Alhamdulillah Masha Allah, thanks be to Allah subhanahu, may the creator of love and love among people like the way he brought together these big actors of Kannywood, the twins ybm and smdj 🎉🎉
Masha Allahu film yana kyau sosai kuma duka jaruman cikin film din suna kokari sosai musamman yakubu Muhammed ya iya film duk film dinsa yana kokari sosai wlhi allah dai yakara basira yaya yakubu amin
Wannan Fatawar Taku Adubadai, In Mutum Yasha Giya Ya Saki Matarsa Ta Saku Tunda Ita Giyan Harumumce Sabon Allah Ce, But Da Zaisha Ruwa Ko Wani Abu Da Shansa Halattacene Yashashi Da Yawan Da Zai Sakashi Maye Tun In Yayi Bata Sakuba.
Amma sbd son zuciyar ku bai kamata ku azawa wani kazafi ba gaskia nan dai baku burgeni ba wllh gaskia kai baban na ima kai din ba tsohon kwarai bane ba wllh kai kuma adam azango kaburgeni da ka hakura da wanan yariyar sbd dan uwaka Allah ya kata daikaka nifa ina kan bakana na cewa ina son ciga kannywood ku tai maka mani dan Allah fa 🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Allah yabarmu da annabi s a w ❤❤
Ya Allah ka fara tawa duk zuciyar dake kauna Muhammad s a w
Aminé souma aminé 🎉❤
Sallalahu alaihi wassalam
Yayi fa sosai ❤❤😂🎉
A yiwa Annabi Muhammadu s a w salati
Mashaa'allah Allah yaqara dauka da basira sani danja da yakubu muh'd❤🎉
ALLAHUMMA SALLI ALA MUHAMMAD WA ALI MUHAMMAD
Wan nan satin anbiyani data ta danasa allah ya kara basira
Allah ya qara lafiya da nisan kwana alhaji yakubu Muhammad and sani musa danja and others singers
Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka mounajindadi gaskiya sosai ❤❤❤
Allah kai mana dalilin ziyartan Al-mustapha zabin Allah.🙏❤️
Nifa, Sani Danja nakeso ta aura wallahi 😂 Ina so tayi mun maganin matan shi
Kekina sonkishiyane
kaji muguwa, to kema Allah yasa kije a ta 2
Najamu's trouble dey give me joy.😂
Hhhh
Allah ya rabamu da anger issue 😂😂
Sadeeq ya haka
Kudos to yakubu Muhammad for this wonderful story ❤
Masha Allah tabarakallah ubangiji yah qara basira da daukaka da basira atare daku
wlh sadik ba mijin aure bane, ai tunda ya fara mata gori tun farkon fim yakamata ta rabu dashi ba wata soyayya
Nama fasa shan shayin, wlh saikasha 😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅😅
Alhamdulillah Masha Allah, thanks be to Allah subhanahu, may the creator of love and love among people like the way he brought together these big actors of Kannywood, the twins ybm and smdj 🎉🎉
Ayiwa annabi salati my only one that has to 😊😊😊😊😊
Nice one bro
S a w ❤❤❤❤❤
صلى الله عليه وسلم
😢😢😢😢
S a w
Kai wannan ba halin masu suna sadeeq bane ba😢😅😂
Nima daiii Inada namijin kishi kam amma Banda Gori😮😢
Kaikam Maina lamarinka saidai muce Allah ya sawwaƙa haba kamar dai ance kaje ka gani
Pls duk wanda bai iya turanciba adaina bashi role din. Sai faman hauka suke fadi daga sadiq din har na’imar
Ashe kinji embarraising?
😂😂😂😂😂😂gsky ne ana hausa film ma neya kawo turanci aciki, Kinga gogaggu su Amal ai ba gargada😂😅😅
Suke fadi wlh nikejin kunya
Masha allah 🎉nagamsu dawan nan chiri yayi kyau sosai wlh
Gsky yakubu film din ka kana kokari wlh ya fi labarina ma ana sosai , keep it up brother
Salati goma ga Annabi Muhammad 🌹🌹 🌹.s a.w.
