Gsky nikam bazaniyama mahaefina hk duk abunda yayi Kuma wlh bazan iya kallon idanshi ba d wannan tuhumar komae baba na yayi inatare d shi baba na bazan iya barinshi b I love you baba na❤
Anan dai Laila bata kyauta ba har kizo kina gayawa mijinki cewa bbnki ne yayi fyade tirr da mai irin wannan halin😢😢😢baki san maza ba ko to wlh mahaifinki yafiye miki miji sau dubu hmmmmm
Sosaima kuwa wlhi Dan ni inajin da zankama mijina Yana Zina zan iya dabawa zuciyarsa wuka 😢 saboda Zina masiface masu yima Allah yashiryesu sugane gsky Amma miji mazinaci fitina ne da bakinciki marar yankewa Allah yashirya masuyi su gane gskiya.
Gaskiya kam Dan in mace ta gane mijin ta mazinacine se ta gwammace dama ba ta aure shi duk kudinshi da kyanshi kuwa Kai koda sun tara yara.@@NanaAisha-yv2up
Duk wanda yayi kuka lokacin tattaunawar lailah da babanta yamin like
Gaskiya wlh Nima nayi hawaye
Kana namiji haba. @@hassanmohammedadamu8299
ah haba kuka ai naku ne na mata. Amma ni nayiwa wani kato kuka😂
Kuka kuma? sai kacee........
Wlh nayi sosai 😭😭
Wanda hadixa gabaon tabawa haushin bayyanawa presdor sirrin uban ta yamin likes
Wlh Abun haushi watarana sai ya mata gori
Wllh Nima tana ban haushi wllh shasha kawai
Yar kutumar uba ba
Wlh nima ta bani haushi a wnn tirkewar da tayiwa ubanta wlh ta bani haushin 😢
Wallahi kam
😊😊Duk Wanda yaji dadin manyan mata na wannan sati yamin like 🫵
Allah ya ci gaba da bawa kasar Nan 🇳🇬 da 'yan kasa zaman lafiya da kwanciyar hankali 🇳🇬🤲
wallhi ina son abban nadiyan nan ga wayewa ga iya acting ga iya turanci alaji❤❤❤
Wash Waziri Hong kenan.
😂😂
I'm telling you.... John Dan Daso ba wasa. Kije Kwana Casain kiga acting dinsa.
@@usmanhalliruliman john kuma??ba muslmi bane wai??kash
@@fatimabatulah Musulmi ne. Sunan shi Wash Waziri Hong. Wance sunan character da yayi acting a Kwana Casa'in ne
Allah ya chiremana san abin duniya har yakai damusabawa Allah 🤲🤲😭 wlh Abba yabani tausayi 😭
ameen ya ALLAH
Ameen y Allah
Amen
Masha'Allah Allah kara basira wanda lailah tk birgesa yamin like
ALLAH sa muchika da imani Alfarmar sayyadit sadati annabi Muhammad S.A.W
Ameen
SAW
Baban Nadia are d best ❤🎉
Gaskia abin yyi yawa, Lilah Allah yyiwa laefi kuma zae gfarta mshi saboda tin kafin asirinshi y tonu yyi nadama wlh ybani tausayi 😭😭😭Allah y tsaremu d aekin dna sani amen
Rashin ilimin addini ne, duk da yake wasan kwaikwayone amma nan ba suyi abinda za'a koya ba kuma ba tarbiyar musulunci bace ko kadan
AMEEN ya Allah
Ameen y Allah
Su Laila Tsuffin Hanu gsky Hadiza Gabon tana matukar kokari da nuna iyawa kwarewa❤❤❤
Naji dadi da presdo ya bude mata wuta shirmen nata yayi yawa
Wlhii Kam shirmen nata Kam yayiwa
Best series Ever
kudos to you All
baby dan Allah karka yaudari laila.
