Alhamdulillah gsky I'm not Abba's fan but Wlh billahi because of this thing that happens i became his fan 💯, but dan Allah idan kuna waka kudena zagin wasu, but Wlh billahi nafara kaunar Abba
Ai ko yanzu maganar Gwabna kuka maimaita, wai shi Gwabnan ba zaku iya fada mishi yayi kuskure ba? Ya zai rinka fadawa maluman mu magana a gurin taron dama bassanan, bazai kya ya kirasu yasa a gyara bane, kokuwa saboda yanzu Hisba sun fara tabo shafaffu damai ne shisa? Wanda ake turawa gidan yari a karbo? Kokuwa mallam bai kai ya kama irinsu bane?
Indeed. Better than rarara and Naziru when it comes to political songs . In fact ; the best ever. Metaphorically; he made Abba The Governor through his song Abba Gida Gida
Allah sarki faruwan wannan abin naji abba ya fita akaina amma dagajin wannan wakar har naji abba ya shiga raina Allah ya tayashi riqo
To nidai nakasa ganewa
Wanna yayi, bayani ma warkarwa. Sai a cigaba da Jan hankalin Yara Yan media, Shima malam Dan cikin gida ne. Allah yakade shedani
Allah yakara daukaka mungode muna tare da Abba ni nafahim ceshi tuntuni❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Wannan waƙa ta bugu. Allah ya ƙara basira
Alhamdulillah gsky I'm not Abba's fan but Wlh billahi because of this thing that happens i became his fan 💯, but dan Allah idan kuna waka kudena zagin wasu, but Wlh billahi nafara kaunar Abba
surely sister u are real fan bcuz u love Abba bcos of truth 🤗 that's right 👍 kekinfahimci gaskya
Masha Allah wakar tayi kuma matan nan Allah ubangiji ya kawo masu mazaje nagari
Allah ubangiji Al-Hayyu Al-Qayyumu Yana nan Yana jinka
Masha Allahu. Naga wannan wakar 18 minutes da sawa.amma naji wakar yafi sau 20.muna godiya Tijjani gandu❤❤❤
Wllh Nima haka 😊
@@RafiatuAbdulkarim-hr9kh ✅✅✅
Masha Allah Allah ya kara basira Allah ya kara daukaka amman tayi wakar nan wllh ina yinka dan gidana
Gaskiya wakar tayi sosai wllh
Wakar kamar karatu malam Allah yakara basira
😭😭😭 Allah sarki abbammu kayafemana Dan Allah
Gaskiya Wakar tayi sosai Allah Ya dai-dai ta tsakanin su ❤❤❤
Masha-Allah good song watching from Ndjamena Chad Republic Abba Gida Gida don't give up
Good Masha Allah Allah ya kara taimakawa yakuma kara tsarewa👍👍👍
Masha Allah,allah kara basira gwamnati mai tsafta ,abba allah ya tsareka daga sharri masu sharri
Barakallahu Dadi maras musaltuwa Allah yaqara albarka
Allah qara baka lfy mallan tijjani wallahi waqa tayi❤
Wayyo Allahna 🤔😀 kaji waka har cikin zuciya take shiga wllh
Ai Tijjani karshe ne
Wllh Nima haka
Allah ya tsayar haka yayi jagora Allah tsare mana Abba Kabir Yusuf AKY
TJ you're wonderful! What a raw talent
Waka cikin nutsuwa.... Masha'Allah
Good job the best singer in politics.
Allah yakawo karshen wannan abu
❤❤❤ allah sa kafi haka TJ
Masha allah wanbaiwacai da ga allah
Allah ya Kara basira oga
Masha ALLAH Allah yakara basira
Masha Allah, Allah yabiya na gwandu
What a Masterpiece! 😊
SIm
wannan haka yake maigirma ❤❤❤
Akwai ilimi acikin wakar
S A W ❤❤❤🎉 annabi ga masoyanka kaima laminin tuzali da fuskarka s a w❤❤❤
Wannan waka tayi, Allah Yaimana jagora
Allah yesakada alheri tije❤
Mun gode Tijjani, waqa a nitse ba hauka ba
Allah ya Taimakemu ya taimaki abba ky ameen Dan nabiyurramaty🙏
ma sha Allah wannan waqa ta yi dadi
Abba yakamata yasan suwaye kusa dashii abashi shawara gaskia ya lura da Yan iska Allah ya mesa tashi daga mugwayen mashawarta
Haka❤❤❤
Masha Allah, today I got it.
