Annabi yana San tijjani fiye DA nana fadima da hasan da husaini! inji tijjani!
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 8 พ.ย. 2024
- Abin mamakin tijjanawa baya karewa nan kima Cewa sukayi. Wani. Hadisi ne tijjani ya ruwaito daga annabi saw Wanda Aciki Annabi ya bayyana masa cewa yana yafi dukkan ahaluk baiti matsayi a wajensa!
Allah ya shirya kadai 🤲🏻🤲🏻🤲🏻🤲🏻
Allah yakarawa Mlm lfy da Nisan kwana achigabada rushe Bidi'a da shirka.
Gaskiya jahilchi duhune haba murakkabul jahil kadai diba
عوك
Haukar banza da wofi, toh shi littafin waya rubuta shi? Qurani ne ko Hadisi? Kaji hauka fa
Kaji jahili to ai duk abu dayane