Well done malam Aminu Saira 🎉 Allah ya kara basira 🙏 Amma yaci ace duk wannan gwagwarmayar dakeyi ace Maryam tana da ciki kuma ta haifi yaro mai cikarkiyar lafiya
Ayimun Addua dan son annabi SAW …. Ina buqatar Addua not because I’m sick but because for Allah to help me out with something i really needs to stable my living…. Allah ya amsa Amin
Gaskiya Maryam da doctor asiya Kuna birgeni da aceni wanine wlh dasaina muku alkairinda baza kumanta daniba amma ahakanma Allah yasakamuku da alkairi dangirman limamin mala iku
Ina Baka Shawara da ka hanzarta ka gyara tafiyar Labari Saboda Akwai kura kure da Yawa Shine Shawara ta Allah Ya ba da nassara Albarkacin Annabi muhammadu Rasulullah Sallallahu Alaihi Wasallam. Ameen
LABARINA is de best series danafi so sosai Maryam da Mainasara masoyan Juna Gaskiya kun shaku sosai Malam Aminu Allah ya Kara basira Dr. Asee congratulations kin zama matar mainasara
1. As wealthy as they claim he is ..... shouldn't the mother have w stand by driver and open flight tickets at all times? 2. As wealthy as they claim he is.... shouldn't he own a private jet that'll be at his disposal at all times or be able to hire one urgently rather than drive to KN?
Ya saya nama da drinks duka passengers dake cikin mota sunci harda driver, amma ai mai nasara ya biya kudi yace asanyasu cikin mota sukadai a kaisu. Director a gyara irin wannan mistake din nan gaba
Wlh tsabar son zuciyane ai gashi nan views dinsu sai kasa sukeyi shegen son kudin şu ne yake jawowa şu rasa Dan abunda suke samu saboda kwadayin kudin damasu tala suke Dan mana musu
Wlh shiysa da kwarin gwiwa nake comment a manyan Mata sunayi wa mutane rpl d like Amma wann sun Maida mabiyan su Yan iska sai ayi Mai comments samada 2k Amma kodaya bazeyi like ko rpl ba Kuma daidai da comment da ake Mai shima yana qara samun coins a you tube Amma sbd basa girmama fans din su ko like
Masha Allah Aminu saira yanzu ka gyara mana do mu cigaba da kallo amma a ce smy mahaifiyar ta na fushi da ita ko kuma yinƙurin raba su ai da ka raba mutane da dama kallo season ɗi nan sai de ka kalli abin ka ehe amma kayi haƙuri da Allah idan na ɓata ma duk da irin ku ba su cika duba comment ba fatan Nasara 🙏🏻🙏🏻
Wanda baya kallon talle yamun like
Masha Allah Allahumma salli Ala sayyidin muhammadu s a w ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤Muhammadu Rasulullah s a w ❤❤❤❤❤❤❤❤
Sallallahu Alaihi Wasallam
صلى الله عليه وسلم
اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ.
° اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ.
3
Sallallahu Alaihi Wasallam
Shugaban Masu Gaskiya 🤗
Jagoran Sada Zumunchi, Sarkin Adalchi.
Muhammad Rasulullah ﷺ🥰❤️🌹
S a w❤❤❤
❤❤❤❤❤❤❤❤Saw
Saw
S a w
Sallallahu Alaihi Wasallam
Habibullah nurullah khairullah jundu khalqi indallah Muhammadu rasulullah SALLALLAHU ALAIHI WASALLIM ❤❤❤
اللَّهُمَّ صَلِّ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا صَلَّيْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ.
° اللَّهُمَّ بَارِكْ عَلَى مُحَمَّدٍ وَعَلَى آلِ مُحَمَّدٍ، كَمَا بَارَكْتَ عَلَى إِبْرَاهِيمَ وَعَلَى آلِ إِبْرَاهِيمَ، إِنَّكَ حَمِيدٌ مَجِيدٌ.
