Kudos my sister, I enjoy watching your videos because of the way you get along with the natives. We will appreciate it if you play their local songs instead.
Alhamdulillah Masha Allah muna Kara godewa Allah da yabaki lafiya da azziki har kike nunamana wayannan wajajen Allah ya karamuku lafiya da azziki da nisan kwana inaso kinunamana kasuwar da akwai yan Nigeria da yan sauran wasu kasashen
Ina jin dadin videos ɗinki kina daukan mu kikai China ❤❤❤❤
Thank you ☺️
Ga masara a fili babu Mai dauka gaskiya sunada zaman lpy Kuma basuda matsalar rayuwa Allah ka kawo mana irin wannan amincin a Nigeria
Gsky basu da
Allahumma Amin Malam
Masha Allah muna jindadin shirin da chine muna godiya
Kudos my sister, I enjoy watching your videos because of the way you get along with the natives. We will appreciate it if you play their local songs instead.
Ça fait quelque jours j'avais commencé à vous suivre, j'ai presque tout regardé j'aime trop wly
Wow thank you 🥰
MASHA ALLAH
عليكم السلام ورحمه الله وبركاته بتوفيق الله يحفظكم الجميع ويسعدكم يارب امين يارب العالمين
Amin ya Allah
Gaskiyane naxaune baga garibah Allah ya gari banban abun abinbirgewa kana kokarifah
Allahu akbar
Fatan Nasara 🎉🎉🎉🎉❤❤
Na gode
Yauma banzo da wuriba😅 Masha allah
Alhamdulillah Masha Allah muna Kara godewa Allah da yabaki lafiya da azziki har kike nunamana wayannan wajajen Allah ya karamuku lafiya da azziki da nisan kwana inaso kinunamana kasuwar da akwai yan Nigeria da yan sauran wasu kasashen
Amin in sha Allah zamu je
Masha Allah
Masha Allah sis muna godiya sosai Allah ya saka da mafificin alkairi 🤲🤲❤❤❤
Amin❤️
Gaskiya wlh wannan abun dakuke ya burgeni inason kuringa zuwa kauyuka
Wlh video yinki suna kayatar dani sosai Allah ya kara lafiya da basira da nisan kwana ❤❤❤❤❤
Amin thank you
mashallah ,wanga Camera akwai resolution
Macha allah🎉❤
Kana bourgeni Wallahi
Masha Allah tsari yayi wlh
Gaskiya mungode dakiketa kara wayarmana dakai gameda china
Ku nuna mana states na musulman su kaman su Xinjiang, Ningxia, Yunnan Province. Idan kunyi haka ba karamin enlighten na mutane zaiyi bah
Tab gari b yara b matasa 😮 ganganci kenan
Masha Allah kina kokari Allah ya taimaka
Muna jin dadin wannan vedios din kamar muna can😊Allah y kara basira
Amin thank you
congratulations 10k🎇🎆
Thank you
Masha Allah ❤❤❤
❤️
Aunty nah 🥰 🥰 🥰 🥰 ❤❤❤❤@@aishamaikano9325
Yi mun message ta insta sai na baki a cen
Nayi bayyiba
Na maki WhatsApp
Masha Allah gaskiya wlh inasonki antina🥰Allah yakara lfy
Amin thank you
Sahura sannu da qoqari mungode sosai ❤
Dan bello yana kokari fah sahura ji yanda yake sinanci
Gidan zoo na china wato namun daji
Dubun godiya Aisha
Munajiran muganku Asaman gadar Nan mai suna Glass bridge 🏂🏄🤼
Kunu nama makarantar islsmiya
Nana Aishatu Babbar mace ke nan sannun ku fa ,
Kuna bude mana idanu wallah
Kika ce na zaune bai ga gari ba.
Amin nagode sosai
Kwayen ya birgeni gaskiya. Inama ace na koma can. 😃😃😃🥰
Congrats on your 10k subscribers
Thank you
Yara da matasa sune alfarin gari, su da basu da su yaya za'ayi
Ikon Allah saï kallo 🤔🤔🤔🤔👌
Tun dazu nake tajiran bidiyanki❤
Thank you 😊
Kuzo
Saudia umara
Dan Allen yaza ahi iace
China😅😅
Kauyene amma ga titina sambal🎉
Aunty A'ISHA gadar glass kinunamana yadda take Please 🙏
in sha Allah zanje sanyi ake yanzu shiyasa
Abunda yake bani mamaki da kauyan china zaman lafiya
Aisha kina birgeni sosai❤
Bakigajiya da yawo ko
Okay, amma gaskiya China daban take a duniya.
To ina may as an garin suka je? This is beautiful🎉
Wata kila neman kudi
5:13 wanna basousan bakar fataba kan vidéo sounama vidéo 😅😅
Kede kin fiye tsoro dayawa
Gaskiya garin ba mutane. Too quiet.
Da kuma GUMBAR Dan DAWO WAKILIN AURE
Meyasa va yara
Duk suna birni
Sannu Aïcha
Gaskiya babu irin wannan kauyen a Nigeria ki nuna mana kasuwar used furniture da Kayan Sawa idan akwai a china. Idan babu ya suke yi da su. Na gode
Akwai na kayan sakawa süne gwajo ai
Kintachi lafiya ya bb gaskiya yayi keu
Anti idan baka mouba baxa barin ga abouboubwaba fa a douniya kouna kokari sosaiy allah yabiyakou zamouce kawai
Amin thank you
Dan allah numéro kinakesu
Video yayi kyau sosai. Ai kuwa ki wasa idonki,lallai na zaune bai ga gari ba wlh
Nidai inason vedios na kauyensu suna birgeni
Bakisan sunan Garin ba kinga sunan shi 👉ගිෆ්ජන්😢😂
Ikon Allah basa Aure ne acan?
Suna yi😂
Gumbar Aya wacce a sakkwato muke cewa DAQUWA
Pls kununa mana daughter dinku
Me yasa babu yara a garin sai tsofaffi?
Sun koma birni
@@aishamaikano9325 ok. nayi tunanin haka. kin gamsar dani
Ga kwadayi ga shegen surutu😴😠😠
Masha Allah
Masha Allah ❤❤❤❤
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah