Fashin Baki (15-09-24): Batun Aisha Haruna, Matar Seaman Abbas Haruna

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 7 พ.ย. 2024

ความคิดเห็น • 130

  • @AbuZahra-TV24
    @AbuZahra-TV24 หลายเดือนก่อน +10

    Allah Ya Kyauta Amman dae wata Shariar sai a lahira

  • @V-Voiceless
    @V-Voiceless หลายเดือนก่อน +9

    Shine za abarshi buzuzu da gashi ko ina, sannan me yasa suka kaishi asibiti a kaduna daga baya. Kuma ko laifi yayi wayece ku ajiye shi har tsawan shekaru batare da ankai shi kotu ba , sannan meya basu nemi iyalensa ba tsawon lokaci. Wannan duka abunda ka fada Jafar jafar basuda wani faida a wannan gurin. Ay mutum yayi laifi sai akaishi a masa sharia, me yasa sai yanzu suka kaishi kotu yanzu bayan wahalan dayayi. Wannan maganan ko yaya dai akwai cin amanan dan Adam. In mutum ya samu tabin kwakwalwa meyasa baa nemi family nashi don suyi jinyan shi ko su taimaka wajen jinya nashi. Jafar jafar kaje ka kara sauraro do Allah. Allah yasaka malam bulama

    • @aishabukarsakan
      @aishabukarsakan หลายเดือนก่อน +1

      Nima de shawarata ya Kara sauraron ta dakyau

  • @ummusahal-hx8di
    @ummusahal-hx8di หลายเดือนก่อน

    Allah dai baya bacci baya gyangyadi mutun ya gama iya zaluncin sa tunda dai akwai mutuwa kuma babu maganinta toh kowa dai yayi mai kyau dan kansa Allah ya kyauta

  • @Ahmad_h_Shika
    @Ahmad_h_Shika หลายเดือนก่อน +5

    Jafar jafar wawa ne wallahi

  • @munirsuraj2339
    @munirsuraj2339 หลายเดือนก่อน +6

    Jafar Jafar Ya tabbatar mana da cewa ba adalci a cikin zuciyarsa. Kuma ya nuna kansa cewa yana da karanci sanin addinimma kanta.
    Wannan bai caccanci fashin baki ba.

    • @Md_london_textile
      @Md_london_textile หลายเดือนก่อน +1

      No!! karkai blaming Dinsa iya fahimtar sa yakeyi

    • @marymchcn4066
      @marymchcn4066 หลายเดือนก่อน

      wlh nima yaban haushi sosai

    • @marymchcn4066
      @marymchcn4066 หลายเดือนก่อน

      wlh nima yaban haushi sosai

  • @alaramaabdoulazizioumartah6658
    @alaramaabdoulazizioumartah6658 หลายเดือนก่อน +5

    Jafar Jafar maganar'ka batayi'ba dan allah ka koma ka sawrari wannan matan dakew

  • @alaramaabdoulazizioumartah6658
    @alaramaabdoulazizioumartah6658 หลายเดือนก่อน +3

    Allah ya Fidda musu hakkin'su akan wannan azzalumman sozojin Allah ya isa Allah ya isa Allah ya isa

  • @isahmohammed7709
    @isahmohammed7709 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya ne bukarti Allah yakaradafamuku

  • @SafiyaMohammed-c9d
    @SafiyaMohammed-c9d หลายเดือนก่อน +3

    Wallahi ina da Dan,uwana saboda rashin sallah yasa ya bar Navy

    • @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
      @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw หลายเดือนก่อน

      Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un😢

    • @man_likemorimado
      @man_likemorimado หลายเดือนก่อน

      Shine yayi niyyan barin aiki...

