قضية فيها عبر ودروس وحكم فيجب على الكتاب والمحللين أن يستخرجوا منها الفوائد والثمرات التي يستفيد منها الجيل الحالي والأجيال القادمة !!!/نيامي عاصمة النيجر
الهم إني أسعالك ياعاليم الكيفية ويامن سماء بقدرته مبنية ويا من الشمس و القمر بنورجلاله مضهي يارب نح اباس في هذا الفتنتك يارب افتح هو أبواب الخير من حيث لا يحتصاب يارب. MUSULMI KU TAYA SU DA AD'UA
SLM Dan Allah yan,uwa karku shigo dawata rikicin cikin wannan abun Dan Allah Dan darajan annabi kometayi kotafada arikice take awannan lokacin kuyi mata uzuri
Wallahi manyan sojoji ba su kyauta wa,haka suka ma yayana Haruna Shuaibu wanda a yanzu haka ya kai shekara 4 ba aiki ba kudi ba komai don Allah a taimaka ma kananan sojoji Nigerian
Ba iya abbas da matarsa mukanmu muna allah ya isa bisa tsananin tashin hankali da muka shiga sakamakon jin wannan labarin justice for abbas nd his beloved wife😭😭
Fa walahi adamou Kai Magana maikama hankali bai kamata aima soja hakaba Allah Taya zai kuma azauna lahiya nasama baijinkan nakasa dashi Allah yagiyara zukatanmu badan halinmouba😢😢😢😢😢
Allah Ya isar musu.Azzalumi tun a duniya Allah ke tozarta shi.Allah Yasa mufi karfin zuciyar mu.Kayi ma Ubangiji Ka Laifi Ya yafe maka ballantana Kai Dan Adam da aka Yi Ka da Turbaya baka da wuta baka da Aljanna.
Wallabies nima saida nayi kuka Alan irina labarin da Matar Abas take bayarwa wllhi. Amma akwai ALLAH. Ku kyalesu da Ubangijin kowa da kowa, shi zai isar masu Halkin su wallahi.
Saida nayi kuka akan wannan al,a marin Wallahi Allah ya isa,
Wlh bazamu yafe ba ya ubangiji kawula qanta wannan azzalimi
Saida nayi ciwon Kai saboda kuka Allah yabi masa hakkinsa 😭😭😭insha Allah sai Allah yabi takansa
Allah sarki hussaina allah yasaka muku keda mijin ki
Munarokon allah yaciremasa tallafi arayiwarsa taduniyada lahira daduk wandayakeda hannuwajen wulakanta wannan bawan allah
Amin ya Rabbi
Allah ya sakawa bekete family da alkhairi da nisan kwana🤲
Maashaa Allah I love brekete family from Ghana
Wlh kayimin dai dai Allah ya isa wlh nadade banzubar da hawaye irin na yau ba Allah wanan aiki baiyiba har natsani aikin soja wlh
Abindai da ciwo wallahi, wnn lamarin ya ta6ani,Allah ka shiga cikin wnn lamarin,Allah ka nuna ikon ka akn wnn azzalumai,
😢😢😢😢
Allah yasakamaki ya fiddo mijinki cikin Amincin Allah Allah yasa kaffaraci
Wallahi tinlahi najima banzubar da hawayeba sai wannan labarin Amman Shi doka daya yartaka shikumafa doka nawa yantaka
Wlh nima nayi kuka Allah yabimaku hakinku
wlh gaskiya kafada kawai zaluncine allah yabimasa hakkinsa 🤲🇸🇦🇸🇦
Even me cry, Almighty Allah continue to bless berekete
Assalamualaika Amdaz agaskiya kayi bayani nafahimta Allah ya sakada alheri bijahi Muhammadu rasulillahi saw
Allah Sarki
Ina rokon Allah Ya taimaka miki Hussaina
Ya Hayyu Ya Qayyumu ina rokon Ka da sunayen Ka masu tsarki Ya Allah Ka wulakanta Adamu
Allah yasaka muku da abinda akayimasa shikuma Allah ya wulakantashi duniya da lahira
AMEEEN summa AMEN
Wanda yayi wannan zalincin, kar ya manta tan damane yasamu. Ya jira hukuncin Allah akansa.
