Cannula dinda ke hannun su momi gombe da wadda ke kusa da ita a gadon asibiti duk ba daidai suke ba, suna facing wrong direction, ayi kokari a gyara. This is one of the best movies. Last week ma cannula dinda ke hannun Gabon was facing the wrong direction. Irin wannan high standard movie bai kamata ana ganin kananan mistakes irin wa'innan ba. Ayi kokari a gyara.
So also we nurses bama exposing anything in public yadda nurse nan tayi ma driver da yatemaki samira(momi gombe) magana be tafi Dede da profession namu ba so always seek advice from qualified and trained Dr's and nurses bcos movie nan was a standard one thank you
Nide mommy gombe nakeso ta rage kuka irin ta cika zaqewa a abu tadaure ta dinga koyi da Gabon ko Nagudu, she should be classy abeg har naga inda Gabon aka bama role dinta habawaaaa Manyan Mata de kam duniya ne🫶👌
Gaskiya bazamu yarda da wannan abin ba an maida mutane kamar dabbobi dabbobi ma sun fisu a dau mutane a kashe na kashewa ayi ma mata fyade innalillahi wa Inna ilaihirraji'un Allah Ya sakamana 😭😭😭😭😭💔💔💔💔💔
Yanzu Zamu Dawo kallon Mata Gadan Gadan Tunda Anty Rose ko Nace Nafisa Da Fara fitowa Zamuga Ya Zasu Kare Da Jamila Nagudu, duk wanda daga WhatsApp ya biyun link din manyan mata season 3 episode e yamu danmun like. Am from Bauchi State
ALLAH qarawa ANNABI daraja da daukaka ALLAH yasa ANNABI ya ce cemu ❤❤
@@ZakariaKwalamma ameen ya Allah
Kaiiiiiiiiii MANYAN MATA Duniya ne wlh Allah Kara basira ABNUR ENTERTAINMENT ❤❤❤
Ina son rahma mk wlh
Best movie ever ❤️ Allah ya jikan wanna da regamu gida gaskiya Aminu s borno da mama daso
Amin ya Allah
Ameen
The most important thing in this world is to love and honouring our beloved prophet
Wato mudai hajiya Rabi tasace zukatanmu yan kallo,duk inda kaga hajiya rabi a film tofa bazakayi asarar kallo ba wlh❤❤❤❤,keep it up
Haka take matar tanada wani irin korjini ne wly kuma ta iya aiki❤
Yk
Macha hallah ❤❤❤❤❤❤❤❤
Cannula dinda ke hannun su momi gombe da wadda ke kusa da ita a gadon asibiti duk ba daidai suke ba, suna facing wrong direction, ayi kokari a gyara. This is one of the best movies. Last week ma cannula dinda ke hannun Gabon was facing the wrong direction. Irin wannan high standard movie bai kamata ana ganin kananan mistakes irin wa'innan ba. Ayi kokari a gyara.
Very Important, these are minor errors that can be rectified, atleast seek advice from a medical persons on the hospital scenes.
So also we nurses bama exposing anything in public yadda nurse nan tayi ma driver da yatemaki samira(momi gombe) magana be tafi Dede da profession namu ba so always seek advice from qualified and trained Dr's and nurses bcos movie nan was a standard one thank you
Allah kajikan mama daso
Da Aminu s buno don girman zati
There is nothing more important in this world than loving and honouring the Messenger of Allah ﷺ
😢😢😢
½³@@JamilaHamisy
Sallallahu alaihi Wa sallam ❤❤❤
Sallallahu Alaihi Wasallam
Sallallahu alaihi Wasallam 💗💗💗
Kar, amanta ayima annabi Muhammad Saw salati dan Allah
S a w
S❤a❤w❤❤❤
S a w
S A W
Sallallahu Alaihi Wasallam
Gar amanta ayiwa annabi salati s ❤a ❤ w ❤🙏🏻🙏🏻🙏🏻🤲🤲🤲🤲
S a w
Macha❤allah❤❤alhamdulilla ❤allah yakarawa ❤annabi daraja❤
Barallahu fiku Allah ya kara basira da daukaka🎉🎉
Barakkallahu fikum akecewa
Wae sanda film zaidara dadi kawai saekaga yaqare Amma Dan Allah maizaihana kuqara mana tsawan shirin nan
Yafi labarina dadi wlh
Allahu Akbar gaskiya manyan mata Yana qara nuna mana rayuwa......
