Dauda Kahutu Rarara - Arewa Na Godiya - Full Audio 2023

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 3 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 221

  • @SagirAbdullahi-wy9oi
    @SagirAbdullahi-wy9oi ปีที่แล้ว +6

    Gaskiya babu Dan shegiya irin rarara mutane suna mutuwa saboda Yunwa Amma kazo kace wai arewa na godiya 👌🙅

    • @galimahamadou617
      @galimahamadou617 ปีที่แล้ว +2

      Wlh kabani dariya Ama kumafa wlh gaskiya kafada masa🤣🤣🤣🤣

    • @nuruddenacademy6130
      @nuruddenacademy6130 5 หลายเดือนก่อน

      Sdhllldlhdljl 8:49 8:49 ​@@galimahamadou617

    • @medhighlight
      @medhighlight 4 หลายเดือนก่อน

      Mama tana Godiya 😂

  • @AbdolAmeenu
    @AbdolAmeenu ปีที่แล้ว +1

    Allah yatsinema mai karya ,gaskiya rara kaci amanar mu wlh a irin wannan halin da muke ciki ga yunwa duk tadami mutane abunda Zakasa abakinka yana nema ya gagareka amma harkazo kana waka wai muna godiya a gidan uwar wa mukace muna godiya ,kayi waka kace azabi tinubu anzabeshi mutane sun shiga halin matsi,da yunwa makin kafito kayi waka kafadamasu halin da muke ciki amma wai kafito kana cewa wai muna godiya.wallahi ALLAH YA' ISA RARA😭😭😭

  • @saadsalisu1013
    @saadsalisu1013 ปีที่แล้ว +7

    😢😢 gaskiya rarara bakada hankali wai kowa kasan Wanda suke kwana da yinwa zaka ci wai arewa nagodiya a uwarka Dan shigiya Kai da badan ariwa ba bakasan miyaki faruwaba haba Dan Allah kadai na karya 🙏

    • @nuraddeennshuaibu6916
      @nuraddeennshuaibu6916 ปีที่แล้ว +1

      Maroqi ne pa komei ma zai.iya fada don ya cika aljihunsa muna fiki yaseen shi kansa yaji mulkin nan jaki kawei😢

    • @gaddafisadiq9580
      @gaddafisadiq9580 ปีที่แล้ว +1

      Barshi jaki kawai Wai arewa ngd y

    • @MCnamanzanallah
      @MCnamanzanallah ปีที่แล้ว +1

      Yakamata dai yarinqa jin tsoron Allah acikin al amuransa

    • @abdulmumintukurjikamshi332
      @abdulmumintukurjikamshi332 ปีที่แล้ว

      😊😊😊

  • @RahmaBusiness-qw4ty
    @RahmaBusiness-qw4ty ปีที่แล้ว +2

    Bama iya cewa komae ayanzu saedae alhamdullillah.

  • @aliyusani4078
    @aliyusani4078 ปีที่แล้ว

    Duk halinda arewa take ciki rarara Allah yasaka ciki kuma Allah ya,isarma arewa gareka

  • @umarmshehu4822
    @umarmshehu4822 ปีที่แล้ว +1

    Maganar Gaskiya rara Allah ya isa tsakaninmu dakai wanne kokari yayimuna muyan arewa

  • @Aliyusuf-t8d
    @Aliyusuf-t8d ปีที่แล้ว +2

    Yan arewa Basa. Godiya don Kai mekudine. Mutane suna Shan wahala sai kache arewa bakada hankali rarara

  • @sanusialasan4938
    @sanusialasan4938 ปีที่แล้ว +6

    Nikam bana godiya😢😢

  • @kjmvtu
    @kjmvtu ปีที่แล้ว +1

    Ni da iyalaina bama godiya

  • @isaisah9817
    @isaisah9817 ปีที่แล้ว +1

    Kana godiya dai MUGAYEN banza

  • @MujahideenAhmad-vp1nu
    @MujahideenAhmad-vp1nu ปีที่แล้ว +1

    Wlh bamu gode ba ana fama da rashin tsaro da yunwa wani godiya kuma

  • @AnnasihaaTV
    @AnnasihaaTV ปีที่แล้ว +1

    Allah ya'isa kacucemu wlh nidai banyafeba

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu ปีที่แล้ว +3

    Apc allah ya walakantaku duniya da lahira ya hanaku kwanciyan kabari

  • @muhammadaliyuillela9056
    @muhammadaliyuillela9056 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya isar ma yan arewa ga uwar rarara