  • @usmanhawaidar7786
    @usmanhawaidar7786 หลายเดือนก่อน +2

    Allah ya saka maka da Alkhairi Oga Audu Buluma wlh kana kwatanta adalci

  • @Abdulazeez-8935
    @Abdulazeez-8935 หลายเดือนก่อน

    Wallahi wallahi ban taba jinna tsani mutum kamar yadda na tsani Mai suna Ms Adamu

  • @marymchcn4066
    @marymchcn4066 หลายเดือนก่อน

    aiko indehakane allah yatsine aikin soja to nijeriya ko kashe mutun kayi baza ayimaka haka ba gaskiya anzaluncesu allah yabimusu hakkinsu 😭😭🇸🇦🇸🇦

  • @RealMuhmdAnas
    @RealMuhmdAnas หลายเดือนก่อน +3

    Tom masha Allah Muna Godiya 🤝 Sunana Real Muhammad Ana’s 👏🏻 Dan Allah ku jajir ce wajan Ne mo gaskiyar wan nan Labari na wan nan Soja da a kayi mai wan nan zalun ci 😢 Ya kamata man ya masu Kayan sarki ko masu wani karfin iko su dena zalunci da wan nan damar da suke da Ita 😢🙏🏻 Allah ya temaka malam Bulama & Yaya Jafar jaafar✅🤝

  • @abdulrahamanyahaya2966
    @abdulrahamanyahaya2966 หลายเดือนก่อน +3

    Jafar Jafar dakiki ne sossai wallahi.......

    • @V-Voiceless
      @V-Voiceless หลายเดือนก่อน

      Banda zagi amman dai yaje ya kara bincike ni shine shawara na. Don koda yayi laifin da ake zargin sa babu wanda yace su masa irin wannan hukuncin ba tare da sun kaishi kotu ba. Wanda saida aka dau tsawon lokaci kafun iyalinsa ma ta sani, akwai rashin adalci a ciki. Barister Bulama yayi adalci wajen warware wannan zance. Allah ya kawo masa da iyalinsa mafita

  • @shbhausatv697
    @shbhausatv697 หลายเดือนก่อน +2

    Bulama kasan doka Allah yakara basira ammafa jafar labari yasani

  • @aishabukarsakan
    @aishabukarsakan หลายเดือนก่อน +8

    Sorry to say Wannan fa maganar da malam Jafar yakeyi kaman yana bawa sojojin nan hujjar da zasu kare kansu ne, meya kawo maganar rehabilitation center kuma, matar nan fa a iya bayanan ta kadai zai tabbatar maka da ba dolueuwa bace idan har mijinta baya kulle zata fada tunda mace ce mai Gsky.

    • @V-Voiceless
      @V-Voiceless หลายเดือนก่อน +1

      @@aishabukarsakan wannan gaskiya ne

    • @itzdiamond3174
      @itzdiamond3174 หลายเดือนก่อน +1

      Nifa harsun 6atamin rai sbd wlh kamar Basu fuskanci Abun ba😢

    • @MustaphaUMohammad
      @MustaphaUMohammad หลายเดือนก่อน +2

      Kuma kuna ta ba sojoji wani hanyar kare kansu wannan ba adalci bane da kafin kuyi wannan sharhi kamata yayi kuje ku fara binciken mana chan wajen sojojin mana.
      Shi Barr, sai yaje ya zama lauyen su mana kuma kana cewa jojona hiran akayi hiran awa daya kace wai jonejone.
      Kawai kuna magana da son zucciya ne kawai.
      In har an zalunci wannan mutum Allah ka hana zalunci ka haramta zaluncin Allah kabi masa haddin sa ka durkake duk mai hannu acikin wannan zalunci.
      Ai kafin kuyi sharhi sai kuje ku saurari nasu kafin kuzo kuna basu hanyoyin kare kansu.
      Kana kawo ayoyi ba cikin muhallina sa ba.

  • @itzdiamond3174
    @itzdiamond3174 หลายเดือนก่อน +7

    Nifa jafar jafar ka 6atamin rai gsky dama ban kalla ba wlh😢

    • @Ibrahimtitulaire8575
      @Ibrahimtitulaire8575 หลายเดือนก่อน

      Wlh kuwa sai sai a hankali

    • @mohammedbalarabi-xd5zm
      @mohammedbalarabi-xd5zm หลายเดือนก่อน +1

      Bisa fahimta ta mallam jafar yanada qaranci fahimtar littatafn soja da kuma doka ta qasa, domin babu wani doka ta soja da wannan bawan Allah ya cancanci wannan hukunci, yanda kyau mu dinga yin adalci a kalaman mu.