Aslm malama rakiya, Dan Allah inkinga saqona kimin reply 🤲
@@MustaphaAhmad-dd7sz 🥰🥰
@@MustaphaAhmad-dd7sz16:12
@@RakiyalawaliRakiyalawali please kimin mgn yar' uwa
Sallallahu Alaihi Wasallam
Wanda yayi tir da abunda maryam tayi yamin liking dan allah
Duk wanda yake tunanin in mai nasara yyi aurennan akwai kura
Yamin like😂😂😂
Gsky akwai kura
I love Maryam ‘s mother ❤❤she’s playing her role like her😅 real mom ❤what a mother
😮
Allah kakara mana san manzo s,a,w❤❤❤
Ameen
🤩🤩🎉🎉🥰 Allah yakarakusanci da annabi Muhammadu 🤗 mashallah alhamdulillah
Amin ya hayyu ya qayyum
Ameen
Sallallahu Alaihi Wasallam
Dik Mai Wani Bukata ko Damuwa Allah kayaye masashi
❤❤❤❤
Amin ya Allah
Amin ❤
Amen 🤲
Ameen
Allah yakarawa Annabi daraja❤❤❤❤ duk duniya babou kyau halitta wanda Allah ya halitta kamar shugaban halitta Annabi Muhammad ❤❤❤❤
Dan darajar annabi. S.a.w. Kowa yamin nasiha guda. daya please 🙏🙏🙏
ka tabbatar Sallan Farilla baya wuchi ka
sannan ka.rika rokan Allah kadai
Wasallam......
May Allah bless you ya Allah yanunamaka yanya mai kwah
Kariqe annabi Muhammad s a w
Kabi iyayen kah
Dan allah duk irin wahalar da ake ciki kazama mai cika alkawari
Well done malam Aminu Saira 🎉 Allah ya kara basira 🙏 Amma yaci ace duk wannan gwagwarmayar dakeyi ace Maryam tana da ciki kuma ta haifi yaro mai cikarkiyar lafiya
Ayimun Addua dan son annabi SAW …. Ina buqatar Addua not because I’m sick but because for Allah to help me out with something i really needs to stable my living…. Allah ya amsa Amin
Merci beaucoup Macha Allah yayi fatan allekairi 💯💯🥰 gaskine Allah yasa mudace
Slm fatan alkairi malam aminu saira Allah ya Kara basira
Ameeeeeeen thuma Amiiiiiiiiin
Karinga salla
Aminu Saira Don girman Allah kaciremana wannan makakken zaharadeen kwata kwata baidaceda wannan shirinba kokuma ka chanzamai acting
can't wait to see sir God bless you and him
Kai gaskiya nifah ina goyon Ameenu saira da yake yawan saka talla hakan yana bada chitta💃💃💃💃💃💃
Gaskiya Maryam da doctor asiya Kuna birgeni da aceni wanine wlh dasaina muku alkairinda baza kumanta daniba amma ahakanma Allah yasakamuku da alkairi dangirman limamin mala iku
Allahouma salli alla Mohamad wa alla ali Mohamad ❤❤❤
Walh umma ,maryam , yallabai duksunban tausayi matuka
Gaskiya masu shirin labarina kuna kokari sosai
آللهم صل على سيدنا محمد وآله وصحبه وسلم أجمعين ❤❤
جمعة مباركة ❤❤
Dan Allah adawomana Jamila tayi hankali
Talla Talla Talla Talla yayi mugun yawa wallahi
Nakusa daina kallan labarina saboda maryam,, for sure, saboda role din da take takawa bai min ba
And me too wlh
Why😢
Why 😢
Maman lawal, Musa Mai Sana'a ne maganinki😂😂😂😂 wlh mmn Maryam gsky take fadawa Maryam Amma bazata ganeba,, who luv help😅
Kibari kawai gaba zatayi nadama tabbas
Allah ya kawo Dr. Asiya ai inama so ta shigo
Muhammadu Rasulullah
اللهم صل على سيدنا محمد وعلى اله وصحبه اجمعين
Ina Baka Shawara da ka hanzarta ka gyara tafiyar Labari Saboda Akwai kura kure da Yawa Shine Shawara ta Allah Ya ba da nassara Albarkacin Annabi muhammadu Rasulullah Sallallahu Alaihi Wasallam. Ameen
Dan Allah dan annabi kuraghe talla yayi yawa kukarama film kin saho haba c c'est trop
Allahumma salli alan naby alaihi sallatu wassalm
Gaskia Aminu Saira wannan zaharadeen din yabata film Babu amfaninsa wlh zai kashe shi😢
Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka mounajindadi gaskiya sosai ❤❤❤❤
