Allah ubangiji ya Kara ma Annabi Muhammad saw daraja da daukaka gidan Aljannah Firdausi ubangiji kakaremu daga sharrin mutum dana aljan ka tsiratar damu daga sharrin makiyanmu Amin Allah yakarama Aminu Saira basira Amin
Ƴa tagari ce take zama mata tagari Mata tagari ce take zama uwa tagari uwa tagari ce take haihuwar ƴaƴa nagari Allah ya a zurtamu da abokan zama nagari❤
اللهم صلى و سلم على محمد وعلى ال محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد 💚 اللهم بارك على محمد وعلى ال محمد كما باركت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد 💚 💚
Best movie ever labarina. I like the way mai nasara his helping poor, if all rich people are like this, poverty will reduce. Mai nasara supposed to have security guard.
SLM amincin allah ya tabbata agareku yan uwa ina yimaku fatan alheri kusani cewa wannan Film ɗin yana tare da darasi mai yawa acikin rayuwa dan haka dan Allah adikk lokacin da muka muka kali labarina mutuna da cewa muma wata rana labarin mu na alkairi ko chari za'ayi bayan mun bar duniya dan a dikk inda muke muji tsoran Allah hakan zai taimakanan wajan yin kyakyawan ƙarshe to Allah ya sa mu cika da imani alfarma shugaban mu kuma jagaba wato Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama 😢😢😢
Don't forget to recite the surah al khaf on Friday to protect your self from all types of fittnah ( problems)❤❤and Don't forget to send salawat upon our lovely prophet Muhammad ( SAW)❤😍📿🕌JUMMAT MUBARAK
Allah ya qara basira da lafiya daracta,agaskiya dole al'amine ya rawu don yakamata Jamila ta cigaba da ganin masoyan tare bakin ciki ya kasheta.allah ya rabamu da hali Irin na Jamila.
Ya salaaam! For the second time jamila ta kasa tsallake tarkon da mai nasara ya dana mata, wlh this is either a setup ko kuma mafarki, sannan tun suna kano a lokacin da taji gabanta na fadi acikin toilet ko dai mijinta ko qanwar nura damtse wani yaji wayan da take so they set a trap for her kamar yadda suka ma second wife din shi. Anyway film yayi kyau sosai kuma yana cigaba da qara kyau KUDOS to the whole crew more especially Malam aminu saira
don Allah ayiwa maryam waziri addua a da mijinta da duk wani muslmai da basu da lfya a fadin duniya Allah basu lfya,Allah yajikan wa enda suka rigamu gdan gaskia Allah ya kyautata karshenmu.
Dan allah kar mai nasara ya mutu. Nasan komai na iya faruwa. Amma ai yaga jarabawa dayawa a rayuwansa kamata yayi ace tunda ya samu mace ta gari yaji dadi ya kuma samu zuriah tare da ita. Kar Allah yasa Su Jamila suyi nasara so nake asirinsu ya tonu kowa ma ya fahimta ko suwaye Su. Shiri yana dadi. Allah ya kara basira Ameen
Yah Rabbi Izzati Dan Alfarman Sayyidina Rassullillah sallal lahu Alayhi wassallam muma Allah ya tabbatar munada da mafarkinmu na samun muhalli Allah ya kawo wanda zai surprising dinmu da kyakyawan muhalli Alfarman Sayyidina Rassullillah sallal lahu Alayhi wassallam ameeeen
Ayi duk bala'in da za'ayi amma munsan Mainasara bazai mutu ba dan labarin akanshi ne😂wato malam Aminu Saira wannan season din na masoya ne koh,soyayyar abun burgewa😍
Mai kaunar Annabi yamin like zanje intuka indawo 😢😢
Baza ayi ba tunda danka na muke sonshi
Chef🧐
Si cc@@user-zj3cz8ss5s
Allah ubangiji ya Kara ma Annabi Muhammad saw daraja da daukaka gidan Aljannah Firdausi ubangiji kakaremu daga sharrin mutum dana aljan ka tsiratar damu daga sharrin makiyanmu Amin Allah yakarama Aminu Saira basira Amin
Allah ya karamana soyayyar annabi muhammadu S❤A❤w
Amin ya Allah
Sallalahou aleyhin wa salam
Ameen summa amin
Allah daga Musulunci da musulmai❤Allah karya kafirci da kafirai Allah karawa Annabi Muhammad saw daraja allahumma amin ya rabbi❤❤❤❤
Ameen summa Ameen
Ameen y hayyu y qayum❤❤❤
Amine
Macha hallah ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Amen summa amen
Allah y daukaka musulunchi da musulmai ameen
