@Director kamar yadda mijinta ya fada rashi fa yasa shi taimakonta duk tsawon jinyarta har yake kai masu abinci sbd rashin dake gidan su. To ta ina suka samu yi mata kayan daki har na naira miliyan 3 da kayan abinci wanda zai kaisu shekara daya. An kaiki asibiti mijinta ya ki xwa ina uwayenta da har za'a tsaya bidar mai unguwa. Any way kawai anayi ne don koyarda darasi
Allah yasakama alqalin gaskia d gidan aljannah Allah yaqara tsareka d supporting qarya Allah yakareka kaida iyalanka
Allah ubangiji ya Kara Farantawa my Best Director
Amin
Yanayimata hakane fah danyaqi xuwa abroad kafin ya aureta ramawa yayi Allah karabamu d maxa irin wa'anann
Hasbunallah abin tausayi
Allah yamuku Albarka akan wannan Shari a Allah yazabawa sajida mafi Alkhairi a gareta Amin
Amin s Amin
Kai wai wannan labari gaskiyane Kam wannan firm akwai fasaha da ilmi acikinshi Allah yakara basira
Walahi ba ya da Imani
gaskiya wannan Allah yasaka miki,ubangiji Allah yabaki miji nagari.
Lallai irin wanan matar itace matar da yakamata mutum ya aura shikuma wanan katon Dan iska duk dadai a film ne. Allah ya Kara basira
Gaskiya wannan Allah ya tsine masa albarka
Allah yaba mata aljannah😢😢😢😢
Na tsane ka wlh allah yayi maka abinda kayi mata kai dai ba mutun bane
Yakamata akai wannan mutumin asibiti a gwada koķwalwan sa.
Wallahi koran suwanayi wanna halifan ba Dan halak bane uo warshi tasan in da tasamu shi Koko u ban shi
Tabdi wallahi kam wasu mazan akwai zalunci.
Gaskiya kartakuma Sam kutu tayidaidai haka akesu
No😊😊
Gaskiya wnn baisan halacciba😭meza ai da Irin wnn mazan 🤗
Wllahil azim bakinci ki kamar nafashe 💔💔💔💔💔💔💔Azzalimi allah yasa kawa mata😢😢
Agaskiya wanan baisan darajar Dan Adam ba kukadan balema yasan ta mata yanabukatar akaish makaranta
Wannan anya baya daga cikin al'ummar da fir'auna ya zalunta. Shine shina ya zo ya rama a kanta ba kuwa
Wannan tsinane
Hmmm ana abu a duniyar nan 😢
😢😢😢❤❤🎉
Kaji dan shigiya mai tsamin baki😂😂😂
😂😂😂
Hhmm❤❤❤
Aslm inamikawa alkalanna fatanalhari dukanmaidukan machetowannabaisan zafinmahaifiyaba ammaininealkali to kawaihunchindazanmichi to ratayechizanyi😂
Hrda gidan yari haba jama'a
Masha Allah wowed ❤❤❤❤😮😮😮😮😭😭😭😭😭😭😭😭
Gaskiya chima yayi kokari amma tafichi kokari kuma bekyautaba
@Director kamar yadda mijinta ya fada rashi fa yasa shi taimakonta duk tsawon jinyarta har yake kai masu abinci sbd rashin dake gidan su. To ta ina suka samu yi mata kayan daki har na naira miliyan 3 da kayan abinci wanda zai kaisu shekara daya. An kaiki asibiti mijinta ya ki xwa ina uwayenta da har za'a tsaya bidar mai unguwa. Any way kawai anayi ne don koyarda darasi
Very excellent
😢😭😭😭😭🎉💔
Allah ya Kara basira
🤔🤔🤔🤔🤔
❤❤❤❤❤❤❤
Barkanku da warhaka inada tambaya wannashirin dagaskena
𝐄𝐦𝐚 𝐧𝐚𝐧 𝐧𝐢𝐦𝐚 𝐝𝐚 𝐧𝐚𝐲𝐢 𝐭𝐚𝐦𝐛𝐚𝐲𝐚 𝐡𝐚𝐤𝐚
😢😢😢😢😢😢😢😢🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
😢😢😢😢😢😢😢😢😢
Very savage
WOW 😢😢😢
That’s evil
𝐌𝐚𝐬𝐡𝐚 𝐚𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚𝐮 𝐰𝐚𝐧𝐧𝐚𝐧 𝐤𝐨𝐭𝐮𝐧 𝐬𝐨𝐲𝐚𝐲𝐲𝐚 𝐭𝐚𝐛𝐚𝐧 𝐧𝐢𝐬𝐡𝐚𝐝𝐢 𝐬𝐨𝐬𝐚𝐢 𝐢𝐧𝐚 𝐚𝐥𝐟𝐚𝐡𝐚𝐫𝐢 𝐝𝐚𝐤𝐮 𝐚𝐥𝐥𝐚𝐡 𝐲𝐚 𝐤𝐚𝐫𝐚 𝐛𝐚𝐬𝐢𝐫𝐚❤
😢😢😢😢😢
😢😢😢😢😢😢😢