Nura M Inuwa - Bawan Allah - Official Video 2020

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 3 ก.พ. 2025

ความคิดเห็น •

  • @sulaimanmuhammad3828
    @sulaimanmuhammad3828 4 ปีที่แล้ว +5

    Allah yagara basira, sarkin mawakan kasar hausa

  • @Tahirofficials
    @Tahirofficials 4 ปีที่แล้ว +18

    Nima Addu'a Ta Allah ya kara girman rawani m inuwa ❤️🙏🏻

  • @Ashraffy_1
    @Ashraffy_1 4 ปีที่แล้ว +1

    Nasiya shatan gaske mahadi jeka zamani naka ziljalalu na tare dakai Abu Farrah bukatar ka ake ba a fasaba nuru 😍💪💪💪💪💪💪💪

  • @22abaje36
    @22abaje36 4 ปีที่แล้ว +6

    Masha allahu gaskiya nayi ma2kar farin cikin sosai ganin yanda naji kuma naga wannan kakar gaskiya Kai sarkin sarakunan mawakane yaya nura Allah yazama garkuwarka dare KO Rana kaida zuri ar ka amin muna tare komai wuya

  • @idrissaadamou4010
    @idrissaadamou4010 4 ปีที่แล้ว +2

    Kai kai !! Anya Nura m inuwa mutun ne kuwa ? Wannan waka abinda nakeji idan ina sauraro kamar nasha madara nakeji. Bawai batun wasa ba, Nura m inuwa shine gwarzon mawaka hausa a duk fadin duniya, Allah ya tsare ka daga shairin masu shairrin

    • @safiyaahmed3049
      @safiyaahmed3049 3 ปีที่แล้ว

      Hahahaha baiwane kawai wlh Nima banajin Kawa Amma inajin wakarsa

  • @abdulkadiribrahim6296
    @abdulkadiribrahim6296 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah yaja zamanin Sarkin wakar arewa majidadin talakawan najeriya Farincikin al'umma, Allah yasa kafi haka Sarki Nura m Inuwa.

  • @muawuyyatvbdn8743
    @muawuyyatvbdn8743 4 ปีที่แล้ว +8

    Jagaya abban Farrah makiyanka fadawanka Allah yakara basira da Nisan kwana.

  • @dadindaditv524
    @dadindaditv524 4 ปีที่แล้ว +23

    Allah yaja da ran sarki muhammadu nura musa inuwa godiya ta musamman ga masoyan nura m inuwa na duniya da lagend group da kuma ragowar masoya

    • @Nuraminuwaofficial
      @Nuraminuwaofficial  4 ปีที่แล้ว +4

      Ina gaida ku

    • @arewamoviestone1359
      @arewamoviestone1359 4 ปีที่แล้ว +2

      Masha allah

    • @habiboumahamadou5573
      @habiboumahamadou5573 4 ปีที่แล้ว

      Nura m inuwa sarki waka allah yataimaka amin🙌

    • @ibrahimalkali257
      @ibrahimalkali257 4 ปีที่แล้ว

      @@Nuraminuwaofficial assalamu alaikum warahamatullahi wabarakatuhu oga barkada wannan lokaci ya shirye shiryen sabon wakokin mu da fatan kana cikin shirwa toh Allah yatimaka amma nadede ina bibiyarka Instagram amma ban same kaba ya akyine oga fatan alkairi Allah yakareka Allah ubangiji yakara basira 💘

    • @nuraibraheem6833
      @nuraibraheem6833 4 ปีที่แล้ว

      Allah ya Kara basira

  • @bashiruabdullahi806
    @bashiruabdullahi806 4 ปีที่แล้ว +13

    Muna godiya Aramman mawaqa Allah yaqara basira DA daukaka

  • @kabirsagirdangani2169
    @kabirsagirdangani2169 4 ปีที่แล้ว +1

    Nifa na dade da gane Wannan mutumin a bangaren waka Aljanine ba'a ganinshi Saboda wlh idan yana Hausa wani lokacin idan yafadi wani Abun saina Tambayi me yake nufi, Allah dai yaqara kareka Nura M inuwa.