  • @UsmanHusayni-i1u
    @UsmanHusayni-i1u ปีที่แล้ว +1

    Wayake godiya,dastadan Dake ciki akce anagodiya,kayden kana godiya,a mabamuba

  • @rufaiabdullahi3036
    @rufaiabdullahi3036 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya isa nidae bana godiya an,ari bakina anchimin albasa bana gdy 😭

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu ปีที่แล้ว +4

    Kaidai uwarka batayi saan haihuwaba Yan arewa na muruwa saboda yunwa ka suna godiya ko zakaci gutsun uwarka ie Dan karya tir da haihuwanka Dan karya

  • @musasulaimanymc5290
    @musasulaimanymc5290 ปีที่แล้ว +2

    Inji uwar wa ya ce Arewa na godiya 😢

  • @kingyusufismail
    @kingyusufismail ปีที่แล้ว +2

    Karya ne rarara 😭😭😭Allah naganin ku

  • @ahmadzakariya7477
    @ahmadzakariya7477 ปีที่แล้ว +3

    Nabi godiya Dagudu Shishege Sai Abarshi Dasherige warr

  • @Kaurangwandu391
    @Kaurangwandu391 ปีที่แล้ว +5

    Wallahi bamu Godiya Allah ka'isamuna 😮😢

  • @hausaonlinetv9957
    @hausaonlinetv9957 ปีที่แล้ว +1

    😢😢😢Allah ya isa

  • @B...K....9626
    @B...K....9626 ปีที่แล้ว

    Gaskiya rarara dakikine!!!!

  • @lawalimustaphalawalimust-th8kn
    @lawalimustaphalawalimust-th8kn ปีที่แล้ว +3

    ❤❤❤❤❤🎉 masha Allah Allah yaqara basira migeda dauda kahutu rarara

  • @muhammadlaminu5807
    @muhammadlaminu5807 ปีที่แล้ว +1

    Muke da tsadar masara muna godiya
    Muke da tsadar shinkafa muna godiya
    Mu aka rufewa border muna godiya
    Muke da kidnappers muna godiya
    Mu tann Mu wasu na mutuwa saboda yunuwa muna godiya
    Rarara karka manta wannan magana sai ka maimaita a Gaban Allah
    Yanxu kaida ke asalin Dan katsina har gidiya Kake
    MUDAI KATSINAWA SAI DAI MUCHE ALHAMDULILAH. IDAN AN HADU CHAN KOWA ZAIYI BAYANI

  • @abdulhadiabdulrazaq9960
    @abdulhadiabdulrazaq9960 ปีที่แล้ว +1

    gaskiya dauda muji tsoron allah muzanka fadin abinda yakamata kasan bakiyi mana adalci kacee kasa daidaituwa wannan ba gaskiya allah shi kawo mana mafita

  • @dansalame9835
    @dansalame9835 ปีที่แล้ว +1

    Allah yaisi

  • @nurudeenabubakar7816
    @nurudeenabubakar7816 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya isan mu wlh

  • @djninjatv4416
    @djninjatv4416 ปีที่แล้ว +1

    Allah yasauwake

  • @muhammadusaadu6433
    @muhammadusaadu6433 ปีที่แล้ว +2

    Apada gaskiya arewa bamu'a godiya

  • @muhammadhussaini3587
    @muhammadhussaini3587 ปีที่แล้ว +2

    ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤.
    Wanda bazaiyi godiyaba sai sai yayi abin dazai iya yi, mudai muna godiya da yin Allah. Oga RARARA Allah ya Kara basira, ya kareka da kariyarsa, ya karamaka lafiya da nisan kwana masu albarka.