Allah Ya Kara lafiya tj
Suyudi M Inuwa
Ina mk fatan Alkrh duniya da lahira
Wato anyarda Malam zai iya yin kuskure amma Abba shi yafi karfin kuskure. Allah ya sawwake
My love for dis song❤❤❤
Kaji Waka Mai isar da sago
Allah ya qara basira amin
Ai ko yanzu maganar Gwabna kuka maimaita, wai shi Gwabnan ba zaku iya fada mishi yayi kuskure ba? Ya zai rinka fadawa maluman mu magana a gurin taron dama bassanan, bazai kya ya kirasu yasa a gyara bane, kokuwa saboda yanzu Hisba sun fara tabo shafaffu damai ne shisa? Wanda ake turawa gidan yari a karbo? Kokuwa mallam bai kai ya kama irinsu bane?
Wannan fa maganar taku kwata-kwata babu adalci a ciki wai yaci mutuncin malamai?
Wannan waka tayi domin tayiwa duka bangarori biyu adalci
Ina san wakar farin wata
Wllh Nima na Nema wakannan har nagaji
Abba wlhi nabar kuma nabar kwankwasiya saboda ka walakanta muna angora mu na hizba sheik aminu Ibrahim daurawa
Hmmm da alama laima maganganun wasu ne kawai suka rude ka
Dama kaiba mutumin kirki bane duk wani mutumin kirki yana uzuri sbd ABBA ba annabi bane Kuma ba mala'ika bane Dan haka dole yayi kuskure
Kajihauka yo saime
ALLAH ya Kara basira
Cest en quelle langue il chante svp. Tellement bon à entendre😢
Allah ya kara basira
masha allah ❤❤❤❤❤
Allah yakara basira
Amana sai Dan amana
Allah yakara daukaka
Tsalle daya ake a fada rijiya i
Am the first persona ❤
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤
Masha Allah ❤
Best political singer of the moment
Allah yaqara fahimta
Masha Allah what a beautiful song
Gaskiyane Good is my good qbba
Masha Allah 🎉🎉🎉🎉
Best singer in the whould
Allah yakarabasira
🤲🤲🤲🤲Masha Allah 🤲🤲🤲
Masha Allah Allah yakara lfy
Masha Allah!
😍😍😍😍😭😭😭
Masha Allah Ina Yinka
Gaskiya wakar tayi
Wannan waka ta yi.
Sakon yayi Muna tare dakai akoda yaushe
❤masha Allah ❤❤❤
My favourite pol singer
😂😂😂😂😂🎉🎉🎉🎉
Allah yakara fasaha
❤❤❤😊
masha Allah
Tijjani hoo da kokari!
Allah ya kyauta
Masha Allah❤😅
But ba ta haka ake gyarawa mutum mai daraja a wurin mutane balle a Nigeria
❤ msha Allah
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Best political singer of all time
Hbdae 😂😂😂😂
Indeed. Better than rarara and Naziru when it comes to political songs . In fact ; the best ever. Metaphorically; he made Abba The Governor through his song Abba Gida Gida
Masha Allah bless
Ma Sha Allah ALHAMDU LILAH
My🩸 abbarh❤
Yayi kuskure fah
To Ai ba Wanda Bai wuce kuskure ba, Shima fa dan Adam ne Kamar kowa.
Ai kayi kuskure MA Kuma a ankarar da Kai ka gyara da wuri Shima arziki ne
Masha Allah 🙏
Ko kadan babu kuskure a maganar gwamna sai dai son zuciya kawai
Malama Khadija laifin Abba manner of approach da yayi shine mistake
@@aminubinlawan2408 kowa Yana iyayin wannan mistake din a matsayinsa na Dan Adam Amma yadda ake yayata abin ne yayi yawa
@@aminubinlawan2408da Kuma sanda yayi magana ai tun lokacin da abin ya faru ya kamata yayi magana ba sai sanda aka kama murja ba.
@@zynarbmustapher6588 murja ai a unguwarsu a gidan da take aka kamata baa hotel ba
@khadijaidris gaskiyane wllh Kuma ana uzuri kuma wasu sunyi abinda yafi na ABBA ba'a yayata kamar hakaba, Amma mungode ALLAH
2:01
Ya zamuyi to way😢
💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃💃
♥🌹👍
Masha Allah
❤❤❤❤