SU WAYE SUKA YI WANNAN TASRIFIN NA ISTIGFARI DA YA HAYYU YA QAYYUM❓KU FADA MANA ABIN DA KUKA GANI
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 8 ก.พ. 2025
- Muna godiya Kwarai da ziyartar wannan shafi namu ku danna subscribe da kararrawa, Sannan ayi Shere zuwa Facebook da WhatsApp da Telegram don sakon ya Isa ga Al'umma, Domin Wanda ya Yi nuni zuwa ga aikata Alheri kamar shima ya aikata.
Sannan Muna maraba da shawarwarinku Domin Kara gyara abubuwan da suke tafiya a wannan channel. mun gode🙏
#annahjul_hameed #abbas_sadauki #kano_state #arewa #hausa #prof_ibrahim_maqari #hausa_comedian #arewa_top_10_tv #sheikh_dahiru_bauchi #ja_afar_adam #karatukan_malaman_dariqa #takaitacciyar_nasiha #arewa_tv #kannywood #musha_dariya #tijjaniyya #faira #izala #wahabiyawa #salafiyya #zumuncinmu_tv #ibro #tsohuwar_ajiya #shagirigiribau #ali_nuhu #adam_zango #rahama_sadau #sani_danja #sarkin_waka #rararara #hadiza_gabon #hafsat_idris #izzar_so #mubarakeey_tv #hausa_top_tv #shi_a #zakzaky #ambato_tv #dorayi_films_ltd dorayi_films_ltd #inda_ranka_tv #mansura_isah_tv #labarina #saira_movies #arewa_lite_tv #sirrin_arewa_tv #adam_a_zango_official_tv #bbc_hausa #arewa_24 #sakon_so #sarham_tv #mkk_hausa_tv #hafsat_idris #dorayi_films_ltd #awa24 #arewafilms #arewazonetv #nakowatv #hausafilm #arewarmuconcepts #arewateamtv #kannywoodcelebritis #kannywoodnews #kannywood #kannywoodempire #MANDAWARI_ENTERPRISES_TV #KANNYWOOD_GIST_AND_TRENDS #AREWA TV #Maishadda_Global_Resources
Alhamdulillah na yi shi sosai ma kuwa kuma wlh na kori nahisanci yanda ban ma san me zan ce ba tun lokacin ko addua na yi ina saurin samun ijaba kusan duk ayyukan da na dauka ina ganin haske sosai
Allah ya saka da alkhairi
Ya sayyadi yanzudai in sha allahu zanyishi inaroqamaka Allah sarki mabuwayi ubangijin kowa da komai yaqaramaka juriya da hakuri ameen yakareemu
Barakallahu fiyka ya sheik
Allahu Akbar wlh aikinnan binsankosonawa nayishiba Allah Qara kousanchi Ga Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallam
Assalamu alaikum warahmatullahi wabarkatuhu malan Allah yasaka da alkhairi kuma ya biya muku bukatunku da namu baki daya dan soyayyar annabin mu Muhammad SAW
جزاك الله خيرا يا سيدي
اللهم صلى على سيدنا محمد الفاتح لماأغلق والخاتم لماسبق ناصرالحق بالحق والهادي إلى صراطك المستقيم وعلى إله حق قدره ومقداره العظيم
Ranar lahadi.istigfhari.dubu.kwana bakwai
Sati n'a biyu
Ya hayyu ya kayyum.dubu.kwana bakwai.
in sha Allahou zaka ga ijaba da ikon allah cikin sati biyu.
Masha Allah
Allah ya saka da alkhairi mallam, Ya hayyu ya Qayyum din shi kuma na tsawon kwana nawa za'ayi, ko kawai yazama wuridi na kullum. Allah ya kara lafiya gafarta mallam
Masha Allah
Allah yasaka da alhaire da kuma kusance da Allah da manzon Allah sallallahu alaihim wassallam
Allah ya Saka da alkairi
Muna godiya Allah yasaka maka da alkhairi 🥰
Allah ya saka da alkhairi malam
Masha Allah jazakallahu bikair malam Allah Yakara Lafiya Da Arziki 💖 🙏
Allah Ya Inganta Lafia Sheikhul AKBAR.
Tabbas Nayisa Shekarar Datagabata Akan Tafiyada Nayi Qasar Tchadi kumanakarbu Sosai Buqatuna Sunbiya Alokachin kumazan zake Yi Allah Yasaka Da Alkhair
Asama alekum Maulana barka da warhaka walahi inayin wannan aikin kuma ina ganin ijaba shi sosai
ما شاء الله
الله اکبر
Allah ya Qara kusanchi
Masha Allah
Waiwaye adon tafiya
Malan Allah ya saka maka da Alhairi alfurman Annabi Muhammad Ibn Abdullah S ❤️ A ❤️ W 🤍❤️❤️
ALLAH ya saka da alkhairi
Muna godiya sayidi 🙏🙏
🎉🎉🎉
Aslm sayyadi Allah yasake da Alkhairi muna godiya 😂
جزاك الله خير يا شيخ ❤❤
Malam Allah ya saka da alkhairi
🎉🎉🎉🎉
❤❤❤❤❤❤❤
Allah bada lada
WALLAHI KO NI NAGA IKO AKANTA TANA DA KARFI SOSAI FIYE DA YADDA MUTUM KE TUNANI FA ALLAH
Izaja a
ما شاء الله شكرا جزيلا لك
malam Allah ya saka da mafificin alkhairi
malam ya hayyu ya Qayyumu a iya rana daya za'ayi ko shima sati dayan za'ayi anayi kamar istigfarin?
Sayyadi sati nawa za'a yi ana buga ya hayyu ya qayyum?
Istigfari ma dubu biyou ne safe da marece
Iya YAHAYYU YAQAYYUM ko kuwa YAHAYYU YAQAYYUM BiRAHMATIKA ASTAGHISU?
Malam Allah ya saka da alkhairi
Masha Allah
❤❤❤❤❤❤
Masha allah