  • @BashirfauwaxBashirfauwax-m5e
    @BashirfauwaxBashirfauwax-m5e ปีที่แล้ว

    Allah yakwashewa dukkan wani mai san zuciya a al amuran jama'a da karya albarka yazubamasa matsi da matsatsin da zaiji abin da talakawa suke ji dan shegiya rara na kwadayin kudi

  • @abbaabubakar5549
    @abbaabubakar5549 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya isarmuna

  • @gaddafisadiq9580
    @gaddafisadiq9580 ปีที่แล้ว +3

    A gidan uwarka muke godiyar 😭😭

    • @kjmvtu
      @kjmvtu ปีที่แล้ว

      😂😂😂

  • @FarukuUmar-mu6wy
    @FarukuUmar-mu6wy ปีที่แล้ว

    Allah sarki wai arewa Nagodi Allah yasa mudace Allah ya kawumuna dauki Gaskiya rarara wanana waka Allah ya sauka

  • @Yunusa_DanManya_S_Dole
    @Yunusa_DanManya_S_Dole ปีที่แล้ว

    Jami Ar waƙa Alhaji Dauda Adamu Abdullahi Nakahutu Wato Rarara Kagagaresu Basu,iyawa

  • @sadiqhabibadam1758
    @sadiqhabibadam1758 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya isar mana😢

  • @umardahiru3368
    @umardahiru3368 ปีที่แล้ว

    Matsala ta daki dagigi ne kai walhi mutane na shan wahala amma kai saboda san xuciyar kaxo kana wai arewa na godiya allah ya isa walhi bamu yafe ba

  • @shafiunakowa-nb6wp
    @shafiunakowa-nb6wp ปีที่แล้ว +2

    Yayi kyau mai gidana

  • @MuhammadKabiru-dt3xy
    @MuhammadKabiru-dt3xy ปีที่แล้ว +1

    Allah yastinewa mekarya sakarai

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu ปีที่แล้ว +2

    Dan karya tir da haihuwanka Dan karya

    • @Nasara24
      @Nasara24 ปีที่แล้ว

      Subahanallahi 😅

    • @Nasara24
      @Nasara24 ปีที่แล้ว

      Subahanallahi 😅

  • @mannirahmad9648
    @mannirahmad9648 ปีที่แล้ว

    Allah ya basu iKon sauke nauyin da aka dora musu Amin

  • @akakaftatv1064
    @akakaftatv1064 ปีที่แล้ว +2

    Mu bama godiya yasa mutane awahala da bala I

  • @akakaftatv1064
    @akakaftatv1064 ปีที่แล้ว +1

    Rarara kaikam kanemi gurin zaman ka a, jahanna ma

  • @tahiryyibrahimmn1150
    @tahiryyibrahimmn1150 ปีที่แล้ว

    Allah ya isa stakaninmu da Kai rara bazamu taba yafemakaba mashi amanan al'umma

  • @S_Misau
    @S_Misau ปีที่แล้ว +2

    Haryanzu dai bamu fara godiyar ba tukunna.

  • @abbatybala7176
    @abbatybala7176 ปีที่แล้ว +2

    Nabi godiya da gudu dan uwarrr.....

  • @mansirmfasaha1741
    @mansirmfasaha1741 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allha sai godiya oga allah yakara basira Dan annabi muhammad SAW oga RARARAN wakar Siyasa dauda kahutu rarara asuwaju bola ahamen tunumbu mansir m Fasaha inamaka fatan alkairi sosai oga video❤🎉😂

  • @shamsudollarstv2332
    @shamsudollarstv2332 ปีที่แล้ว +1

    Arewa na wahaltuwa dai Dan bakasan ya ake rayuwarba yanzu tunda dai Kai baka kwana bakaci ba

  • @sabiuharuna3194
    @sabiuharuna3194 5 หลายเดือนก่อน

    Tabbas alhmmmdlh mun gode, Allah ya fitar da mu

  • @UmarShehu-f5b
    @UmarShehu-f5b ปีที่แล้ว

    Maganar gaskiya babu shasha dakiki kamar rarara me akaiwa Yan arewa dahar zasuyi godiya yunwa nakashin Yan arewa ga matsalar rashin tsaro ahakan zakazo kacewai arewa na godiya godiya

    • @isyakugarba1294
      @isyakugarba1294 ปีที่แล้ว +1

      Jahili ne fa he can do more than this as far as rarara concerned he's just after Money

  • @mujittaphausman-tr8gv
    @mujittaphausman-tr8gv ปีที่แล้ว +1

    Amma gaskiya rara Dan shegiyane Kai wallahi saikace bakasan halinda arewan sukeba mudai Bada yawunmuba Allah ya isa