    • @murtalaadam5830
      @murtalaadam5830 หลายเดือนก่อน

      Wlh nima yabani mamaki wlh

    • @elmansoormuhammad2030
      @elmansoormuhammad2030 หลายเดือนก่อน

      To ae dama wasu ne basu fahimci jafar jafar ba amma ae bai iya magana ba fa mafi akasarin maganganunsa basu da adalci in ka lura yafi yima bangaren sojojin uziri....

    • @faizayahuza
      @faizayahuza หลายเดือนก่อน

      Bai kalli shirin ba, ko kuma bai gane ba😢

  • @muhdsulaiman849
    @muhdsulaiman849 หลายเดือนก่อน

    Ja'afar Ja'afar da Bulama bukarti gaskiya shirinku Yana kyau, Kuma kokari sosai, Allah ya Saka muku da alheri, Ina bawa ja'afar hakuri kan masu munana masa lafazi.

  • @usmanmagaji5576
    @usmanmagaji5576 หลายเดือนก่อน

    Malam Bulama Akwai Muslim Ummah Association dake karkashin jagorancin Sheikh Abdallah Mahmud Adam, sun kai nasu temakon zuwa Maiduguri.

  • @ReRe-jb5yy
    @ReRe-jb5yy หลายเดือนก่อน

    Salm Allah kuymaakmaziy jhKatrina

  • @BashirMuhammad-fi8rn
    @BashirMuhammad-fi8rn หลายเดือนก่อน

    Mashaallah alhamdullah ❤❤❤

  • @WasilaYusuf-g3m
    @WasilaYusuf-g3m หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya saka muku da alkhairi

  • @Sarakih
    @Sarakih หลายเดือนก่อน

    Allah yasaka muku da alkhairi ya rabbi munatare daku dari bisa dari

  • @MAGUNGUNA_TV
    @MAGUNGUNA_TV หลายเดือนก่อน +1

    Bulama editer bai famici maganar ta bah
    Ms adamu cewa yayi akawoshi akarkar ye fah taya zai bada bindigarshi anan
    Kuma fah akan sallah fah

  • @HarunaMujittaba
    @HarunaMujittaba หลายเดือนก่อน

    Allah ya taimaka

  • @AdamAuwal-pd8eq
    @AdamAuwal-pd8eq หลายเดือนก่อน +3

    Jaafar didn't analyze this issue well

  • @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw
    @IBRAHIMJIBRIL-dm1cw หลายเดือนก่อน

    Allah yasaka da Alkhayri❤

  • @marymchcn4066
    @marymchcn4066 หลายเดือนก่อน

    wlh harga allah yau jafar jafar yaban haushi sosai wlh 😏🇸🇦

  • @KhadijaHamza-cm1kh
    @KhadijaHamza-cm1kh หลายเดือนก่อน +2

    Wallahi yazama dole muriga kallan iftila i narayuwa

  • @عبدالرزاقشعيب-ح7ز
    @عبدالرزاقشعيب-ح7ز หลายเดือนก่อน +2

    Jaafar kaji tsoron Allah

  • @aminusulaimangama1754
    @aminusulaimangama1754 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah Allah bless you ✊

  • @AuwalAhmadKademi
    @AuwalAhmadKademi หลายเดือนก่อน +1

    Hakika muna goyon ban taimakawa Sojojin dasuka kashe Halili Sabubu da sauransu.

  • @Sarakih
    @Sarakih หลายเดือนก่อน

    Wlh bamu da abinda zamuchemuku saide Allah yadafa muku malam bulama da sauran mutanan fashin baki ❤❤❤❤

  • @BashirBashir-od3kc
    @BashirBashir-od3kc หลายเดือนก่อน +2

    Kai keyi dan allah inakauna ka ❤❤❤😢

  • @ahmedumarshashola6848
    @ahmedumarshashola6848 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah, Allah yasakamuku da alkhaeri

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 หลายเดือนก่อน

    Dan Nigeria Kwata-kwata bashi da tuntuni, wai yayi kokari tunda yace a daina kashe mutane, banda rashin tuntuni irin na dan Nigeria duk irin ta'addanci da wannan mutumin yayi, amma wai yayi kokari. Allaah ya sawwake. A'ameen!