  • @yahayahussaini21
    @yahayahussaini21 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allahu
    Muna godiya Nura wannan Waka taka tayi matuqar burgemu Yan Birnin Gwari, Kuma ka Fadi halayen Mai martaba Ubanmu Kamar kana zaune a masarautar mu. Muna godiya matuqa.

  • @salisusalehsaseeny2193
    @salisusalehsaseeny2193 4 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allahu kana wamalam yasha lam yakun, Allah yayi ikon sa sai dai suyi haquri amma kana kan lkc.Hausa sai dan hausa kaji, Wnn Baiti ya burgeni Tsumman kan juji kowa ya barka ya moreka.Hasbunallahu wani imal wakeel.

  • @UmaruFaruck-l7w
    @UmaruFaruck-l7w หลายเดือนก่อน +1

    This song is cool & touching❤❤❤

  • @Khamaldien
    @Khamaldien 4 ปีที่แล้ว +18

    This guy defines what is hausa. Nura Allah sa alkhairie always number1

  • @muhammadmusaabdullahi6593
    @muhammadmusaabdullahi6593 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah Abban Farrah waka tayi dadi sosai aiki yayi kyau komai an bashi hakkin sa an zuba kalmomi da tinani baka da na 2 kaf kasar Hausa Allah ya kra basira 🤲

  • @souleymoussa2963
    @souleymoussa2963 4 ปีที่แล้ว +4

    Kai macha allah waka tayi sosai wly
    Allah ya kara daukaka malam nura m inuwa
    Amin 🤲🤲

  • @Muryar_Arewa
    @Muryar_Arewa 4 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allha nice video Allha yayi jagora Nura ina jinjinama Mai Yauwa

    • @Nuraminuwaofficial
      @Nuraminuwaofficial  4 ปีที่แล้ว +1

      Godiya habib

    • @Muryar_Arewa
      @Muryar_Arewa 4 ปีที่แล้ว

      @@Nuraminuwaofficialgaskiya Naji dadi Sosai akan Maisamin da wanan reply din Allha yakara karika da duk wata kadara ta rayuwa Alfara Annabi Mohammed s. A.w

  • @ابوبكرعلي-ز1ط
    @ابوبكرعلي-ز1ط 4 ปีที่แล้ว +11

    Masha Allah yayi waka Allah yakara basira

  • @abdoudaura3956
    @abdoudaura3956 4 ปีที่แล้ว

    Macha Allah Allah ya taimaki sarki nura m inuwa masoyina Allah ya kareka damaqiya muna jiran Lokaci 2021 in ya'yadda,❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️

  • @auwalmohammedibrahim914
    @auwalmohammedibrahim914 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah Allah yakara basira yakuma kara zurfin tinani Abban farhat m inuwa gaisuwa tamosamman Agareka sarki waka daga masoyinka mai kaunar yaji wakarka Auwal Muhammad Ibrahim from nguru yobe State ngd

    • @Nuraminuwaofficial
      @Nuraminuwaofficial  4 ปีที่แล้ว +1

      Auwal ana tare , tnk u

    • @auwalmohammedibrahim914
      @auwalmohammedibrahim914 4 ปีที่แล้ว +1

      @@Nuraminuwaofficial kai Amma naji dadin da bantabaji Arainaba kamar yau da har kayimin mgn harkakama sunana gaskiya ngd nura zan yi Alfahari da hakan

  • @OusseiniGladima-gz9tx
    @OusseiniGladima-gz9tx 11 หลายเดือนก่อน +1

    Assalamou alaikum nura m inuwa dafatan analafia

  • @El-Yobawi_TV
    @El-Yobawi_TV 10 หลายเดือนก่อน +2

    Basiri Sarki Nura M Inuwa kenan !
    Allah ya kara hazaka, basira da fikira 👍

  • @abubakarbinabdullahi8813
    @abubakarbinabdullahi8813 4 ปีที่แล้ว +2

    Cikaburi sai mubarwa allah lamari
    Allah yakaramaka basira da daukaka sarkin wakan hausa kai wllh waka tayi sosai