  • @aminumohammed5182
    @aminumohammed5182 ปีที่แล้ว

    Allh Kara basira jamiar Waka dauda kahutu rarara

  • @aliyuibrahim8578
    @aliyuibrahim8578 ปีที่แล้ว +3

    Uwarka neh tage godiya

  • @sagiridris9909
    @sagiridris9909 ปีที่แล้ว

    Allah yakara basira president na mawaka dauda kahuta rara Allah ya tsare gabanka da bayan ka

  • @magajidlangel5475
    @magajidlangel5475 ปีที่แล้ว +1

    Zaka maimaita a kabari tunda su sukace ka fada

  • @almustaphamusa4734
    @almustaphamusa4734 10 หลายเดือนก่อน

    Wlh Allah ya isa da wannan wakar mugu mai kashin safe

  • @issaadamouabdourrazak3125
    @issaadamouabdourrazak3125 ปีที่แล้ว

    Kurika godema allah kuma kudaina dogara da tallafin gomnati .shawara ce nabaku matsayina na dan uwanku musulmi

  • @mansirmfasaha1741
    @mansirmfasaha1741 ปีที่แล้ว

    Sai godiya oga yaro da mai gida rarara asuwaju bola ahamen tunumbu mansir m Fasaha inamaka fatan alkairi oga saura nawa video oga

  • @umarislamictv
    @umarislamictv ปีที่แล้ว +5

    Mudai ancucemu Allah ya isanmu bazamu taba yafewaba 😢😢😢😢😢

  • @FunmiAjoke-gy5my
    @FunmiAjoke-gy5my ปีที่แล้ว +1

    Rara Allah ya Isa

  • @yusufsanilabaran3962
    @yusufsanilabaran3962 ปีที่แล้ว +2

    A,uwar wah😢

  • @NouraNe-s3t
    @NouraNe-s3t ปีที่แล้ว +1

    Karya ne wala

  • @LawanAdamu-qt2mu
    @LawanAdamu-qt2mu ปีที่แล้ว +3

    Allah ko xakagayamusu ranarda dagakai sai su

  • @SaliubaAbdullahi
    @SaliubaAbdullahi ปีที่แล้ว +3

    Lallaikam arewa na godiya 😢

  • @abdurashidhashim3067
    @abdurashidhashim3067 ปีที่แล้ว +5

    Masha’Allah

  • @MCnamanzanallah
    @MCnamanzanallah ปีที่แล้ว

    muna godiya Amma gashawara yakamata kayi wakar talakawa arewa suna Shan wahala yunwa tana kashe su suna mutuwa

    • @NafiouMoustapha
      @NafiouMoustapha ปีที่แล้ว

      Da an koreshi

    • @MCnamanzanallah
      @MCnamanzanallah ปีที่แล้ว

      Bamaganar wani kora gaskiya ce dakin ta sai 6ata idan kuma bai fadi gaskiya a duniya ba idan yaje lahira zaiyi bayani da larabci lokacin dazaiyi nadama lokacin da nadamar bazatayi amfani ba

  • @hamraztechtv
    @hamraztechtv ปีที่แล้ว +1

    Yayi sarkin waka

  • @hassandanabba5694
    @hassandanabba5694 ปีที่แล้ว +3

    Godiya dawahala kenanko

  • @aliibrahim3473
    @aliibrahim3473 ปีที่แล้ว

    Allah yaisa rara

  • @yusufibrahim2702
    @yusufibrahim2702 ปีที่แล้ว

    Dan karuwa kawai kare Allah yakashe ka muhuta rarara kacuce mu wlh shege

  • @AhmadMaisaje-iu1np
    @AhmadMaisaje-iu1np ปีที่แล้ว

    Dan shegiya wace godiyar shashadga

  • @mohammedbaba-kolo6484
    @mohammedbaba-kolo6484 ปีที่แล้ว +3

    Ubanka ne ke Godiya

  • @Balarabe-K-Garko
    @Balarabe-K-Garko ปีที่แล้ว

    Allah ya Isan mu Gsky Mudai Bama Godiya ga tinubu

  • @M_Nasir_Ruba
    @M_Nasir_Ruba ปีที่แล้ว

    wlh Allah ya isan Yan arewa
    rara Allah ya shirye ka ka gane gsky

  • @jakadiya13tv25
    @jakadiya13tv25 ปีที่แล้ว

    A alhmdllh muna godiya kuwa gamunan sai kara kiba mukeyi amma ta kai bamumasan maiyasaba hmmm