Gidan su Kareema kullum da wutan Nepa😂😂😂😂,mashaAllah ❤❤❤❤
Qauyene shiyasa😂
Ke ma kin lura kenan
😅😅😅😅Nimadai abin yanaban mamaki😅😅😅
😂😂
😂😂😂kin lura kima dai
Masha Allah keep it up muna karuwa sosai wollah
Macha allah 😘 😘 muna godiya sosai allah yakara basira
Nide mommy gombe nakeso ta rage kuka irin ta cika zaqewa a abu tadaure ta dinga koyi da Gabon ko Nagudu, she should be classy abeg har naga inda Gabon aka bama role dinta habawaaaa Manyan Mata de kam duniya ne🫶👌
Barakallahu fiku Allah ya kara basira da daukaka 💓❤
Slm
Gsky Dan sadan nan 😂sunyi aiki mekyau Allah yakara daukaka
Hajiya rabi in sha Allah sekinyi gwamnan Kaduna
Dan tayi gwamna a. Kwana casain
Alhmdllh Gaskiya Wannan firm Yayi SoSai ❤❤❤❤❤
Allahumma Salli ala Muhammadin wasallim
La gabonnaise a moi beaucoup de courage je t'aime❤❤❤
Gaskiya bazamu yarda da wannan abin ba an maida mutane kamar dabbobi dabbobi ma sun fisu a dau mutane a kashe na kashewa ayi ma mata fyade innalillahi wa Inna ilaihirraji'un Allah Ya sakamana 😭😭😭😭😭💔💔💔💔💔
Dan allah asani a manyan mata
Masha Allah watching 👀 from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Rabbi inni lima anzalta ilayya min khairin faqir
Ameen
Ameen🎉
ماشاء الله مشكورين على خدمتكم في يوتيوب ❤❤
Nadiya I like her braveness 💪🏻😂 bata da tsoro
Masha Allah watching from dakata kawaji❤❤❤
I'm your neighbor from Tudun Murtala
I'm your neighbor from Tudun Murtala
Masha Allah Allah karabasira tofa Nadiya ta shiga hannu
Allah Kafiddamu Jin Kunyan Dunia Da Lahira
Amine
Gaskiya yau manyan mata bewani Yi dadi ba Amma antara ma next week trouble we can't wait
Nafisatu k Abdullahi (Rose) let show love to Her.
Wonderful Talent from your end.
Can't wait to see the upcoming week 🤍
Allah yakaimu sati mai zuwa cikin koshin lpy
Ameen ya rabbi
Kai gumurci yaga takanshi 😂daga taimako😂😂
If truely the help one another like the way this woman do, this life for good well well?
I swear am proud of what this woman are doing ❤
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira ❤
Muna godiya sosai 🙏💯
Best series ever😊
Malam kaman wani meshan nono shege wai zai bita ne yana nan jiki duk dauda😂😂😂😂
Momi gombe tafi kowa shanwuya 😢😢😢awannan efesodedin
Manyan mata duniyane ❤❤❤ Macha allah
Wishing you all the best may Allah watch over you protection of Allah always watching from minna niger state nice movies
Am also in minna
Wayyo Allah Manyan mata dade kashi ne i love manyan mata
Yanzu Zamu Dawo kallon Mata Gadan Gadan Tunda Anty Rose ko Nace Nafisa Da Fara fitowa Zamuga Ya Zasu Kare Da Jamila Nagudu, duk wanda daga WhatsApp ya biyun link din manyan mata season 3 episode e yamu danmun like.
Am from Bauchi State
Wlh kuwa akwai regima a manya mata
Allah sarki kumurci😭🙏
Am watching from Qatar 🇶🇦,,masha Allah
Wai zanyo ma tsaraba Sai kace Wani karamin yaro😂Allah ya rabamu Da kwadayi hhhhhhhhhh😅
Ameen Allah yarabu da talauci
😂😂😂😂😂 to Ameen
Nidai ina son manyan mata amma Wlh Jamila nagudu bata film takeyi, gaba daya bata kyau da ko wane irin role
MashaAllah fans of Nafisa k Abdullahi, More courage and blessings ❤❤
Wacce haka
Masha Allah muna godiya sosai 🙏🥰🥰 ya Allah ya Allah ya nuna mana sati m zuwa in sha Allah 😊
Kaii yawan aure aure matsala ne wllh 😅😅
Masha Allah Watching From Armenia 🇦🇲🇦🇲🇦🇲
Mayan Mata, always keeping ur on suspense... I enjoy watching this Series...
