Tambayoyi da Amsa 21
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 2 พ.ย. 2024
- 1.Malam don Allah hakki nawa take dashi akan miji
2. Kwana nawa matafiyi ya kamata yayi kafin ya koma wajen iyalinsa.
3. Malam inaso nayiwa dangina da suka rasu sadaka jariya, shin zan iya yimusu a jumulla lokaci guda.??
4. Malam ina fama da wata cuta da indai banci abinci basai naji kamar zan mutu, ya zanyi da azumina.?
5.Shin ya halatta nake yyin zikiri yayin da hankalina yake wani wajen, ko nake wani aikin daban.?
6.Ta'aziyyar Dr Ahmad Ibrahim Bamba BUK.
7. Takaitaccen Tarihin Dr.Ahmad Ibrahim Bamba
8.Dr. Ahmad Bamba shine dalilin mallakar mota ta ta farko, Inji Mal. Aminu Ibrahim Daurawa
Amine ya Allah
Masha Allah Malam mun sawrara Allah ya karama Bassira da yawanci rai
Masha Allah ♥️♥️
Masha Allah
Macha Allah aminou darowa
ameen ya Rahaman
Allah ya saka da alkhairey mlm
Gaskeya ne malam
ALLAH YAJIKAN MALAM YAGAFARTA MASA AMEEN YA'ALLAH
Da ni da ku Allah ya saka muna da al djannatoul firdawssi!!!
🇳🇪🇳🇬🇳🇪🇳🇬🇳🇪🇳🇬
Salamu alaiku malan minene hukunci Shan taba a musulince
Malam mi ake nuyi da Algani da Alwali
Malam to mu mata idan muna aikin gida muna tasbihi ko karantu alqurani ko muna saurara ya hukuncin sa
Allez vous
Salamu alaikum malam inabaran addu'a domin naaikata laifi Mai girma
allah ya yafemana gaba daya@@nuradeensarakatu7331