Allah ya sakama ABASS ,akan zalincin da aka mass.إن آلله لا يحب ،ظالمين 😭😭😭😭😭🇳🇪🇩🇿
Macha allahou wanane enese aldamou ka ceucemou da kazalouci har kasa moutanene da yawa cikine damouwa da qoucire
In Sha Allah ranar da zai hadu da Ubangiji bazaijida dadiba bi,izinillah
Allah ya tsinewa wnn general din albarka🤲🤲🤲
Ameen ya Allah 🙏 😢😢😢
Allahumma ameen Allah tsine masa
Aamin Ya Hayyu Ya Qayyum..wlh nayi kuka irin Wanda na dade banyi irinsa bah
Ban tama kukaba bayan balagata sai wannan, Allah ya yasa kamani ruwan hawaye na
Yadda yatozarta wannan bawa n Allah Abbas Shima Allah yatozartashi fiyeda yadda yayia Masa
Ameen ya Allah
قضية فيها عبر ودروس وحكم فيجب على الكتاب والمحللين أن يستخرجوا منها الفوائد والثمرات التي يستفيد منها الجيل الحالي والأجيال القادمة !!!/نيامي عاصمة النيجر
wlh allah ya isa kasar Nijeriya
dukyawanci manyan kasar azzalumaine har malamai
kuma insha allahu sai allah yasakamana
Wannan gaskiyane husaini Allah yasama da alkairi ❤wlh sai da nayi kuka 😢😢😢
Shikuma Allah yasaka masa😢😢😢
Munji dadin wadannan ayanan Allah yakawu musu again gaggawa
Dan Allah yasu nan wannan Dan jaridar ina rokon Allah ya biyashi
sunansa Abu Aisha mai alfurqan tv
ءامين يارب العالمين
الهم إني أسعالك ياعاليم الكيفية ويامن سماء بقدرته مبنية ويا من الشمس و القمر بنورجلاله مضهي يارب نح اباس في هذا الفتنتك يارب افتح هو أبواب الخير من حيث لا يحتصاب يارب. MUSULMI KU TAYA SU DA AD'UA
Maa shaa Allah, jazakumullahu khairan 🙏
Wannan abun ya dade anayi kawai sabo da strong mata ce shiyasa wasu ma anan suke mutuwa ace ma iyalan sun mutu a operation hmm Allah yah kyau ta💔🫡
Amin ya Rabbi
Gaskiyane hakani wllh Allah ya isa 🧏🧏😭😭😭
Allah Ya saka da Alheri, Allah Ya saka ma Abbaa da Iyalensa😢
Alhamdulillah alhamdulillah alhamdulillah
AllAH yadda kawulakanta wannan soja malan kabar Kiran yayi laififa inkace yayi laifi sallah ce laifi kenan domin intace magari
Amin ya rabbi
Allah yatsinewa wannan sojan da alamu dan gabada fatihane
SLM Dan Allah yan,uwa karku shigo dawata rikicin cikin wannan abun Dan Allah Dan darajan annabi kometayi kotafada arikice take awannan lokacin kuyi mata uzuri
Allah ya sakamasa allah ya wulakantasa dan isar annabi shima allah kahanashi jindadi nakomai
Innalillahi wa inna ilaihirraji un ya Allah kabi wa bayin ka hakkin sa ya Allah ka wulakanta duk me hannu a zaluntar su😭🤲
Masha Allah ya Allah yasa hakan a dauki mataki kamar yadda ya dace
Amin amin.
بارك الله فيك اخي الكريم
Wallahi manyan sojoji ba su kyauta wa,haka suka ma yayana Haruna Shuaibu wanda a yanzu haka ya kai shekara 4 ba aiki ba kudi ba komai don Allah a taimaka ma kananan sojoji Nigerian
ALLAAH YA ISA WALLAAHI.
Allah Ya isah wlh 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
Allah ya isah
Masha Allah Allah yasa abimata hakkinta
Walh ba wanda baiyi kukana Allah yasaka mata ya kuma tsiri nagana
Wllh bangalefi azuwa sallahba ana yakin musulinci annabi yace aje ayisala bare Wani fareti
Allah ya wullaqashi wanna sojan yan taaddane
حسبنا الله ونعم الوكيل😢
Mina dai Allah ya isa
Your excellency el abuja kenan.Gayamusu gwanina inakuma nakugwanin?