  • @auwalsani7871
    @auwalsani7871 ปีที่แล้ว

    anya kuwa RARARA wannan wakar taka kuwa bazata jama matsala ba kuwa

  • @الشمسالدينمحمدبللو
    @الشمسالدينمحمدبللو ปีที่แล้ว

    Thank you🎉🎉 OGA Allahu yakara lafiya da nisan kwana

  • @aabokatv
    @aabokatv ปีที่แล้ว

    Arewar wa yana so Ya halaka Yakin Arewa

  • @AnassLawal-yk8uv
    @AnassLawal-yk8uv ปีที่แล้ว

    Rara tunkake waka wllh sainayi download Amma wannna Kam gaskia batayiba Ina wata tsiya Nan dayayi saboda Allah yunwa tayi yawa saikacee Wai muna godia

  • @BashariSani-ve2ov
    @BashariSani-ve2ov ปีที่แล้ว

    Allah yakara dauka maigida

  • @saidusaidusaidusaidu4590
    @saidusaidusaidusaidu4590 ปีที่แล้ว +2

    Gaskiya wlh karena muta ne 😂

  • @shafiualiyudankolo4818
    @shafiualiyudankolo4818 7 หลายเดือนก่อน

    Aslm Maigida Kabarsu Da Allah takine suka Sama Maigidana rarara Dan Allah inkaga wanna Dan Allah kayemin Raply
    By Shafiu Aliyu Dankolo

  • @farouqgee
    @farouqgee ปีที่แล้ว

    Muna amsae kebir kace muna godiya

  • @sulaimandauda4865
    @sulaimandauda4865 ปีที่แล้ว

    Rara kowa yana kuka amma dan baka tsoran allah kace ana goduya

  • @kingkbtech8466
    @kingkbtech8466 ปีที่แล้ว +6

    Masha Allah❤

  • @M_Nasir_Ruba
    @M_Nasir_Ruba ปีที่แล้ว

    Wlh rarara kaji tsoron Ubangiji ka

  • @isahaliyu6784
    @isahaliyu6784 ปีที่แล้ว +1

    Dan makaryaciya

  • @ibrahimrogo1554
    @ibrahimrogo1554 ปีที่แล้ว +2

    Allah Yakara Suttura Da Imani Rarara

  • @abdullmaleek1085
    @abdullmaleek1085 ปีที่แล้ว +1

    inji uban wa

  • @sulaimanyahayaabubakar4829
    @sulaimanyahayaabubakar4829 ปีที่แล้ว

    Wato kai wakar maka keyi muna kwana bama ci abinci hmmm bakomai Allah yasa Kama wlh kawi Allah yana gani kuwa

  • @AbdullMuhd
    @AbdullMuhd ปีที่แล้ว +1

    Dan shegiya
    Kana ga yunwa yana so ya kashe mu
    Wai muna godiya?
    A gidan uwarka ake godiya
    Dan shegiya
    Kai da ya kamata ka musu kuka arewa na cikin bala'i

  • @jamilujGombe
    @jamilujGombe ปีที่แล้ว

    Allah ya tsinemaka mayaudara

  • @muhammadusaadu6433
    @muhammadusaadu6433 ปีที่แล้ว

    Gaskiya bah godiya tinubu

  • @aliyuusuman
    @aliyuusuman ปีที่แล้ว

    Gaskiya Mai gida👍👍👍

  • @UmarAbdulhakem
    @UmarAbdulhakem ปีที่แล้ว

    Allah kasaka mama amen

  • @lawalkwano
    @lawalkwano ปีที่แล้ว

    Muna godiya

  • @MoussaMagi-ko7zy
    @MoussaMagi-ko7zy ปีที่แล้ว +1

    Wawaye kawai da kuda tinubo

  • @auwalamadou7464
    @auwalamadou7464 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah Allah karawa rayuwa albarka ❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉

  • @UmarMagaji-w8d
    @UmarMagaji-w8d ปีที่แล้ว +1

    Lallai arewa na godiya