Let salutation to our
Blove ❤ prophet Muhammad s a w
Gaskiya labarina yana hanyar lalacewa this episode it doesn't make sense
Wai tayaya ma zasu bari Maman Maryam ta yarda da wannann haukan? Mwts abun takaici wallahi
gaskiya kam
Gaskia idan asiya ta auri Mai nasara na dena kallon labarina abun yayi yawa Wallahi
@@fatimamatori8457kedai bari sister fatimah Wlh ni ina kusa da dena kallon shi
Ai yakamata maman Maryam taki yarda Kuma kada ayi bikin Dr Asiyah da wuri idan ba haka ba film Kuma yadau hanyar lalacewa wlh
Gaskiya labarina yadaina kyau rayuwa ba iya jarabawa kadai takunsaba akwai nasara dakuma farinciki Amma al Amin meyacimma
Nidae gaskiya na tsani Maryam dinnan doguwar banza ALLAH yasa maenasara ya auri dr asiya ya wulaqanta ki
allah kara basira gaskiya ouwar awal kin yi dayday ,👍 ayima anabi salati sws
Masha allah, allah ya kara mana kaunar annabi muhammad sallallahu alaihi wasallam💟💟💟
Gaskiya dactor asiya kina birgine
Wai dan Allah wace irin kwakwalwa maryam take d ita mahaifiyar ta gsky take fada mata amma bata gani kowa yana so yaga dan kan ita kuwa bata so.
masha Allah. tabarakallah Al Ameenu barka da war haka.🙏.
Dan Allah yan uwa kudaina zagarmin yarwasana Maryam dukwanda yakara zakinta Allah yatsinemar komawaye yakara xakinta
😂😂😂
😂😂😂😂😂
LABARINA is de best series danafi so sosai Maryam da Mainasara masoyan Juna Gaskiya kun shaku sosai Malam Aminu Allah ya Kara basira Dr. Asee congratulations kin zama matar mainasara
kai nifa inagoyan Bayan umma wllh 💯
Gaskiya maman maryam dinnan zafin nata yayi yawa,
Malam aminu saira gaskiya ka rage mata zafinnan
Gwanda ta yi hakan
Wlh da gsky ta gara hk maryam dince taurin kan masifa 🙄
Wlh inayin faruq da karima😂
over❤
Masha Allah wowed allow me ❤❤❤✅✅🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇸🇦
❤❤❤❤❤❤❤❤♓️♓️🇨🇦🇨🇦🇨🇦🇨🇦
🎉🎉🎉🎉
❤❤❤
Macha Allah dieu merci que dieu nous protège amie yarabbi❤❤❤❤❤
Masha Allah ❤❤🎉🎉
Mu taru mu tsinewa maryam albarka 😂😂😂
😂😂😂
Uhmmm kadai bari 🤣🤣🤣🤣🤣🤗🙈
Mu taru mu mata hakuri dai😂 muka tsine mata ai abun yawa zaiyi😂
shame on you 😂😂😂
Yar kutmar uba ba shegiya
People should not complain about the advertisement, cus is what brought money to the industry.
Ya yakyau
Masha Allah labariba kullun kara kyau yake ❤❤❤❤
Mâcha allah ❤❤❤❤❤❤
Ahuce haka umman lawal😂
All the best ❤ fatan alkairi Malam Aminu Saira 🎉 from Abuja 🙏
Kaiii talla yayi yawa sosaii
Wannan shirmen yayi yawa wlh ana bata Mana lokaci da datar mu a banza Amma in sha Allahu na daina kallon labarina daga wannan
Dan me taurin kai kawai. Munce kadena saka talla.kaki koh. Toh zamu🎉dena kalla a youtube. Zamu ka.bada naira 20 ana tura:,- mana
Maryam, love, sacrifice 5&6🤞😂😂
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
Salam muna godiya sosai allah ya Kara basira
Subhanallahi😂 au nice subhannahi tashi kabar nan
1. As wealthy as they claim he is ..... shouldn't the mother have w stand by driver and open flight tickets at all times?
2. As wealthy as they claim he is.... shouldn't he own a private jet that'll be at his disposal at all times or be able to hire one urgently rather than drive to KN?
Barkanku wanlokacinna❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉😢😢😢Hii
Allah kayi Mana Arziki duniya da lahira
Maryam hawchi take bani😂😂😂
To saika cireta mana
To saika cireta mana
Gaskiya Maryam yarinya ce.