  • @jodachannels1261
    @jodachannels1261 หลายเดือนก่อน +1

    Wlh malam zalunchin d ake a gidan soji akwai wandda yafi wannan ana tura mutum yaqi manyan soji suna neman matan qananan matan sojojin da aka tura yaqi Kuma babban laifina Amman wlh baa daukar mataki

  • @bdiamond11tv93
    @bdiamond11tv93 หลายเดือนก่อน +2

    Jafar jafar kadai kara kallon hira dinana sananan kayi fashin baki

    • @ishaqibrahimyerima3591
      @ishaqibrahimyerima3591 หลายเดือนก่อน

      Yana yin magana kamar ba dan jarida ba. Yaje ya kara saurara kuma ya fahimta ko kuma yayi shiru kawai.

  • @hassanabdulmalik4750
    @hassanabdulmalik4750 หลายเดือนก่อน

    Gaskiya kan Edita baya tuna abubuwa. Duk lokacin da ya dauki bayani sai ka ji kamar labari aka ba shi. Sam ba ya iya tuna abinda ya kalla na bidiyon Hussaina matar Seaman Abbas a Berekete Family

  • @zubairuadamudallaah
    @zubairuadamudallaah หลายเดือนก่อน +2

    Barrister ABBA ihkima we had all the information she said her husband went to pray

  • @mohammedbalarabi-xd5zm
    @mohammedbalarabi-xd5zm หลายเดือนก่อน

    Masha Allah! Allahbya saka maku da alkhairi ya qara maku baseera.

  • @aishaibrahim4884
    @aishaibrahim4884 หลายเดือนก่อน +1

    Gaskiya kamar jafar jafar bai bali video din da kyau ba Allah ya saka muku da alhiri

  • @muhammadgiyasuadam5498
    @muhammadgiyasuadam5498 หลายเดือนก่อน +1

    Gaskiya sun cacan ta ta ina muma zamu sa namu

  • @fatimaadamu7141
    @fatimaadamu7141 หลายเดือนก่อน +2

    Basunanta Aisha ba, Hussana a gyra rubutun

  • @abubakarbmagaji943
    @abubakarbmagaji943 หลายเดือนก่อน

    gaskiya akwai yiwuwar maj general din daya aikata ina tunanin dan uwan jafar jafar ne

  • @KhadijaHamza-cm1kh
    @KhadijaHamza-cm1kh หลายเดือนก่อน

    Wallahi idandakaji wata badakalar akasata najeriya wallahi zuciyarka se tatarwatse Allah ya mudace

  • @OmarSuliman-ny8uy
    @OmarSuliman-ny8uy หลายเดือนก่อน

    Aslm alan guboro ina muku fatan alhairi kamar kullum allaha kare ku kune madubin dubawan mu mu kannen ku matasa 🇳🇪🇳🇪🇳🇬🇳🇪🇳🇬🇳🇪🇳🇬🇳🇪🫡🫡🫡🫡 🇱🇾

  • @KanayiLawan
    @KanayiLawan หลายเดือนก่อน

    Wawa kana wajenne

  • @HauwaMuhammad-z7g
    @HauwaMuhammad-z7g หลายเดือนก่อน

    Karshan laifi dai kisa toh ko kisa yayi Bai kamata ayi mishi wannan ukubaba wallahi abi mishi hakmin shi kawai shine mafita dai mukanmu minsha kuka😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢

  • @wambai17
    @wambai17 หลายเดือนก่อน

    Wannan shawarma na tara kudi ga sojoji don kama Bello Turji yayi kyau Kuma shawarace Mai kyau. Kuma ma wannan Kar ya tsaya kan sojoji kofa ta zama a bude har mutanen gari. Allah ya taimaka

  • @ChapiouAdam-os8zc
    @ChapiouAdam-os8zc หลายเดือนก่อน

    Wllh abubuwan matar nan ko iya shi ya isa bala'in rayuwa ya shafi al'umma 😢

  • @mannirahmad9648
    @mannirahmad9648 หลายเดือนก่อน +2

    Ni wlh abin da yasa ban cika saurarrn shirin nan ba sabo da Ja'afar ne sabo da shi tuna nin sa kullum goes to negative perspective. Duk da dan jarida ne Amma ya kamata yake magana da hankali yadda ya kamata. Amma Ina goyon baya suma sojoji suzo suyi baya ni.