  • @alaminminuwa9260
    @alaminminuwa9260 4 ปีที่แล้ว +1

    Wallahi wallahi yau nura kabiya mu nugode saura wakar da kayi kudinka basu saima gashi allah yabaki kamana

  • @aishaabdullahmuye8331
    @aishaabdullahmuye8331 4 ปีที่แล้ว

    Nurudeen, sau dayawa nakan Yi tunanin wannan baiwan naka, Amman yau na gane abinda bahaushe yake chewa, SUNNA LINZAMI. Kahau jirkin annabi Nuhu ka tsira, Angon MINNA Baban takkara AISHA (FARRAH) Allah ja zamaninka

  • @as_sadiq_annur
    @as_sadiq_annur 4 ปีที่แล้ว +1

    Kai nuwa dashen Allah ko ba aso dole a kyale Allah ubangiji ya kara daukaka da basira d nisan kwana uba ja gaba nakowa bako da dan gari kowa naka ne 😍😍🙌🙌

  • @Ismaeel23
    @Ismaeel23 2 ปีที่แล้ว +2

    ✔️ Yes ✔️ ✔️ ✔️ ✔️ ✔️ ✔️ ✔️ ✔️ Megidana Sekayi Wllh Nagaba Yayigaba Sarkinwakan Africa 🇿🇦 🇿🇦 🇿🇦 🇿🇦 🇿🇦 🇿🇦 🇿🇦 🇿🇦 🇿🇦 🇿🇦 🇿🇦 🇿🇦 🇿🇦 🇿🇦 🇿🇦 🇿🇦 🇿🇦 🇿🇦 🇿🇦 Musamman Wakanhausa

  • @emranyusuf2921
    @emranyusuf2921 4 ปีที่แล้ว +1

    Kai wow Allah tsare mana Kai oga gwani ka Iya kahuta suyi GOMA da kayi daya kowa ya yabi ❤️

  • @yusufpretty2672
    @yusufpretty2672 4 ปีที่แล้ว +12

    Masha'Allah 👍👍👍kacika alkawari oga

  • @ibrahimmohammed3309
    @ibrahimmohammed3309 4 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya yabon Gwani ya zama dole, Nura M. Inuwa Allah yayi ma Hazaka da Basira a wurin wakoki, Allah ya Kara kare mu da Kai baki daya, you're my legend Musician

  • @hoorstarandjannahstarthoor2011
    @hoorstarandjannahstarthoor2011 4 ปีที่แล้ว +2

    allah yaqara basira nura m inuwa
    kokafadi dafiyaro suna
    💘💘💘💘💘✊✊👏

  • @aminausman7318
    @aminausman7318 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah namu Allah kara basira

  • @balaahmad289
    @balaahmad289 4 ปีที่แล้ว +2

    Allah yaema yadda kakeso my king, endae mutun da hausa yake waka to a bayanka yake

  • @MazaunaSaudiyyapodcast
    @MazaunaSaudiyyapodcast 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allah. Allah yakara basira da nisan Kwana. Baban Afra sai dubu tataru. Janbiro maganin dakikin yaro. Dan nagada wanda yafi dannakoya. Kabewar kan kabari bakin cikin maitaushe. Hadari sa gabanka inda kake so. Daji ba'ai maka kyaure koda mahaukacin kafinta ne. Sarkin mawaqan Hausa. ❤️❤️❤️🙏🙏🙏

  • @jafarbellodansarki42
    @jafarbellodansarki42 ปีที่แล้ว +3

    Sana’ata nidagaske daukarta nayi watarana zanibarta ne wata nayi tunda girma ze’isheni inkara tsaye baba sarki zakaso nahau kan dausayi danko sheda ta nuna kanada kyau tayi ga farin hali kanada tausayi duka sharri rabbana tsare koda tsautsayi katsare sarki zubairu mai ban uzuri 😇😍