Choosing someone’s happiness over your mother’s is a big No!
Allah ya isa na da wannan tanla 😂😂
Kekuma maryam zakigane bakida wayo
Wllh Aminu saira in dai bakacire Ishaq acikin shirin labarina ba inada mabiya sunfi dubu samun daina kallon sa wllh
Ya saya nama da drinks duka passengers dake cikin mota sunci harda driver, amma ai mai nasara ya biya kudi yace asanyasu cikin mota sukadai a kaisu. Director a gyara irin wannan mistake din nan gaba
amin summa Amin
Masha Allah Allah karabasira isham kenan so yake Mai nasara yamutu
Sai godiya sera movies ❤❤❤
magana ta gaskiya haushi kuke bani saboda yawo a guri daya !!!!!!!!!
Walh labarina kunsarashi yadda yadace amma karkubata manarai irinnan gidan sarauta wlah
Talla yayi yawa wallahi
Kalaya faci❤❤❤🎉🎉🎉
Masha Allah. Labarina tana Yi Mana Dadi, Allah ya ya saka muku da Alkhairi. ma Aikatan gaba ki daya.
Mouna jira fatan alheri
Gambomausa❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Labarina ko talla-ce talla ce,haba talla ta yi yawa
Ykk
Wlh
Wllh kuwa
Yes
talla fiye da goma haba Dan ALLAH Wai meyasa Baku sauraran Fan's dinkune
Wlh tsabar son zuciyane ai gashi nan views dinsu sai kasa sukeyi shegen son kudin şu ne yake jawowa şu rasa Dan abunda suke samu saboda kwadayin kudin damasu tala suke Dan mana musu
Wlh shiysa da kwarin gwiwa nake comment a manyan Mata sunayi wa mutane rpl d like Amma wann sun Maida mabiyan su Yan iska sai ayi Mai comments samada 2k Amma kodaya bazeyi like ko rpl ba Kuma daidai da comment da ake Mai shima yana qara samun coins a you tube Amma sbd basa girmama fans din su ko like
@@Khadija-y3p toba sai şun San darajar viewers dinba har zasu başu mahimanci masu talan magani aisu süne masoyansu tunda Tuna mana musu kudi
@Khadija-y3p wallahi kuwa ko sau Daya1 basu Taba yiwa fans dinsu reply ba
@maryamaabubakar6166 lokaci ne wataran zaa Dena kallah ma bare ayi musu comments
Haba film dai ya zama shirme wlh ga tallah yayi yawa gashi duksai wani kame kame ake film dinan ya dade da qarewa tun lokacin auren maryam🙄🙄🙄🙄🙄
Gaskiya Uwar Maryam na da halin tsiya, kuma ta na da taurin kai…me yai zafi?
Gaskiya film yayi Dadi Amma talla yayi yawa..
Wow Allah yakara basira aminu sairahh muna jindadin shirinka Masha Allah brother na
Gaskiya advert yafara yawa... please reduce it...and banaso araba mai nasara da Maryam 😢
I so much love this movie
Al ameen da kaida uwar gidan ka Maryam ina muku barka🎉🎉
Ku kuma su Safina Allâh ya gaanar daku🥺
Ni har yanzu na kasa sanin Fa'idar sako "Zaharaddeen" cikin wannan shiri.
Inshallah za a fasa auran Dr asiya
Ni Kam ban San Afasa Auren Nan saboda tana sanshi shima Yana sonta
Miyasa kikacihaka
@@AishaAbdurrahman-ir3mcwalllhi nima haka ina so ayi auran dan sun dace sosai.
Masha allah❤🎉❤🎉
رب لا تذرني فردا وانت خير الوارثين
رب هب لي من الدنك ذرية طيبة إنك سميع الدعاء 😢
Masha Allah
Aminu saira yanzu ka gyara mana do mu cigaba da kallo amma a ce smy mahaifiyar ta na fushi da ita ko kuma yinƙurin raba su ai da ka raba mutane da dama kallo season ɗi nan sai de ka kalli abin ka ehe amma kayi haƙuri da Allah idan na ɓata ma duk da irin ku ba su cika duba comment ba fatan Nasara 🙏🏻🙏🏻