Wlh nayi koka har ba iyaka
جزاك الله خيرا
Allah Akbar
Muna tare da Kai wallahi, justice for Abbas and his family
Muna rokon Allah ya wulakata wanan azalumin
Allah ya isar mana
Kwana biyu nayi ina kuka,muma sai Allah yabi muna hakkinmu na zubda hawayenmu da mukayi,Allah yabi musu hakkinsu.
Allah ya bi masa hakkinsa ya kuma saka wa Brekete family
Macha Allahu Allah ya sakamaku da Alkhairi Saboda Agajin da kuke Akan Hassana
Allah ya isa
الله يوفقك دنيا والاخره
Alhamdulillah 😊
Allah ya kwato masi hakkinsu.
الله اكبر ما شاء الله❤❤❤❤❤🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
Ba iya abbas da matarsa mukanmu muna allah ya isa bisa tsananin tashin hankali da muka shiga sakamakon jin wannan labarin justice for abbas nd his beloved wife😭😭
والله لا سمح الله نسأل الله العظيم القوي الجبار
اللهم أرسله غضبك يآرب يآرب يآرب عليك بهم
😢 Allah ya isanta wlh😢
Allahu Akbar Rayuwa
Na rantse da allah ban taba jin abinda ya sani kukka ba kamar wannan 😊😊😊
Wlh Nima a haka suka kashe mana mahaifin mu Exactly
Ayya Allah yasauka muku
@@AbdullahiMohammedadamu-d7k Ameen ya hayyu ya qayyum 🤲🏾🤲🏾
Fa walahi adamou Kai Magana maikama hankali bai kamata aima soja hakaba Allah Taya zai kuma azauna lahiya nasama baijinkan nakasa dashi Allah yagiyara zukatanmu badan halinmouba😢😢😢😢😢
Allah ya isa allah ya isa allah ya isa
Ya Allah kawulakanta wannan soja tun aduniya
اللهم وانصر عباس
Yaa Salam, Allah ya karemu daga sharrin masu sharri
Dan Allah Ni ina son naga picture na shi Adamu nan Azzzalumin Shugaban soja Don yana da kyau al,umma su gane shi.
Amdaz 😭
Allah yakyauta 😢😢😢😢😢Allah yasakamasq😢😢😢😢😢😢😢😢
Wayyo Allah na
Allah Ya isar musu.Azzalumi tun a duniya Allah ke tozarta shi.Allah Yasa mufi karfin zuciyar mu.Kayi ma Ubangiji Ka Laifi Ya yafe maka ballantana Kai Dan Adam da aka Yi Ka da Turbaya baka da wuta baka da Aljanna.
Wallabies nima saida nayi kuka Alan irina labarin da Matar Abas take bayarwa wllhi. Amma akwai ALLAH. Ku kyalesu da Ubangijin kowa da kowa, shi zai isar masu Halkin su wallahi.
Inadada neman Dan Allah a sani a group naku nayakin Palestine da izrail
انا لله وانا اليه راجعون حسبي الله ونعم الوكيل ولا تحسبن الله غافلا عما يعمل الظالمون انما يؤخرهم ليوم تشخص فيه الابصار
alla sarki wallanajitausayimutuka wannanzaluncinekawayi ❤❤❤❤
amin
This is a Collaberated crime and effort just to destroy a Muslim life
Alhamdulillah
Maca allah maca allah 🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Alhamdullilah
حسبنا الله والنعم الوكيل☝😭
MAY GOD ALMIGHTY HELP THIS LADY AMEN
Ai ba daga kafa idan lokacin sallah Ya yi, domin Allah cewa Ya yi a tsaida sallah ba kawai ayi shi lokacin da aka ga dama ba.
Allah Ya shiryar.
Kai ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH ALLAH YASA MUGANI A KASA YA YAB😢
Hmm Gaskiya abun Abun kuka ne
Allah ya cine mai albarka 😢😢😢
حسبي الله ونعم الوكيل لاحول ولا قوة الا بالله العلي العظيم
Allah yasa dagaskene za,a daumatakin Da yadache