  • @KhadijaHamza-cm1kh
    @KhadijaHamza-cm1kh หลายเดือนก่อน

    Allah kasa mudace waymu najeriya shuwa gabannimmu basu da addinine kokw

  • @MoustaphaAminu
    @MoustaphaAminu หลายเดือนก่อน

    Aslm amma gaskiya bulama kunkai masu ilimi alh yatsaré towai dn allah ni abinda ni keso inji wajan maganarda taccé anaso alaqamai charrin kissa kouma nàssan kunjita amma bakwa jinta kuketa kewayekewayé. To atachi lfy.inataré daku

  • @murtalaadam5830
    @murtalaadam5830 หลายเดือนก่อน

    Aslm inaga jafar baisaurara wannan matarba Yakamata kakoma kaqara sauraranta da kyau ngd

  • @SadiqmSala
    @SadiqmSala หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya Bada sa a

  • @hassanmuhammad2766
    @hassanmuhammad2766 หลายเดือนก่อน

    Ina muku fatan alkhairi

  • @musaabdullahi8025
    @musaabdullahi8025 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah ❤❤❤

  • @bukhariashafa81
    @bukhariashafa81 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya wulakanta duk Wanda ya zuluncesu

  • @mohammedbalarabi-xd5zm
    @mohammedbalarabi-xd5zm หลายเดือนก่อน

    Zanso in samu contact din mallam bulama. Don Allah!

  • @umarualhajiadanladi4653
    @umarualhajiadanladi4653 หลายเดือนก่อน

    Masha Allah

  • @AbassMuhammad-y6e
    @AbassMuhammad-y6e หลายเดือนก่อน +1

    Amma Kai Jafar Jafar jahiline wlh bakason gaskiya wawa kawai

  • @usmansulaimanusman1620
    @usmansulaimanusman1620 หลายเดือนก่อน

    Jaafar bashi da fahimta sbd rashin ilimin addini

  • @mohammedbalarabi-xd5zm
    @mohammedbalarabi-xd5zm หลายเดือนก่อน +1

    Aslm. Mallam bulama da mallam jafar Allah ya saka maku da alkhairi, amma don Allah mallam jafar kada kayi taking side a cikin al'amarin matar nan domin a duk littatafan doka na aikin soja harda na civilian babu a littafin da wannan bawan Allah ya cancanci wannan hukuncin, ya zakace yana a rehabilitation ne, bayan ga bayanai nan na matarshi da duk wurarin da akakaishi tana ziyyanawa daki daki sai ace Wai yana rehabilitation center ne, to idan haka ne miyasa aka dinga kaishi 404 Kaduna?

  • @Abdulazeez-8935
    @Abdulazeez-8935 หลายเดือนก่อน +1

    Nifa na fara zargi jafar jafar, shin kodai wannan MS Adamu dan uwansa ne, haba, dan Allah malam kayi mana shiru idan ba kada abin fadi, sai kokarin kare su yake, haba dan Allah, please allow us to enjoy the conversation

    • @Ibrahimtitulaire8575
      @Ibrahimtitulaire8575 หลายเดือนก่อน

      Wallahi tallahi jaafar jaafar ya bata min rai dama bin kalla ba wlh

  • @HarunaMuhammad-x1g
    @HarunaMuhammad-x1g หลายเดือนก่อน +1

    Jaafar jaafar bayason gaskiya bulama

  • @muhammedmkale7301
    @muhammedmkale7301 หลายเดือนก่อน

    Kai Jira Jira a nageria nefa a halamu bakansa farauba

  • @man_likemorimado
    @man_likemorimado หลายเดือนก่อน

    Karya ne duk wanda yace an rufe sa na tsahon shekara shida karya ne wlhy, ba wanda zai hukunta officer. Sbda wannan guy din shi ya jawa kansa sbda shi ya ki magana a court. Ku sani He was on open arrest . Ana basi abinci, duk wata Hakkin sa ana bashi, sannan kuma bai samu tabin hankali ba, dalilin da yasa aka kaishi asibi shine, rashin maganan da baya yi. Shine ake zargin yana da psychological problem... shine aka kaishi asibiti aka tabbatar da He is medically fit.