  • @bazallahiishaq7595
    @bazallahiishaq7595 4 ปีที่แล้ว +7

    Nura aljanine ,Allah ya kara lafiya sir

  • @zackalasan3436
    @zackalasan3436 4 ปีที่แล้ว

    Maigida nura m inuwa inuwar kainuwa dashan allah muna godiya allah karA basira🇳🇪 🇮🇪♥ 🙏

  • @Mauwa1
    @Mauwa1 4 ปีที่แล้ว +5

    May Allah protect and guide you my king ♔.
    Am your fan from Maiduguri.
    Allah yakara basira Abban Farrah miji gun Ameena yar gidan girma.

    • @Nuraminuwaofficial
      @Nuraminuwaofficial  4 ปีที่แล้ว

      Thanks, I'm grateful❤🙏

    • @Mauwa1
      @Mauwa1 4 ปีที่แล้ว

      @@Nuraminuwaofficial Never mind my King,
      Allah yakaremana kai

  • @suhailabdulmumin4981
    @suhailabdulmumin4981 3 ปีที่แล้ว +3

    Tundanake aduya bantabajin waka maidadin wannanba gaskiya nuran waka sarkine kuma duniyar waka Allah yakara basira gwarzona

  • @ameenusmuhammad1695
    @ameenusmuhammad1695 4 ปีที่แล้ว +2

    Allah Ubangiji Yaqara Basira Allah Yakaremana Kai ga Dukkan Sharrin mai Sharri

  • @Asadiq-fn3dq
    @Asadiq-fn3dq 4 ปีที่แล้ว +1

    Wannan shine karo na farko da naga hausa youtube Chanel suna heart din comment...Allah ya kara basira Sarkin waka.. waka da yawa amman har aka gama babu wani shirme kuma acikin tsari.
    Wallahi ban tabayin comment a hausa youtube chanel ba se wannan..

  • @maintawadjafar4729
    @maintawadjafar4729 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah yakare ka mai gida nura m inuwa allah yakara girman rawani

  • @mijinmacedaya8889
    @mijinmacedaya8889 4 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah y kara daukaka ME GIDAN MAWAQA
    Allah y kara basira y yaja kwanan ka
    Inai maka Fatan samun nasara a rayuwar ka duniyya wal,akirat 👏👏👏

  • @ibrahimalhassan5510
    @ibrahimalhassan5510 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah ALLAH Yakara basirah gaskiya ka cika sarkin Waka Kar yar makiya ta Allah ba tasuba Ina Yinka over Abban Farrah 💞💖💝👍👌

  • @amadou1italiaabdizaku547
    @amadou1italiaabdizaku547 4 ปีที่แล้ว

    Masha allah allah ya kara basira

  • @sabontauraro
    @sabontauraro 4 ปีที่แล้ว +4

    Nice ooga na Nura m inuwa Allah yakara fasaha

  • @ahmadabdullahiumar7310
    @ahmadabdullahiumar7310 4 ปีที่แล้ว

    Sarkin waka nura m inuwa Allah yakara basira da Nisan kwana gsky munji dadin wannan wakar sosae Allah yasa kagama lpia

  • @abdulakadirmuhammadakko1914
    @abdulakadirmuhammadakko1914 4 ปีที่แล้ว

    Har kullum de kaine a gaba gwani ni bantaba ganin video waka a you tube data dau hankalina irin wanann wlh kai dabanne sarki angon Amina mahaipi farra all the best

  • @hhhhhhh9654
    @hhhhhhh9654 4 ปีที่แล้ว

    Asalamu alaikum kai Alhamdulillah ya allah ya qara tallawa nura m inwa 1 sarkin mawaka allah ya ja da zamani gwani na mai hakuri mai nazzari allah ya kareka da sharrin makiya

  • @kingdouble8269
    @kingdouble8269 4 ปีที่แล้ว +9

    Hadari malafar duniya sa gaban ka inda kake so dubu jiran mutum daya @king double real m inuwa fan's