Ƴa tagari ce take zama mata tagari Mata tagari ce take zama uwa tagari uwa tagari ce take haihuwar ƴaƴa nagari Allah ya a zurtamu da abokan zama nagari❤
Ameen y hayyu
Ameen ya Hayyu ya kayyum 🙏
Ameen summa amin
Ameen ya rabbi
ameen ya rabbi
Duk Mai Neman Arziƙi, Aure, Gida, Mota, Aikin Hajji, Umra, Makaranta, Haihuwa, Aiki, Allah Kabashi Alfarma Annabi Muhammad❣️
Ameen
S A W Amen ya Allah
Amin sumama amin
amin y a rabí
Ameeen Suma Ameen
Send alot of salawat to our beloved prophet Muhammad S A W❤
Sallallahu Alaihi Wasallam
Duk mai burin gina muhalli 🏡 Allah 🙏 yahore mashi. ✍️ Alfarmar fiyayyen halitta! Annabi Muhammad S. A.W ❤❤❤
Ameen🤲
AMEEEEN YA ALLAH
Amen ya hayyu ya qayyum
Ameen ya Hayyu ya Qayyum 🤲
@@hauwabamalli1411 Y Allah 🙏 ♥
Please pray for Maryam Waziri Laila acikin Shirin Labarina Allah ya ba ta lafiya
Amin
Allah Bata lafiya ya tada kafadarta amen amen
Ameen ya Allah
Allah ya ba ta lafia 🤲
Allah ya bata lfy
اللهم صلى و سلم على محمد وعلى ال محمد كما صليت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد 💚 اللهم بارك على محمد وعلى ال محمد كما باركت على ابراهيم وعلى ال ابراهيم انك حميد مجيد 💚
💚
Allah Ya Tsaremu Da Hada Hanya Ma Da Irin Masu Halin Jamila 😢
Best movie ever labarina.
I like the way mai nasara his helping poor, if all rich people are like this, poverty will reduce.
Mai nasara supposed to have security guard.
Ya ya zama haka likta yana saki da fararin kaya daga fituwa son zama bakaki
Big mistake irin wannan
Achi gaba dah yiwa Annabi salati S.A.W
S a w 💖 💓
SAW
Saw
Masha Allah Watching frm muscat oman🇴🇲❤🇳🇬 yah Allah yaqawa Annabi daraja S. A. W😢❤❤❤❤❤❤
Allah yakaru basira aminu saira
Amin
Ameen. Allah yakawu miki mji nagari
Nice
Saw i will like to get your contact
Pls brothers and sisters pray for Hajiya LAILA Maryam wazeeri
Allah yabata lafiya
Allah baki lpy gonar kudi😢
Macha Allah Allah yakara basira da rakta amini saira se anyi hankuri da dan adam saboda dan adam sai Allah
Ba
@@RahanaabdullahiRahama
هفثصث
Ba Abinda Yake Burgeni 😁❤️
Kamar Yadda Ake Taimakawa Talakawa Hakan Yana Faran tamin rai Sosai 💕 duk da Film ne
Allah Ya Bamu Ikon yi
Ameen ya rabb
Amin
Allahumma amin
صل الله عليه وسلم ❤❤
SLM amincin allah ya tabbata agareku yan uwa ina yimaku fatan alheri kusani cewa wannan Film ɗin yana tare da darasi mai yawa acikin rayuwa dan haka dan Allah adikk lokacin da muka muka kali labarina mutuna da cewa muma wata rana labarin mu na alkairi ko chari za'ayi bayan mun bar duniya dan a dikk inda muke muji tsoran Allah hakan zai taimakanan wajan yin kyakyawan ƙarshe to Allah ya sa mu cika da imani alfarma shugaban mu kuma jagaba wato Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama 😢😢😢
Sallalahu 🥰 alaihi 🥰 wasalam Ameen summa ameen
Allah ya bawa lalle lfy tare da dukkanin musulmai Baki daya 🤲🏽
Masha Allah watching from Moldova 🇲🇩🇲🇩🇲🇩
Masha Allah , Allah ya kara lafiya da basira darajar Annabi Muhammad s a w ♥️✅
s ♥️♥️a w
annbi muhammdu
@@makeratv2668 🙏🙏🙏
Don't forget to recite the surah al khaf on Friday to protect your self from all types of fittnah ( problems)❤❤and Don't forget to send salawat upon our lovely prophet Muhammad ( SAW)❤😍📿🕌JUMMAT MUBARAK
Jzkl 🙏
Godiya namu❤
Saw
🥰🥰🥰🥰 صلى اللّه عليه وآله وسلّم 🎉🎉
Saw
Wallahi Jamila bata da imani,abin duniya ya rufe mata ido
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى اله وصحبه اجمعين
Me kaunar annabi yaimin like please 🙏
Ɗan Allah karku manta da saka Maryam waziri a addu'o'in ku😢 Ubangiji Allah yasa taci jarabawar🤲
ya allah yabata lafiya ameen
@@user-kr8dn7ft2q ameen ya Allah sis
Ameen Ya Rabbi
Ameen ya rabbi
Am watching from Ibadan nigeria Jamila you too like money ❤❤❤🎉🎉🎉
I Tell You, she can go to any Lane just for her to get Money 😂
😂😂😂
Allah ya qara basira da lafiya daracta,agaskiya dole al'amine ya rawu don yakamata Jamila ta cigaba da ganin masoyan tare bakin ciki ya kasheta.allah ya rabamu da hali Irin na Jamila.