  • @samirisah6250
    @samirisah6250 หลายเดือนก่อน

    Mtsw wannan jafar ɗin banzane ina dalili wannan ai haukane, kaje ka ƙara saurar abnda ta faɗi mana dolene sae anyi fashin baƙin da kai mtsw

  • @zayyanuhussaini7461
    @zayyanuhussaini7461 หลายเดือนก่อน

    Wai Dan Allah da wane application ne ko software ake daukan shirin nan ne 😊

  • @bilkisuelyakub
    @bilkisuelyakub หลายเดือนก่อน

    Allah Ya saka muku da mafificin alheri, Fauziyya D. Suleiman, wacca ta kafa Creative Helping Needy Foundation ta bude mata asusu, cikin ikon Allah har an tara wajen kusan wajen naira dubu dari bakwai a dazu.

  • @SalehAbudulai
    @SalehAbudulai หลายเดือนก่อน

  • @murtalamuhammad4773
    @murtalamuhammad4773 หลายเดือนก่อน

    abu nagaba waishin meyas atauyi mishi jarabaw

  • @itzdiamond3174
    @itzdiamond3174 หลายเดือนก่อน +1

    Hukunci da.suka dauka neh yayi yawa gsky

  • @SalehAbudulai
    @SalehAbudulai หลายเดือนก่อน

    Allayasakamukwu

  • @mariyayau5720
    @mariyayau5720 หลายเดือนก่อน +2

    Ita fa kiranta sukeyi tazo wurin mijin ta

  • @KanayiLawan
    @KanayiLawan หลายเดือนก่อน

    Wannan banzan maganane

  • @hawy8668
    @hawy8668 หลายเดือนก่อน

    Abun da zaa duba na yan taada shine suna da wadanda su ke mara musu baya. Kamar yadda kuka che suna samun kudi suna kwana a daji.
    Ni na fi son a kama su a tuhume su a kan su wa ye su ke mara mu su baya.
    Su Bello da Sububu kila duk yaran wasu ne.

  • @sulaimansalihusskk
    @sulaimansalihusskk หลายเดือนก่อน

    jaafar da bulama aida ansan akwai haruna sububu aciki dabaza akai mai hariba

  • @alajikassim3320
    @alajikassim3320 หลายเดือนก่อน

    Kai chez gué dan banza

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 หลายเดือนก่อน

    Idan aikin su suke yi, amma laifi ne idan al'umma sunyi musu ihsani (kyautatawa). Ko nawa aka basu sunyi deserving.

  • @MukhtarUsman-zl3wh
    @MukhtarUsman-zl3wh หลายเดือนก่อน

    I'm really disappointed with fashin baki today, Kai Barr. Baka kaji complete program din ba Har kuma kuke magana akai

  • @فاطمهفاطمه-ظ5ك3ش
    @فاطمهفاطمه-ظ5ك3ش หลายเดือนก่อน

    Bulama mutane 1578 suka mutu ba 30 ba wallahi

  • @man_likemorimado
    @man_likemorimado หลายเดือนก่อน

    Ko lkcin da ta samu ciki, ba a kulle yake ba yana open arrest open arrest shine kana bude, but u will be within the base zaka dinga zuwa office pending lkcin da za'a yi case naka... kuma ana bashi abinci kuma an bashi gurin kwana da komai. Tayi karya tace ba'a bashi shinkafa ba, ina bada lbry an bashi shinkafa, kuma na tsahon lkcin da yake open arrest ana biyan shi salary... see just wait for the outcome. As an talking to you like this the guy is in Abacha barracks. Ba a rufe yake ba karya ce kwae

  • @bilalidris8304
    @bilalidris8304 หลายเดือนก่อน

    Bulama bukarti point of correction. Wallahi a gidan Soja any muster parade yafi sallah. Akan zuwa sallah akan iya hukunta mutum. Domin shi kansa ogan ka iya cewa shi ba muslmi bane da baije sallar ba. Duk wanda ya san dokar gidan Soja yasan da wannan

  • @itzdiamond3174
    @itzdiamond3174 หลายเดือนก่อน

    Kana magana kamar baka kalli shirin ba

  • @hassanmayaki5563
    @hassanmayaki5563 หลายเดือนก่อน

    ✅☝️☝️☝️✅🕋🕋🕋✅🤲🤲🤲✅

  • @asiyamustapha2599
    @asiyamustapha2599 หลายเดือนก่อน

    Ni abinda nakeso abin ciko wannan maganan da sukecewa yayi

  • @alibangis8417
    @alibangis8417 หลายเดือนก่อน +1

    jafar baka kyauta ba

    • @Sarakih
      @Sarakih หลายเดือนก่อน

      Matsalar shine hukunchi akwai sarkakiya kuma jafar ba alkalibane baida damar yanke hukunchi. Kuma wlh da yanke hukunchi suke a wannan shirinnasu wlh datini anjima dahanasu ammanfa Ni sunake ka fahimta

  • @ahmedrufai6545
    @ahmedrufai6545 หลายเดือนก่อน

    Huaina Abbas

  • @AuwalMarafa
    @AuwalMarafa หลายเดือนก่อน

    Jafar Jafar Yana son bin Baya sojoji fa

  • @nabadmusa8792
    @nabadmusa8792 หลายเดือนก่อน

    Oga Bulama is Bias!!! Thank you Jaafar.

  • @حبيبهابوبكر-د7ز
    @حبيبهابوبكر-د7ز หลายเดือนก่อน

    😢😢😢😢

  • @abubakarbmagaji943
    @abubakarbmagaji943 หลายเดือนก่อน

    gaskiyane zancen wannan matar akwai alamar gaskiya becouse kamar yadda take bayyana sunan mutanan da take bayyanawa idan karyane duk wanda aka bayyana sunansa yace ba hakabane me i don't think karya takeyi, but anyway allah ya baiyana gaskiya

  • @man_likemorimado
    @man_likemorimado หลายเดือนก่อน

    TAMBAYA TA DAYA A NAN SHINE?? HUKUNCIN DUK KO WANE LEFI TSAKANIN SOJI, A MEDIA AKE YI KO A CIKIN SOJA...
    AIKIN SOJA NA GABA DA ADDINI A KOWA KASA. SEDE KO ZA'A YISHI DAN FAHIMTA.

  • @aliyugbukargbukar2847
    @aliyugbukargbukar2847 หลายเดือนก่อน

    jafar Jafar bakada adalci

  • @MustaphaUMohammad
    @MustaphaUMohammad หลายเดือนก่อน

    Kai Jafar wannan ba gaskiya kake fadi ba ka koma ka saurari hiran matan kuma duk inda taje tasan wurin da sunan ogan wajen.
    Kuma kana kokarin kare sojoji babu abinda ba zasuyi ba da aka kaita asibiti ta fadi sunan wanda ya kaita Asibiti
    Maganar kinajiye bindiga bashi bane issue ana maganan sallah yaje kai wani dokane yace kada kayi sallah.
    Kuma kanaji tana cewa shi azzalumin cewa yayi akawo shi a karkarye.
    Maganar daure mutum a gadirun na soja wani labari ne ba ya fitowa akan wadan da ake daure su amance dasu sai sunyi magana a jaridu a fitar dasu
    Kuma da aka turashi aiki wasu wurare shi mugun yace maiyasa za a sake shi.
    Maiyasa inma basu yarda da lafiyan sa ba baza su kai shi asibitin mahaukata ba ?
    Yarinyar nan duk ta fadi ire iren inda tace.
    Kuma maganar ba bashi izzini ba shine rashin da'a yace sallah.
    Wannan sharshin naku ba inda zashi kuyi adarci.

  • @shbhausatv697
    @shbhausatv697 หลายเดือนก่อน

    Bulama wannan mutumin bayasan gsky wato jafar jafar baitaba batamin raiba irin wannan ranar saikace basan Nigeria ba yaje yasake kallon shirar baiwar Allah nan ammafa jafar kadinga kishin addininka bawai constitution kaji tsoran Allah jafar mace mai ilimi irin wannan kodai biyanka akayi kakare navy?

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 หลายเดือนก่อน

    Jafar Jafar, Kwata-kwata baka da fahimta. Ya kamata ka koya natsuwa a wurin magana as a Journalist kuma ka koya natsuwa a wurin Barr. Bulama da Barr. Abbaa Hikima. Kuma bisa ga dukkan alamu Kwata-kwata baka fahimci bayanan wannan matan ba.

  • @hashimabdullahi34
    @hashimabdullahi34 หลายเดือนก่อน

    Editor has zero idea or knowledge of the case,instead of spewing rubbish why not just say you have little knowledge of the case so you can’t make judgments