  • @StudioTech2
    @StudioTech2 4 ปีที่แล้ว +4

    Allah yakara daukaka da nisan kwana chairman namu💕nice son very interested

  • @abubakarsadiqabubakarsadiq8875
    @abubakarsadiqabubakarsadiq8875 4 ปีที่แล้ว +5

    Gaskiya nura kai sarkin maqane Allah ya kara hikima da basira

  • @youneslyou4777
    @youneslyou4777 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah Nura Allah ya biya ya kara basira nidai kaina ya kulle ba abinda zance yau masoyanka muna cikin farin ciki kawa daya kamkar Albums 10 goma adade anayi sai gaskiya muna godiya Allah ya Bari a kwana biyu

    • @Nuraminuwaofficial
      @Nuraminuwaofficial  4 ปีที่แล้ว +1

      Fatana kullum na sa masoya farin ciki

    • @youneslyou4777
      @youneslyou4777 4 ปีที่แล้ว

      @@Nuraminuwaofficial muna son haka Allah ya kara dafama kuna Alfahari dakai Bamuda abinda zamu biyaka yadda kake faranta muna

  • @hamissouzangobanafushidako5925
    @hamissouzangobanafushidako5925 4 ปีที่แล้ว +1

    Macha allah nura
    Sarakin
    Mawapa allah
    Yapara basira

  • @auwalibrahimgambo7340
    @auwalibrahimgambo7340 4 ปีที่แล้ว

    Hakiqa Nura K A, Iya Waka Allah yaqara maka basira da daukaka ni masoyinkane me gida na

  • @عثمانعلىودملوة-ف6ه
    @عثمانعلىودملوة-ف6ه 4 ปีที่แล้ว

    Sai nura m inuwa allah ybade sa aa da bsira ina snka waka ta yiwu

  • @abdur-rahmanmahzad5333
    @abdur-rahmanmahzad5333 4 ปีที่แล้ว

    Allah yakara basira sarkin mawakan duniya kake bawae iya mawakan hausa ba oga

  • @ruqayyatibrahimmuhammad2097
    @ruqayyatibrahimmuhammad2097 4 ปีที่แล้ว +3

    Allah ya kareka abban farrah♥️♥️♥️

  • @boyyakub2586
    @boyyakub2586 4 ปีที่แล้ว

    waoo gwanina kenan tudda 2020 tazzo binji irin maidadin wanna ba sarki Allah yakara basira

  • @aliabala1
    @aliabala1 4 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah Allah yasa kafi haka

  • @M.T.KGLOBALVENTURES
    @M.T.KGLOBALVENTURES 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah yaqara basira sarkin mawaqa.
    Nura m Inuwa muna godiya.

  • @m.stechnicstv5163
    @m.stechnicstv5163 4 ปีที่แล้ว

    Wayyo Allah Nura, ƙaunarka zata yi lahani gareni, Allah ya bani ikon haduwa dakai kafin komawata zuwa gareshi, Allah ya qara basira ya tsare mana kai daga dukkan sharri

  • @idrisumarmashaallah8025
    @idrisumarmashaallah8025 4 ปีที่แล้ว

    Tinda kadaura wakar nan nakejinTa allah yakara nisantaka da makiyanka sarki♥️♥️♥️

  • @princessminuwa3591
    @princessminuwa3591 4 ปีที่แล้ว +6

    May Allah bless you nura m inuwa 🙏

  • @hamzaouitv9076
    @hamzaouitv9076 4 ปีที่แล้ว +1

    Sarki dole ne nayi ma comments
    Allah ya kare mana kai
    Ga jinjinar ban girma zuwa gare ka
    Nine Hamza Naka 👍👍👍👍💪💪💪❤️❤️❤️

  • @officieljaafar833
    @officieljaafar833 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya kara arziki, sarkin wakar haussa ina gaida oga 🇩🇿🇳🇪

  • @azammahammadou823
    @azammahammadou823 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya ban taba jin waka mai cike da nasuwa kamar wanan kai Nura m Inuwa walh walh walh ina so ka har ga allah allah yakareka duniya d'à hira

