Hmmmm hafsat yaran yanzu kusan da kalaman soyayya suke isowa duniya sae muce Allah yayi mana mafita idan hakan alkhairine Allah yanuna mana akasin hk yakaremu Dukkan musulmai
Salam! Ko shakka babu wannan tsarin zai kara ingiza wutar rushewar tarbiya a tsakanin wannan al'umma. Ko kadan bai dace da addini da al'adar kasar Hausa ba(wadannan kalamai sun yi nauyi a bakin wadannan kananan yaran). Iyayen wadannan yara ya kamata su farga da wuri!!!!
Astagfullah Allah muntuba wannan matsalar har yaushe wa iyazubillah Allah yasa mudace yaran yanzu da suke gani komai a littafi bare kuma a zahiri Allah ya tsare mana mutuncimmu da imaninmu
Gaskiya yayi sosai fa musamma kalaman da a kayi
Innalilahi wainna ilaihirajioun wannan bata tarbiyane wallahi
Wonnan haka yake dama sunason bata tarbiyar yaran musulmai🙄🙄🙄
Wannan gaskiya ne
Boura da gato
@@bedapetiteurosansfort851 haba malan karka manta da cewar kai musulmi ne
@@bedapetiteurosansfort851 Enya ke mouslmace
Gaskiya yayi
Allah dai yasa hanyar cin abin cin muce Yzeeboy comedy
#Yahuza_yahaya
Kai masha allah a gaskia mana murna da wannan série.muna yinku %%%%%%
Kai Allah yakiyaya wanan nifatima nace bebir genus😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢😢
Macha Allah yahaduu sosayi 🤣💞💓🕊️🌷🌹🌹💐🇳🇪🇳🇪🇳🇬
Wannan shiri ya birgue ni sosay
Gaskiyya ku chanza wata hanyar domin duk cikin lbrn ku babu wani abun fadakarwa illah ma nunawaa yaranmu hanya inda tarbiyarsu Zata lalace
Maaha allah😍😍
La ila 🤔🤔🤔🤔 ana koyawa yara soyayya
Hmmmm hafsat yaran yanzu kusan da kalaman soyayya suke isowa duniya sae muce Allah yayi mana mafita idan hakan alkhairine
Allah yanuna mana akasin hk yakaremu Dukkan musulmai
Wa,iyazu billa allah yawar gaza shirinku wannan iabala ine badole mudinga ganin basihu iri iriba wllh wannan bawayewa bace baka tarbiyar yara kukeyi namafi jin haushin masu goyiwa dabayanku 😭😭
Gaskiya 🤝🤝👌👌👌🌹🌹
masha Allah
Innalilihi wainnah ilaihi raji'un, duniya taxo karshe ubangiji kashirya mana xuriya
Macha Allah dama.breker.yafada
Kowa yayi dakyau zaiga dakyau
Masha Allah yayi
❤️🌹💋💖ماشاءالله تبارك الله حلو
ka Fadi alheri ko kayi shiru wannan fadar annabi mhmmd s a w
Gaskiya sun birgeni wllh
Aslam yane dadama
Macha Allah yy keu
Yabrgiai❤❤❤
wow masha allah Yayi fa ❤👌
Love is love 💑
Kaiii jama'a
Su kansu yaran sunajin kunyar
Furta kalmomin
Amma Gaskiya sunyi kokari
😂 يا زينه ما شاء الله ما شاء الله
A gaskiya labarin ya karikar.
Kai Toh Allah ya kewuta dai
Masha Allah
Wannan fasadi ne kuma wllh duk Wanda yayi sanadiyar rushewar tarbiyyah Zai girbi abinda yashuka
💖💖
Wannan darecting dan iskane wlh
Abin yaburge sosai wallahi
Agaskiya kuji tsron Allah duniya ba ma tabbata bace kuna koya makananun yara hanyar da zasu lalace Dan Allah 😭😭
Kai jama🤪🤪🤪
Nice one
Mazaje inaynka ammade wannan wasan bazaykay labariba sabuda yarane dayawa bikamataba ace sinsan waniabu so
Fantastique beau travaille
wlh kuji tsoron allah
Alhmdllh Allah ya kara basira
Gsky Wannan Bai Dace ba
Sbd idan Yara sun Gani Zasu iya kwaikwayo ta Wata Hanyar mara kyau
Dkyau allah yapara" basira"
Kucigaba" kwai
Wan nan shirmene Da lalata tarbiyyan yara
Goo
❤😍😘👍🏻
Nice
🤔🤔👍👍😂🤣
Indai gaskia akebi wannan baikamataba
Aikin banza
To maye ma,anarsa
Na farkodai ba nishadantarwa ba ilmantarwa ba
wlh mutune sai ahankali nide banga wani abunda bekamataba awannan daga ayi nishadi shikenan inayinku yara bance no ba
macha allah mugoode sosai allah kara illimi fatan alkaiki Thanks
DA kyau
Kai masha Allah munason cigaban shi
macha allah allah yakara basira👍🤲🤲🤲
Duniya tazo karshe yasin😂😂
Na kalla yakai sau five saboda ina jin dadin shi
مشاالله
Ina.kaunarku yara
🎉🎉🎉
❤❤❤❤❤❤❤
💘💘💘💘💘💘💘🥀🌹💐
Yayi anan gaba nacikin uwarsa ma zayi fim😂😂🤣
Sl
TAMASOYA ANNABI CE TV
Indiya hassa
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
💖
Hassan
Ali Barry
Allah biyaku
Khouytkjje♥️❣️🌷
Slm
😆❤😰
Wllh ni kunya ma nakeji kallon wannan bata tarbiyan
Salam! Ko shakka babu wannan tsarin zai kara ingiza wutar rushewar tarbiya a tsakanin wannan al'umma. Ko kadan bai dace da addini da al'adar kasar Hausa ba(wadannan kalamai sun yi nauyi a bakin wadannan kananan yaran). Iyayen wadannan yara ya kamata su farga da wuri!!!!
Wlh kuwa hk Allah y kyauta
Dfdz
ance kafadi alkairi kokayi shiru
😳🤣😂😳
😁😁😁kai jama
@@abdorhmanabdorhman9155 to Allah yakara budi
What is this one teaching now.?
😂😂💋
Astagfullah Allah muntuba wannan matsalar har yaushe wa iyazubillah Allah yasa mudace yaran yanzu da suke gani komai a littafi bare kuma a zahiri Allah ya tsare mana mutuncimmu da imaninmu
Hmmmm ba mgn
Yayi kyau
Is very good
Hhhhhhhhhhhhh
hmhmh some people funny oo
SA
Wlhi allah ya isa allah saiya kamaku😡😡😡
🤣
Babu wannan abokina Allah ya shirya kawai
Rrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrrr you
,🤭👎👍🇳🇪🇱🇾
Masha allah
❤❤❤❤
Masha Allah
Masha Allah