An dawo da tallafin man fetir mutane basu sani ba, badakalar Nigeria.

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 10 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น • 42

  • @ridwanattajiri359
    @ridwanattajiri359 6 หลายเดือนก่อน +7

    Ya Allah ya kawomuna dauki a qasar nan tamu Nigeria ya hayyu ya qayyum.

  • @aminuzailani9386
    @aminuzailani9386 6 หลายเดือนก่อน +2

    MashaAllah, muna godiya da wannan huduba , Allah saka da alkhairi Abu Aisha

  • @زيتزيت-د6ع
    @زيتزيت-د6ع 6 หลายเดือนก่อน

    Wallahikuwa Malam Allah yasa suji surage facaka da kudin talakawa

  • @YkdrjzruzGmxtjx
    @YkdrjzruzGmxtjx 6 หลายเดือนก่อน

    Malam Allah y Saka d alkhaeri

  • @ummulkulsumibrahim9962
    @ummulkulsumibrahim9962 6 หลายเดือนก่อน

    Malam Allah ya saka da mafificin alkhairi, Allah ya tsare mana ku da tsare warsa ameen ya Hayyu ya Kayyum

  • @AbubakarSanimuazu
    @AbubakarSanimuazu 6 หลายเดือนก่อน

    Allah shi karawa rayuwa albarka mlm

  • @زيتزيت-د6ع
    @زيتزيت-د6ع 6 หลายเดือนก่อน

    Allahumma Ameen yarabbal alameen

  • @nasiryakasaishuaibu6063
    @nasiryakasaishuaibu6063 6 หลายเดือนก่อน

    A🎉 Muna godiya malam

  • @Basirubasi-g7c
    @Basirubasi-g7c 6 หลายเดือนก่อน +3

    Gaskiya banyarda andawo daman fetur ba sbd ba'afadaba sanda akacire ansanar yanzuma inhar za'adawo dashi tom asanar kowa yasani amm yanzu haka gaskiya ba'adawo dashiba muba qananan yarabane

    • @adamumusa7813
      @adamumusa7813 6 หลายเดือนก่อน +1

      Gaskiya nima banyardaba.Malam ga dukan alama ba a gayama gaskiyaba.

    • @faruksalisuumar1192
      @faruksalisuumar1192 6 หลายเดือนก่อน

      Saurara kakeyi amma baka fahimtar abunda yake cewa.

  • @abdullahimohammad9513
    @abdullahimohammad9513 6 หลายเดือนก่อน

    Jazaka-Allah khairan sheikh Abu-Aisha. Shiyasa wallahi malaman da suka ce kada ayi zanga-zanga sunfi gaskiya. Wallahi asaran da akayi ma arewa, musanman Kano da kaduna a wannan zanga-zangan sai anyi shekaru ba'a maida ba. Don NCC centre da Prof Pantami ya gina a Kano, ba kaman sa a Nigeria. Amma saboda dabbanci mutanen mu sun lalata a rana daya.

    • @امريحان-ث8ب
      @امريحان-ث8ب 6 หลายเดือนก่อน

      Ko dai son zuciyar wasu malaman ba.
      Malaman da suke ci da addini.
      Zanga zanga yanzu a ka fara da yardar ALLAH.

    • @abdullahimohammad9513
      @abdullahimohammad9513 6 หลายเดือนก่อน

      ​@@امريحان-ث8بAllah Ya baku iko. Yanzu da kuka yi zanga-zangar ai kun sami mafita. Idan kun rusa kasar, sai ku nemi inda zaku je.

    • @امريحان-ث8ب
      @امريحان-ث8ب 6 หลายเดือนก่อน

      @@abdullahimohammad9513 Amin
      Me matacciyar zuciya shi yake tsoron mutuwa.
      Allah ya hana zalunci kuma baya san azzalumi.
      Don haka babu wani ɗan adam da ya isa y zalincemu mu zuba mai ido.

    • @امريحان-ث8ب
      @امريحان-ث8ب 6 หลายเดือนก่อน

      Kuma da kk batun in an rushe ƙasar se mu san yadda zamuyi.
      Ai matuƙar muka nemi haƙƙinmu muka dogara ga Allah
      Allah baze ƙyale mu haka ba.
      Zakiga natija bi iznillahi ta'ala

    • @امريحان-ث8ب
      @امريحان-ث8ب 6 หลายเดือนก่อน

      duk ƙasar da ta sama ƴanci se da matasanta suka bada ransu akan kishin ƙasa.