  • @Mai_jamaatu-w7f
    @Mai_jamaatu-w7f หลายเดือนก่อน

    Waqa sai m inuwa❤❤❤❤

  • @abdoulaziziouhmoudou
    @abdoulaziziouhmoudou 4 ปีที่แล้ว +1

    wakar tayi sosay Allah kara Basira sarkin
    Waka Nura m inuwa 💪🤝

  • @salmaadam3323
    @salmaadam3323 4 ปีที่แล้ว +1

    Allah ya kara basira abban farrah

  • @rabeehmabdullah4945
    @rabeehmabdullah4945 4 ปีที่แล้ว +17

    Masha Allah ilke you nura from rabeeh in sudan

  • @usainiahmad1709
    @usainiahmad1709 4 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah. Allah ya kara basira da hazaka mai gida nura m inuwa sarkin mawakan Hausa

    • @Nuraminuwaofficial
      @Nuraminuwaofficial  4 ปีที่แล้ว +1

      Amin amin

    • @usainiahmad1709
      @usainiahmad1709 4 ปีที่แล้ว

      Nagode my mentor no other than you in Hausa musicians to me up up nura m inuwa. I wish you long life and prosperity.
      Please I want you to permit me if I came to kano I wish I may see you face to face. Please I need your replied sir. Thank you

  • @girgidigirsilik5853
    @girgidigirsilik5853 4 ปีที่แล้ว +1

    Gaskiya ne nawa Allah yaja zamani sarkin waka muna tareda kai maigida nura m inuwa,

  • @aliyuadam9849
    @aliyuadam9849 4 ปีที่แล้ว

    Masha Allahu wakar tayi malam Nura

  • @nuraadolosso5717
    @nuraadolosso5717 4 ปีที่แล้ว

    Allah ja zamani ka Da nisan kwana .Allah kara kareka daga sharin mahasada

  • @imranaimrana1144
    @imranaimrana1144 4 ปีที่แล้ว

    Allah kara lfy malam nura oga

  • @baban.maryamdafahatti
    @baban.maryamdafahatti ปีที่แล้ว +1

    nura m inuwa nima masoyyi kane

  • @AA_LIMAN
    @AA_LIMAN 4 ปีที่แล้ว

    Allah yasa kafi haka sarkin hakuri @nuraminuwa abban farrah mai masoya dayawa munji wakan bawan Allah waka tayi kamar rawaito maka wakar nan akai wallahi daga jiya nasaurareta yafi a irga amma banji aibu daya tattare da kalamanka ba nura Allah yamaka baiwa, daure wa ubangiji kata bauta masa da gode masa da wannan dunbin baiwa da yama

  • @adamuabubakarkumo5145
    @adamuabubakarkumo5145 4 ปีที่แล้ว

    Kaiii lallai maigida Nura sai Allah..waii💞💞

  • @Alihassan-so1gr
    @Alihassan-so1gr 4 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya kara basira masha allah wakar taiye dadi sosai 🙏🙏🙏

  • @ismaeelmussa1695
    @ismaeelmussa1695 4 ปีที่แล้ว

    Gaskiya Wakar tayi dadi Allah ya qara Basira da Nisan kwana

  • @adamuyahaya2802
    @adamuyahaya2802 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya ja zamani nura

  • @mahamadouadamou2681
    @mahamadouadamou2681 4 ปีที่แล้ว +2

    Masha allahu allah oga nura

  • @moustaphadaouda1749
    @moustaphadaouda1749 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya kara basira oga

  • @samsamaila8701
    @samsamaila8701 4 ปีที่แล้ว

    Allah ya qara basira Nura m inuwa mungode wlh

  • @TheAbdulDirector
    @TheAbdulDirector 4 ปีที่แล้ว +3

    Alhamdulillah 🤲 kullum burina inji amonka yayana. Ubangiji Allah ya kara lafiya da nisan kwana. Naka har kullum Abdul Director