Gaskiya wannan film na satinnan ba kiliya dan allah agyara saboda mujidadin kalla❤
Anyah kuwa. Nikam nawa clearly nake ganin sah
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
What a smart move to keep the race on vying for Na'ima's love fresh, i recommend this ❤🎉
Very Interesting Movie Yakubu Muhammad
Allahumma salli Allah
muhammadun wasallim
Masha allah nagamsu dawan nan chiri yayi kyau sosai wlh🎉🎉🎉
Hmmmm Umar bojo app koh wahala ai basuda tsari kwata kwata kaita complain suyimaka banza
M'a c'ha allah ❤❤❤❤
machallah Allah ya kara basira da nisan kwana kuna yi muna jindadi❤❤❤
Masha Allah ♥️♥️♥️😊
Gaskiya ne Allah ya kara basira Allah ya kaimu sati maizuwa lfy
turancin Sani Danja da Amal duniya ne
amma sauran kame kame sukeyi
Allah ya Karawa annabi daraja ameen so proud of you guys doing well
Masha allah yakara basira
Gaskiya baka iya tsara films ba wlh, na hakura da kallon films dinnan har abada
Ya allah ka karawa yakubu muhammad basira da kuma kauna ma'aiki s a w❤❤❤
allahumma salli alah mouhamadou wa alah Ali saiyadina mouhamadou wasallim
Maina kulluma kai kana ciki damuwa akan syy haba allah kawo mafita
Masha Allah watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇳🇬🤞
Gaskiya Zubaida Kinta Kurawa Hadi 😂
Ni dinkin mata hadi namin kyau 😂
Thank God oga sageer.❤😂🎉😢😮😅😊
Masha Allahu film yana kyau sosai kuma duka jaruman cikin film din suna kokari sosai musamman yakubu Muhammed ya iya film duk film dinsa yana kokari sosai wlhi allah dai yakara basira yaya yakubu amin
Zubaida kibar alhaji hadi ya qara aure mana don ke kadai ankayi shi halan🤔😂😂
Wannan wane irin kishi ne haka fisabillahi
Wawo masha allah very good ❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉
👍👍💯💯💯💯💚💚💚💚 ma Sha Allah
Hiiiimmmm wato deeee alhaji hadiii tana asibity kazagoo kadirka wa yar mutaneee ciki
Shegiya har sau biyu tana maimaitawa😂😂
Wllh wajeeen yaban dariya sosai wato ita batayiba watama kartayi
😂😂😂😂😂ammafa karshen shirin nan yabani Chitta 😂😂presdor duniyane wallahi ❤❤❤
Gasjiya sadik hakan badaceba ba'a neman soyyaya haka ❤❤❤❤❤
Da kin ɗau wayarsa duk da haka be faru bah😂😂
Amma gumma da hakan ta faru tun yanzu, domin ko sun yi auren za ta sha wahalar rashin hakurin shi
Allah yakara basira 🙏♥️👍
Gaskiya sadiq ba mijin aure ba ne
Wow Masha Allah ❤❤❤❤❤
Wow Alhamdulillah 🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Masha Allah Allah bless ❤❤❤❤
Wa Walahi Walahi Ni Abdallah Tijjani ina Kaunarka CEO of 2Effect Yakubu Mohammed
Kai.sadig.kanaburgene.wllh❤❤❤❤allahkarabasira❤❤
❤❤❤zubaida BA kyeu kiyi hakali
Nidae banji dadin ture zango da akayi ba Kada a sake maimaita irin wannan scene gaskia
Gaskiya ne nima haka
Allahumma Salli wa sallim ala Na biyyina Mohammed ❣️🥰
ماشا اللہ ❤❤❤❤❤❤❤
Masha allah❤❤❤❤
Masha Allah yayi kyau sosai fa ❤❤❤
Sallallahu alaishi wasallam
Mash Allah❤❤❤❤
Masha allah nice one my guy ❤❤
Masha allah ❤
Very very amazing YAKUBU
Masha Allah kunyi gogari
Wannan Fatawar Taku Adubadai,
In Mutum Yasha Giya Ya Saki Matarsa Ta Saku Tunda Ita Giyan Harumumce Sabon Allah Ce,
But Da Zaisha Ruwa Ko Wani Abu Da Shansa Halattacene Yashashi Da Yawan Da Zai Sakashi Maye Tun In Yayi Bata Sakuba.
Allah kara basira y k b muhd
Macha Allah ❤❤❤😂😂😂🎉🎉🎉
❤❤❤ zango
Masha allah 😂😂😂
Good job 👍
Masha Allah 🙏🙏
Yakubu kaqara godiya ga Allah ❤
Allah ya ƙara basira 😅😅😅
Masha Allah wowed ❤❤❤🎉🎉🎉🎉
Macha allah ❤❤
Wllh karka barsa adam azango har na ima karki aure ci fa dan wllh idan kika aure ci zai na dukanki ne wllh kamar babaki 😂😂😂😂
Macha hallah❤❤❤❤❤❤❤
Wacece da 15yrs aka kashe da ciki😂😂😂
Sun raina mana hankali ne 😂😂
Amma sbd son zuciyar ku bai kamata ku azawa wani kazafi ba gaskia nan dai baku burgeni ba wllh gaskia kai baban na ima kai din ba tsohon kwarai bane ba wllh kai kuma adam azango kaburgeni da ka hakura da wanan yariyar sbd dan uwaka Allah ya kata daikaka nifa ina kan bakana na cewa ina son ciga kannywood ku tai maka mani dan Allah fa 🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Best movie off 2025 it's very good movie
Alhaji Hadi da nusaiba ,🤣🤣🤣🤣
Kuma in bata yi wasa ba seta dawo😂😂
Gaskiya Sadiq Jakine aurensa bazaiyiwuba yakamata inyasakezuwa tasa aci ubansa
Gaskiya Sadeeq baida hanki
Tinda nake najamu bata ta6a burgeni ba sai a wannan film din 😂😂😂😂😂
Wai sau nawa take kiransa yasiya mata balango 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
Masha.ALLAH🇳🇬🇸🇦
Allah sarki Maina so sorry
Maina is going through allot, Subhanalilahi.
Wan Nan firm akwai rikitarwa😢
❤❤❤🎉🎉🎉issiya❤
Gaskiya munfara gajiyada wannan uba uban tallan haba😡
Masha allah