  • @marwanmahammad4916
    @marwanmahammad4916 6 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah

  • @aishaabubakarbello5500
    @aishaabubakarbello5500 6 หลายเดือนก่อน +1

    Lakaci da yacire talafin man yafadane a midiya amma cirewa kuma Sai ayi shi aboye bada an renamana hankali mufa ba Yara bane

  • @aliyujekafadaaliyujekafada9981
    @aliyujekafadaaliyujekafada9981 6 หลายเดือนก่อน

    Allah yakawomana karshen azzaluman najeriya

    • @Ismaeel23
      @Ismaeel23 6 หลายเดือนก่อน

      🎉🎉🎉

  • @HabibaMuhammad-ui4gs
    @HabibaMuhammad-ui4gs 6 หลายเดือนก่อน +4

    Wannan malamin f baisan waye tinubu b jinsa kawai yk ko kuma nace yana karesa n kawai

    • @ubaidullahiibrahim3312
      @ubaidullahiibrahim3312 6 หลายเดือนก่อน +2

      To Dan Masani Kanin matar TINUBU

    • @HabibaMuhammad-ui4gs
      @HabibaMuhammad-ui4gs 6 หลายเดือนก่อน

      @@ubaidullahiibrahim3312 🤣🤣🤣macece malam b Katon gardi irinka ba

    • @hauwwamustapha729
      @hauwwamustapha729 6 หลายเดือนก่อน

      ​@@ubaidullahiibrahim3312😂😂😂

    • @ameenahaliyu5848
      @ameenahaliyu5848 6 หลายเดือนก่อน

      Toh ki sanar dashi waye tinubun yar kanwar mmn sunusi jikar goggon dan masani.

  • @garbafadlu2699
    @garbafadlu2699 6 หลายเดือนก่อน

    Ameen ya hayyu ya qayyum

  • @MuhammadAbdallahjamil
    @MuhammadAbdallahjamil 6 หลายเดือนก่อน

    Allah yakawo mafita

  • @SakeenatKaber-tm8vb
    @SakeenatKaber-tm8vb 6 หลายเดือนก่อน

    Slm tom yaza ayi musancewa andawo da tallafin yanzu?

  • @رضوانربيع-خ5ض
    @رضوانربيع-خ5ض 6 หลายเดือนก่อน

    Lokacin data cire tallafin mai idonsu arufe yake wajen sace dukiyar kasar mu domin ayadda ake mulkin Nigeria Indai kaine shugaban kasa to dukiyar ƙasa tazama taka kaida iyalanka

  • @shuaibusani3299
    @shuaibusani3299 6 หลายเดือนก่อน +2

    Malam bahurumin kabane

    • @AliMuhammadu-u1n
      @AliMuhammadu-u1n 6 หลายเดือนก่อน +2

      To hurumin wagene wawakawai

    • @abuaishaalfurqan
      @abuaishaalfurqan  6 หลายเดือนก่อน +3

      a zatonsu malamai basu da ilimin boko,Ab5inda bai sani ba dr bashir masanin tattalim arziki ne, yana. cikin manyan yan bokon arewa.

    • @nasiryakasaishuaibu6063
      @nasiryakasaishuaibu6063 6 หลายเดือนก่อน +1

      Kaikuma wanne jakine

    • @hassanumar3187
      @hassanumar3187 6 หลายเดือนก่อน

      Duk ilimin sa na boko Ina me tabbatar maka a fannin man fetir a Qasar nan besan komai ba, kada ka wahalar da kanka akan wannan​@@abuaishaalfurqan

    • @ubaidullahiibrahim3312
      @ubaidullahiibrahim3312 6 หลายเดือนก่อน +1

      kai Jahili ne shiyasa bakasan shi waye bane

  • @abubakarbaba9051
    @abubakarbaba9051 6 หลายเดือนก่อน

    malam ka daina kare gwamnati kawai a fakaice

  • @IMG444_tv
    @IMG444_tv 6 หลายเดือนก่อน

    Aslam Malam banida WhatsApp group naka

  • @ibrahimmadube-zr1xb
    @ibrahimmadube-zr1xb 6 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah