Dadin Kowa Sabon Salo Episode 8
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 7 ม.ค. 2025
- Ayuba ya debo ruwan dafa kansa. Tuni an baza komar nemansa. Malam Musa ya fusata a yayin da yayi alkawarin daukar mataki akan Hafsatu. A tsakanin Bintu da IB da alamun akwai matsala babba. Sallau da Dantani kuwa sun shiga Kotu. Ko ya shara’ar zata kaya?
a gaskiya ina jin dadin wan nan chiri naku na dadin kowa sabon salo
an ma ina dai ace an hasko Malan kabiru makaho a dandurumi
Wonderful
I miss Stephanie