Najidadin wanna films sosay
Masha Allah Abdul smart
Gaskiya banso akatsaya anan ba 😂😂😂
Muna godiya❤
Masha Allah ubangiji yaqara basira da daukaka Allah yajiqan mamatanmu
Rabiu Liver legend ne 😂
Jamaa nifa idn akwai fulani afilm iname tabbatar muku da cewa bana danasanin saka data na,Allah yabar mn hjyrabinmu ykr mata lfy
Wly kuwa matar tanada wani irin korjini ne sosai❤
@@Nanachoo912 wlh kuwa
Kumafa natsuwarta da kamun ksntane yasa hk
@MaryamAlhassan-ju1bq aikodai🔥
Gaskiya yakamata ayiwa Nadiya dalci, tayi kokari sosai
Masha Allah from KD ❤😊
Naji dadi sosai ta yadda kk fito da matsalar dake addabar jamma more expecialy abin da ya shafi matsalar Matan godin hija😢😢
Nice one❤❤❤ I really like the background song ❤❤❤😊
Me too
And some people are complaining😂
This movie is torching my heart 😢
Kai gidan malam yana bani sugar😂😂 watching from sokoto
Good job 👍
Wai zanyoma tsaraba kai😂😂😂wlh ana iyahege acikin manyan mata
Masha allah keep gonig manyan mata
La Nefaaaaaa 😊
The best of the year ❤
Haba Abdul Amart da Ali Gumzak yaza ku yayke Mana ya qare da wuri
Allah sarki lela allah baki lfy ❤❤❤❤❤
Best among the best movies 🎥 🎉🎉🎉🎉
Wllh malam mijinsu karima baqaramar dariya yake bani ba😅😅
Mashaallah Allah ya qara basira me shunko kaga ta kanka daga taimako😂😂
Ba me shinku bane kumurcine
Good to watch❤
Masha Allah, Gaskiya Film din na Yana matikar Birgeni Sosai.
❤
Fatima abdulsalam
Macha allah ❤❤❤❤❤
Masha Allah tabarakallah yayikeu sosai ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
MASHA ALLAH THANK YOU VERY MUCH❤❤❤❤❤❤❤❤ good guy browser❤
Slm
Ni dai ina son gidan su Karimah, saboda kullum suna da wuta😅😂
Masha Allah 🎉🎉🎉🎉😅
Gaskiya nayaukam masha Allah yayi sosai❤
Dadina da gidansu kareema day wlh mjjin su kareema kowa tsoronsa yake😂😂😂
A tsaye yk 😂
Kace manyan mata yasa tayi slim
A😂😂😂😂😂 Allah sarki daga taimako ace maka baka kula da iyalin ka
Alhamdulillah masha allah 🙏 💖 ❤ 💓 ✨
Manyan mata aiki yana kyau Allah ya kara basira
Gaskiya nayi dariya wajan kumurci baisan hawaba besan sauka ba ace wai meyasa yabar matan sa da ciki baya kulawa daita😂😂😂😂
Ma sha Allah ❤❤😊 keep up the good work
This is nice keep it up
Kudos to hajiya Rabi
Kudos to hajiya Rabi
Kudos to hajiya Rabi
Kudos to hajiya Rabi
Alhamdulillah am in love for what I see this week
Lafin daadi karewa😊
Why is no one talking about the police man that arrested Nadiya😂,Aikin shi yayi kyau
wani aiki yayi kyau shirme dai aiki sam babu technology don tana minister ai bata da right na kama wata haka nan kawai.
@@fatimabatulah ke a Nigeria kike bansan hauka ,ba abinda ya kamata suke nunawa ba abinda yake faruwa a zahiri suke nunawa 😊
@@fatimabatulahsalonsa ake magana ba right ba
@@BA_SO_BA_NE atoh a Nigeria har wani zancen right ake mutum ko kudi ya fika a unguwa Inka Mai Laifi sawa yake a kamaka
🤲🤲🤲 masha Allah
Masha Allah Allah yaqara basira