Yaya ɗan hajiya naji daɗi sosai da kuka fara fahimtar wasu mutanen mara's son gaskiya suna baƙin ciki da wannan shiri da kukeyi wasun su sunanan suna bin ta karkashin kasa tare da yin kalamai ko comment mara's daɗi zuwa ga baba Ordinary dan ɗai ya tunzura ko yaji haushi wand zaiyi silar shiyi hushi ganin wannan shiri mai albarka an daina yinshi Allah bazai basu Sa'a ba Insha Allah kuci gaba da kokari Allah yakamamuku Amin.
Masha Allah
Allah yarufa asiri Aduniya da Lahira
Allah yakareka don annabi Muhammad
Gaskiya sp abdullahi haruna kiyawa muna keutata mishi zato mutumin kirkine in sha allah
Ameen
Allah ya kara girma babanmu maganin kukammu, Ubangiji Allah ya kara daukaka Allah yatsare mana Kai, ya kara Maka lafiya da rufin asiri
Allah ya isa
Yaya ɗan hajiya naji daɗi sosai da kuka fara fahimtar wasu mutanen mara's son gaskiya suna baƙin ciki da wannan shiri da kukeyi wasun su sunanan suna bin ta karkashin kasa tare da yin kalamai ko comment mara's daɗi zuwa ga baba Ordinary dan ɗai ya tunzura ko yaji haushi wand zaiyi silar shiyi hushi ganin wannan shiri mai albarka an daina yinshi Allah bazai basu Sa'a ba Insha Allah kuci gaba da kokari Allah yakamamuku Amin.
Allah ya saka wa malam da albarka
Dan hajiya kana da problem, kabarta tayi bayani
Dan allah matar d akacirewa mahaifa ya akayi
Assalamu alai kum
Toh saminu me kayi haka
Wai duk wannan abun da ake ina mijin nata yake ne
Byebye
Allah yakareka don annabi Muhammad