Excellent 👌👍 presdor you are a good husband ❤❤❤ keep it up
Peace and blessings of Allah be upon our beloved Prophet Muhammad ﷺ
S.a.w
❤❤❤❤عليه افضل الصلاة والسلام ❤❤❤❤❤❤❤
SALLAHU AlAIHi WASSALAM 🥰🥰🥰🥰🥰😘
YAA GAFARU ❤️
SAW ❤❤❤❤❤
Gsky nikam bazaniyama mahaefina hk duk abunda yayi Kuma wlh bazan iya kallon idanshi ba d wannan tuhumar komae baba na yayi inatare d shi baba na bazan iya barinshi b I love you baba na❤
Wannan shine maganar hankali abin nasu yazama hauka da shirmi
Kome yayi kina tare dashi KO? Good for you KO fyade KO kidnapping?? Sannu daddy's girl
@@DeeyanahAliyuwallahi musulunci kadai zai bari naki kasancewa tare dashi amma kome yayi ina tare dashi zan taya shi neman gafara a wajen Allah
Gaskiya dai nadiyya baki kyauta mahaifinki ba Koda kin duba kinga ay qadararsa CE kuma ya duba
Gaskiya dai nadiyya baki kyauta mahaifinki ba Koda kin duba kinga ay qadararsa CE kuma ya duba
😁😁😁🥰🥰🥰🥰 Masha Allah Allah yakarakusanci da annabi Muhammadu
Naji dadin yadda presdo yayiwa budurwar sa wulakanci sabuda yanuna yanajin maganar matarsa I love Nadiya father wlh❤️
Wlh kuwa
Amma wannan mace ce ko?
Amma wannan mace ce ko?
Amma wannan mace ce ko?
@@abubakarnmusa7068 banga neba?
I love how presido is always there for Laila.kudos to him
Wait until she finds out who he is😂
Allah sarki lailah wlh tausayi take bani😢
Laila nabani tausayi 😭I love Yasir because yanada tarbiyya
😢
❤
Duk Wanda Yayi Laifi❎ Kuma Ya Tuba Yayi Nadama😢 Abinda Ya Kamata Ayi Masa. Arufa Masa Asiri Ajawo shi Jiki. Allah Sarki Baban LaiLa 🤔 Ina Tausayin ka
wallah kuwa hakane amma su suna neman su nuna mana babu yafiya komai
@AmeenatuAbdulqader
Eh fah. Ki duba yadda LaiLa ta sani Mahaifin ta akan laifin da yayi na damar sa, haba har na fara jin haushin ta
@@mahammadmbsdamasak2229 wallah nima
Nima haka 😢😢😢
Gaskiya Abba ya Bani tausayi😢😢ITA Mah Laila tabani tausayi😢😢
Alhamdulillah masha allah 🙏 💖 ❤ 💓 ✨
Ma sha Allah félicitation à l'équipe j'adore le film
Masha Allah Allah dai yasa mudace 🤲🙏
Masha allah ❤❤❤❤🎉🎉🎉 very good 😢😢😢😢
good yayi sosai Allah ya kara basira da nisan kwana ❤❤❤
Layla wato kinfi yarda d mijinki akan ubanki 😂😂😂😂😂😂 cabbb
wallahi kuwa 🤣🤣
Hauka neh
Duk wanna yasa sadip sani sadip yana hihuge yamin like 😂😂😂
Wannan kuskurene akayi, saboda shi Allah ne mai gaskia ba kowa ba
Hakuri shine akafiso akoda yaushe wajan bawan Allah....@hajia Laila
Dan Allah meyasa aka Daina daurawa a Arewa24
May be basa biya da kyay
Arewa su suke Siyan Shirin bawai su suke kaiwa ba
Sabuda 300k kawai suna basu
@@FatimaMusaBello-rg6cq nima banaga ni yanxu a Arewa
Na luura kamar programme in Arewa24 ne yayi mussu yawa
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
Masha Allah🥰🥰🇸🇦🇳🇬
Kowa yasan yadda Baban lailah yayi Nadama Tun kafin Asirinsa ya Tonu 😢 Kaga kenan ya kamata Arufa masa Asiri sbd Nadamar da Yayi wllh
Ai shi miji duk yanda kuke da shi karki yarda yasan sirrin iyayen ki gaskiya laila kinyi kuskure anan 😢
Allah ya rufamuna asiri duniya da lahera
Amine
