A ƙasashen da aka cigaba gaba daya kotu ce za ta warware wannan case ɗin,lokacin da ya yi waya da bandit ɗin da suka ja kunnensa,to kamata ya yi a duba ta wannan shi ne amfanin shari'a,saboda ita shari'a saɓanin hankali ce. Allah ya kawo wa ƙasar mafita.
a kowacce muna kyautata maka zato abu Aisha Kuma muna maka fatan alheri,, mun san iya gaskiyar ka kake labartawa daga inda ka naƙalto,,, Allah ya ƙara maka lafiya ya kuma kare mana kai,, ya kawo wa Nigeria zaman lafiya
ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAAHI WABARAKATUHU? SUNA AMPANI DA JININ NE WAJAN CIKA ALKAWARIN SU DA SHAIDANUN ALJANU. SUBHANAKALLAHUMMA WABIHAMDIKA NASHHADU ANLA'ILAHA'ILLALLAAH.
Allah gwani, ai Abu A'ishah wannan shine gaskiyan magana, da wuya yan ta'adda su tona asirin me gidansu sai dai na maƙiyin su.
Gaskiya nimana gamsu da jawabin wannan bawan Allah Allah yakawo Muna mafita
Allah sarki , Allah kakawu mana sauki ya Rab
إنا لله وانا إليه راجعون لاحول ولاقوة إلا بالله العلي العظيم
Masha Allah ❤
Wallahi kaji maganar gaskiya, Allah yatona masu asiri.
Allahu wa'allam
ALLAH yayimana magani ALLAH shine masaningaskiya
ALLAH muntuba
Wannan Maganar karya yan bindiga suke wlh babu ruwan Aminu boza babu abinda ba fulatani zegaya maka kayarda awannan lokacin wlh Aminu boza duk yan siyasar Sokoto babu me adawa da Fulanin daji irin Aminu boza
allahuakbar allah yabawa
maigaskiya nasara
Thanks For 612 Subscriber
May Allah Bless You In Your Life
I 💕 Al Furqan TV
I 💕 Islamic Channel
InnLillaha wainna ilaihi rajiun 😔
allah yakarawa Abu aisha lafiya da nisan kwana ♥️
Amin amin tare daku na gode
Ga dukkan alamu sharri akema wannan bawan Allah Aminu Boza
sosai ma kuwa nayi maganganun da nayi ne dan kar in fiti fili. ince sharri akayi masa a zaci kwangila ya bani.
Allah Yayiman Maganin Wadannan Matsalolin
Wa'alaikum Salam subhanallah
Inna lillahi wainna ilaihi Rajiun
Akwai Allah
Allah yatuna musu asiri Allah yasa akamasu idan bazasu tubaba
malam kaka manta shedan ma ya fadi magana Kuma Annabi Muhammadu (S.A.W) yace gaskiya ne
Hakane 😊
Maganar gaskiya barawo bayafadan maigidansa saidai. Wandayatakurasu. Allah yasakama
Lallai Ko gobe mu A yankin mu Dan karamin yaro Zaka Gani da bindiga Yana kiwon shanu a cikin gonakin mu Kuma bazaka yi Masa Magana Ba
😢
Slm Mallam asani a group Dan Allah
Allah yabaiyana gaskiya
Allah sarki nigeria
Allah yakyauta 😢😢😢
allah yasa kagama lafiya Abu Aisha
Amin amin na gode
Sharri sukai maka Allah ya tsareka makirci ne.
Gaskiyane na gamsuda wannan hirar dakuma bayanin wankekai nawannan Dan majalisar aminu boza Allah yakiyaye gaba
Amin
🇳🇪😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲
A ƙasashen da aka cigaba gaba daya kotu ce za ta warware wannan case ɗin,lokacin da ya yi waya da bandit ɗin da suka ja kunnensa,to kamata ya yi a duba ta wannan shi ne amfanin shari'a,saboda ita shari'a saɓanin hankali ce.
Allah ya kawo wa ƙasar mafita.
Gaskiya kam hada fitina ne dan su rikita tunanin mutane
a kowacce muna kyautata maka zato abu Aisha Kuma muna maka fatan alheri,, mun san iya gaskiyar ka kake labartawa daga inda ka naƙalto,,, Allah ya ƙara maka lafiya ya kuma kare mana kai,, ya kawo wa Nigeria zaman lafiya
Amin amin na gode sosai.
@@al-furqanwalhudatv ❤️❤️❤️
ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAAHI WABARAKATUHU? SUNA AMPANI DA JININ NE WAJAN CIKA ALKAWARIN SU DA SHAIDANUN ALJANU. SUBHANAKALLAHUMMA WABIHAMDIKA NASHHADU ANLA'ILAHA'ILLALLAAH.
Wannnan Gaskiya ne
Abu Anass barka da warhaka