To yaya bidiar Tarawih da ku ke yi duk da Annabi ya hana yin ta a jam'i kuma har ya bar duniya ba a yi ba har lokacin khalifa Abubakar ma ba a yi ba sai khalifa Umar ya ce a yi. Ya kuma kira ta da Bidia.. To yaya matsayin ta dangane da maganar malam inda ya ce KULLU BIDIATUN DALALA??
Allah ya karemana maluman mu na sunnah amin.
Allahu Akbar kabiran Allah taimaka Allah yakara kwarin guywa 👍🇳🇬💯❣️
Ya Allah ka kari duk malamanmu na sunna da iklasi kayi musu kyakkyawan karshe.amin
Allah Akbar!!! Hakika Allah ya nuna isharar sa... Allah ya kara maka nisan kwana masu albarka.
ماشاءالله سوت قرآن كريم جزاك الله خيرا
Jazakallahu
Jazakallahu bikair Allah kasawa malam sunnah da alkairi Allah kahadamu agidan aljannah Ameen ya rabbi
Amin y rabbi malama asmau
Fi sabillillah ina son karatun alaramma ilyas birnigwari
Allah yabiya malam
Allah yabiyaka malan
jazakallahu khairan! Allah ya yadda da ku bayiya da gidan aljannatul firdous. Ameeeen Allah ya kareku
Masha allahu
جزاك الله خير
Allah yasakada alkairi Allah yasa albarka acikin rayuwarmu
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته جزاكم الله خيرا يا دكتور
Allah ya bada lfy
Yayi macha allah
Allah ya taimaki sunna ya karya bid'a
salisu yunusa Ameen thumma Ameen
allah y'a kare mamou kou chouagabanin ahali souna wal jama'a kama sou chk guero kama sou chk gonbe.
Macha allah
Assalamu alaikum,Allah yasska da alheri Malam
Allah yabiya
sheekh ahmed suliman jazkalaa khayer Allah akber
madallah Allah yasaka WA malan aljannah
jazakumu Allah hairan.
Allah yasaka da alheri
Bonsoir. Ça va
Bonsoir
🙋♀️
Qu'Allah protège l'islam et ces leaders ,amine
Allahu Akbar
Allah ya karemuna Kai
Mlm ya qaramaka lfy da Nisan kwana
allah y'a saka d'à alheri
MashaAllah
Allah lunlubeka da rama
Allaah Ya biya
Allah ya daukaka Sunnah a Nigeria
Allah ya kare mal Amin
aliyu othman
May Allah bless mallam and his family amin.
Allah yajadada rahama kabarinka malan
Ma cha allah 🙏🙏
ALLAH WILL BLESS YOU FOR GOOD WORK YOU ARE DOING.
Mot de fas
Ya allah ka azirtamu da mutuwar shahada
Kaidai allayatsinemaka
KARATU DABAN KUMA STORON ALLAH DABAN ,AMMA MALLAM YA HADA DUKA
jazakallahu khairan
الله ياارحمك
Allah yakarawa malam lafiya kuma ya albarkaci zuri'a
Masha Allah
Bonsoir
Allah jikan malan da rahama
Alhoussini
Adama
Allah jikan malan
OK Allah ya Sakah da alhery
Sunnah Sak
Aslm barka dai malan
gaskiya yabayyana karyt takoye Allah ya biya
Don Allah wa zai taimaka mani da telephone nember na mallam Abubakar Giro Argundu da Mallam Nasiru Gwandu
yusuf samaila
1:10:24
To yaya bidiar Tarawih da ku ke yi duk da Annabi ya hana yin ta a jam'i kuma har ya bar duniya ba a yi ba har lokacin khalifa Abubakar ma ba a yi ba sai khalifa Umar ya ce a yi. Ya kuma kira ta da Bidia.. To yaya matsayin ta dangane da maganar malam inda ya ce KULLU BIDIATUN DALALA??
Malam akwai bukatar ka kara lalube akan sallah tarawihi, ba bidia ba ce.
duba karshe suratul muzzamil ayar alkur ani ta nuna ba bidia bane hasalimaa kur anine yace
AMINU Muhammad 8com g
Allah yabiya
madallah Allah yasaka WA malan aljannah
madallah Allah yasaka WA malan aljannahhi