Watching from Libya 🇱🇾 thank you 👍
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
The fact that garba doing the ryt is fantabulous 😅😊❤
Masha Allah 🎉🎉
Masha a Allah 🎉🎉🎉🎉🎉
Laila and nadiya should reconcile Duk basu da sirri
❤❤❤ I love this movie
Well done 👍 Abdul Amart, Amma fa Don ALLAH Afadawa ALI GUMZAK, Kada Abar mijin Laila Ya ci Amanar ta, please 🙏
Wlh nima inajin haka garaina😢
Ni kaina gaskiya Laila ta soma bani haushi
Mash Allah
Kuda film da karbar kudi muda tayaku hawaye 😂😂amma laila tayi kuskuren faďawa mijin ta sirrin nan 😢
Masha Allah fist comment
Toch heart😢😭 Allah y tsaremu d mummunar qaddara🙏🏽🥺
Mutumin da yamiki komai a duniya harki bude baki kice bara ki qara hada ido dashi ba kawai sbda laifi guda.. tur dake wlhy anyi asarar haihuwa
Bar Yar iska
Wlhi kam anyi asarar😢
Wlh naji haushin Laila kamar in mata mugun duka
Film ne fah😅
@@safiyyashahrumairawani4985 wlhy kuwa
Saboda fyade kawai bazan iya gudun babanah ba wlhy ko kisa yayi zan dai ji haushi daga baya na hakurah ah toh
Haba baiwar Allah ke wace irin mara tausayi ce
Toh duk tausayi na sai na cewa babanah banason na sake ganin fuskar sa? Zanji haushi zan gama amma bazan iya tsine masa ba Kuma bazan qin sa ba
@@HadizaAhmad-ud6bm toh ubana Koh me yyi bazan gujeshi ba wlhy
Wlh kuwa Nima abun yabani haushi
Wlh bazan iyaba yiwa mahaifina bana fatan irin wannan kaddarar amma kuma bazan iyaba rabuwa dashi harga allah abinda nagani kenan yakamata ace Sunji tausayin dadin su
Da alama hajiya Laila tana zargin babanta
Wanda film dinan ya birgeshi ya min like
gaskiya presdor ya burgeni wlhy
Garba an shirye Masha Allah 😂😂wai wanda y tuba don wuya ba lada😂🙏
A wanna satin bamu ga our SA DINMU a Katsina state Nigeria Rabiatu sulaiman kurfi misha ❤❤❤❤ Nadiya nifa saboda ita nakesan wannan shirin wlh❤❤❤❤❤❤
Wow agaskiya garba yana birgeni sosai wlh ina ma duk maza sukasancehaka
Wallahi kuwa 🙏
Allah Sarki Laila tana birgeni Tanada Hakuri sosai Abba Qaddara tahau kanshi😢
Masha Allah, Best series. 💯
Salutation le président.
Pordon je Adam Zango et fati washa
Gaskiya ne,Wannan Wani ilimi ne ,Mai zan kan sa,Daka zauna da mazinaci gwara ka zauna da Mai duka ,Ya Allah ya Kara basira.
Laila's husband is a top-notch. Allah bless every woman a man like him but Laila is on the way to be broken again
😅 despite his infidelity?😮
mabiyan matane faaaa
Ba Amin ba 😂
Amma kasan mijin nata yana neman mata kuwa 🤔 Amma har kake addu’ar Allah yabawa ko wace mace irinshi tabbb akwai matsala to😮
Help me ask ooo @@hadarimajidadi
This series is just the best I’ve watched. Production is top notch acting is professional and my favorite part is the sound quality 👌
❤❤❤Masha Allah
Anan dai Laila bata kyauta ba har kizo kina gayawa mijinki cewa bbnki ne yayi fyade tirr da mai irin wannan halin😢😢😢baki san maza ba ko to wlh mahaifinki yafiye miki miji sau dubu hmmmmm
Shine ay
Bata birgeni ba ko kadan. Ki washing asirin mahaifi ki kaiwa miji. Toh me ye marabar ki da nadiya yanzu?
Garba👳 Ya Dauki Darasi Fa😂
Ba Aya ko Hadisi📖 Baka Sanin Darajar Abu Sai Karasa ta🤔
Allah Ƴasa Mu Kasance Masu Godiyar Allah Ga Duk Niimar sa
Baban Nadiya,well done
Haba amma me yasa Laila ta fada wa mijinta abinda babanta yayi gaskiya bai kamata yasani ba
I thought so at first. But I was Very impressed with how he reacted.
@@rahmasaad4389hmmm kedai ki jira gaba Allah yasa kiryayi mata gori wata rana hmmmm
@@maryamahmad5326ai kuwa dan zata kamasshi alokacin ne zanyi Mata gori
Masha Allah Ina yinki lailah❤❤❤
Macha.allah.moins.godia
من 🇸🇩 السودان ماشاء الله
Yadda sadiq sani sadiq yakewa maza wa azi suna dauka da hakane maza suke wlh damunji dadinmu
Ku din waazin kuke duka ne
Baikamata tafada mamijin taba muna Godeya 😊
Gaskiyah dai er uwa duk son mijin kuwa
Hmmm ai Tayi kuskure babba
Gaskiya lalaila Mijinki yayis'à ❤
Masha Allah ❤
Masha Allah abnur Allah wanna episode din ya nishadan tar dani Allah yasa sako yaje ida akeso Amen
Allah sarki baban Layla 😢😢😢😢
Wlh baban laila yabani tausayi sosai Allah yarabamu da aikata danasani😢
Masha Allah 🙏❤️ watching from Obgomoso oyo state ❤🎉
❤❤❤❤❤❤
مرحبا اهلا الموسلسلة
Allah yemiki aljanna😂
Nimumafa! 2 in 1🤣🤣
Masha Allah ❤️ ❤️ ❤️ ❤️ 🎉🎉🎉🎉
MashaAllah Alhamdulillah ❤❤
This heart touching 😢
Yes my love
Masah Allah ❤❤❤❤❤❤
Alhamdulillah❤❤❤
Macha Allah yayi Allah yakara bassira ❤❤❤❤
Macha❤❤allah❤❤
Amma Laila bakida hankali wlh iyaye wasane Don yayi kuskure saboda foundation dinki xaki raba ganawa da bbnki gsky kinyi duhun kai
Wlhy kuwa
Anama Allah laifi ma ae ya yafe shegiya taban haushi
Batada hankali ne ai , Amma ana Nuna Mana abunda wasu keyi ne
Wlh baban Laila yaban tausayi 😢saida nayi kuka
Baban nadia 😊uba na garih😊
Mâcha allah❤❤❤
Amma dagaske gara mai dukan mata da mazinaci😮
Tab mukam saidai Allah yayafe mana😢
😂😂😂😂😂 an tabayi kenan
Sosaima kuwa wlhi Dan ni inajin da zankama mijina Yana Zina zan iya dabawa zuciyarsa wuka 😢 saboda Zina masiface masu yima Allah yashiryesu sugane gsky Amma miji mazinaci fitina ne da bakinciki marar yankewa Allah yashirya masuyi su gane gskiya.
Gaskiya kam
Dan in mace ta gane mijin ta mazinacine se ta gwammace dama ba ta aure shi duk kudinshi da kyanshi kuwa
Kai koda sun tara yara.@@NanaAisha-yv2up
@@NanaAisha-yv2upAllah ma ya tsare
Amin ya rabbi @@أمريحان-ن9
Masha Allha
Manyan mata will always be my fav series 🎉
Appreciate series 🎉🎉🎉🎉🎉
Kamal na birgeni sosae ❤️
Thanks God for MaikwaShewa My love you're Work is very very Good My love Hadiza Gabon
Allah sarki babban lelle 😢😢