  • @mukhtargarbaabddullahi8982
    @mukhtargarbaabddullahi8982 3 ปีที่แล้ว +4

    Masha Allah Nura m inuwa Allah yakara basira

  • @belloaliyu1939
    @belloaliyu1939 4 ปีที่แล้ว

    ALLAH yakara basira nura m Inuwa

  • @shalele848
    @shalele848 4 ปีที่แล้ว +2

    Masha Allah
    Oga nura m inuwa
    Gaskiya Muna godiya sosai
    Allah ya kara daukaka da nisan kwana
    Allah ya kare ka daga sharrin ma
    sharrata
    Oga nura ina maka dubun Gaisuwa da fatan alkhairi 🤝✅
    🇮🇪/\🇳🇬

    • @Nuraminuwaofficial
      @Nuraminuwaofficial  4 ปีที่แล้ว

      😍🙏

    • @mustaphadanmana2147
      @mustaphadanmana2147 4 ปีที่แล้ว

      Nura dan Allah in neman alfarmar ka akai video ka da no iyi download yana da copyright nasakashi a channel dina dan Allah kacire ina neman afuwa please

  • @rabiujadeeduba6958
    @rabiujadeeduba6958 4 ปีที่แล้ว +1

    Hausa fah toh ga ubankiii #Nuraminuwa

  • @isyakaumar3519
    @isyakaumar3519 4 ปีที่แล้ว

    Isiya daga taraban Nigeria Nura badai mutumina Sai Allah

  • @SaleyMalo
    @SaleyMalo 11 หลายเดือนก่อน +1

    Issya

  • @NasserIbrahim-k9m
    @NasserIbrahim-k9m 7 หลายเดือนก่อน

    Machallah ❤yabo yayi

  • @yusufumaru8036
    @yusufumaru8036 2 ปีที่แล้ว +1

    Waooooooooo Nura 10/10 , N0 1, Perfect, The Best Hausa musician in the world 🌎, Allah swt ya kara lafiya da dogon kwana da imani

  • @hassinoftown1580
    @hassinoftown1580 4 ปีที่แล้ว

    Adade anayi sai gaskiya sarki allah ya qara fadada tunaninka kamar yadda ka faranta mana nura m inuwa kaima allah ya faranta maka kaida jama ar ka da iyalinka da suk wani bai qaunarka aduniya

  • @djamiloumaster23
    @djamiloumaster23 4 ปีที่แล้ว

    Allah yaja da rain sarkin waka damo sarkin hakuri ina yinka mai gidana allah ya kara bassira ogana

    • @Nuraminuwaofficial
      @Nuraminuwaofficial  4 ปีที่แล้ว

      Jamilu masta muna tare

    • @djamiloumaster23
      @djamiloumaster23 4 ปีที่แล้ว

      @@Nuraminuwaofficialgodiya nike oga kana tare da jamilu masta daga libya

  • @nuraddeenbiglove8484
    @nuraddeenbiglove8484 4 ปีที่แล้ว +1

    Legend ubangiji Allah yakara basira da daukaka Allah yakareka sharrin magauta yasa karabu da duniya lfy

    • @Nuraminuwaofficial
      @Nuraminuwaofficial  4 ปีที่แล้ว

      Amin Nagode❤🙏

    • @nuraddeenbiglove8484
      @nuraddeenbiglove8484 4 ปีที่แล้ว

      Bakomai megida Nura inemaka fatan alkhairi da fatan nasara arayuwarka sannan kuma ga abokin aikina Isma'il KT shima yana gaidaka

  • @abdoulkarimkassomou5667
    @abdoulkarimkassomou5667 4 ปีที่แล้ว

    Allah yakara bassira sarkin Waka fatan alkayri agareka 🇨🇮🇨🇮🇨🇮

  • @ibrahimabdou8744
    @ibrahimabdou8744 4 ปีที่แล้ว +2

    Allah ya kara daukaka !!!

  • @awwalgambo8862
    @awwalgambo8862 4 ปีที่แล้ว

    Wow wlh nadade banji waka mai dadin wannan ba gaskiya kacika sarkin waka