Ameen Ya Rabbi fa
Allah yasamuga Annabi muhammad S. A. W duk masoyin Annabi yace Ameen
Ameen suma ameen
Ameen
Allh yakara munakunar amibe Muhammad 🎉🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤😊😊😊😮😮
Anbi muhamad rasullh 🙏🙏😥
SALLALLAHU ALAIHI WA AALIHI WASALLAM❤❤❤❤
Masha Allah i watching from cote ivory Allah ya kara basira daraja barka anabi muhamadou s a w
ALLAH YA BA LAILA TA LABARINA LADIYA DA DUKKAN MUSULMI BAKI DAYA
Masha Allah ❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉
Achieve gaba dah yiwa Annabi salaries s❤a❤w❤
Why did the doctor came out with black outfit while he was initially in the room with white outfit?
I thought I was the only one who noticed it 😂
That is why it’s a movie 😅😅
Continuity Failure
He only removed his duty uniform
Ashe no be only me see am
Allahumma Salli Ala Muhammad Wa ahlihi wasallam
S a w
Masha Allah jamila Allah ya shiryaki ameeen 🤩❤️
الهم صلي وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين
Allahumma salli ala sayyidina Muhammad rasulillahi s a w
صلى الله عليه وسلم ❤
SAW 🥰
SAW❤
Aminu saira aiki na kyau, a cigaba da gashi, suya sai ranar sallah, Ana yi muna jin dadi, ALLAH yakara basira ameen ya hayyu ya qayyuum
Ya salaaam! For the second time jamila ta kasa tsallake tarkon da mai nasara ya dana mata, wlh this is either a setup ko kuma mafarki, sannan tun suna kano a lokacin da taji gabanta na fadi acikin toilet ko dai mijinta ko qanwar nura damtse wani yaji wayan da take so they set a trap for her kamar yadda suka ma second wife din shi. Anyway film yayi kyau sosai kuma yana cigaba da qara kyau KUDOS to the whole crew more especially Malam aminu saira
Macha Allah yayi Allah yakara bassira dadaukaka mounajindadi gaskiya ❤
Allah ya ba wanda basuda sure Mata Mai hali irin na maryam
Barkaku da dare Yan uawana 😊😊😊😊 alakairin Dake cinkin wanna lokacin Allah uabangiji Allah ya sadamu daga cinkin sharin Allah karamu
Allah ya Bawa duk wani musulmi lpy amin❤
I love the way Mai nasara is laughing ah swear
Allah ya ba wa Laila lafiya i really miss Laila lafiya
Allahumma ameen ya rabbi
Ameen ya rabbi
Ameen Ya Rabbi
O Allah, bring our faces together in paradise, the blessings of our leader, Prophet Muhammad peace be upon him
Masha Allah Kai wannan Jamila Allah ya shiryeta❤❤❤
Masha Allah ❤️😊❤🎉
Masha Allah ya taimaka Amma dan Allah arage talla kamar yana yawa shawara ce❤❤😅😮👋😃👁️
I like the way mai nasara brother stop Jameela from seeing doctor ❤
But Allowing Her alone in the Room Spoiled the Show😂
@@fatiabubakar4337I swear I felt like slapping him sha😅
@@fatiabubakar4337ta Kuma cika aikin ba😂😂😂😂😂
Allah yakara daukaka Allah yakara❤wa Annabi darajam munajin dadin wanna shiri❤🎉🎉
I'm watching from Saudi Arabia, wishing you all the best Dr. Aminu Saira may Allah protect you
Masha Allah Amma darakta gaskiya idan md yamutu ashiri labariba mundayna kallon Shirin kenan
Idan ya mutu ai film ya kare
don Allah ayiwa maryam waziri addua a da mijinta da duk wani muslmai da basu da lfya a fadin duniya Allah basu lfya,Allah yajikan wa enda suka rigamu gdan gaskia Allah ya kyautata karshenmu.
Allah karabamuda Talauci 🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭😭
Dan Allah maryam ba’a shiga Jeep kamar za’a shiga Bus 😂😂 more over
We like seeing parts Din mainasara da maryam
It’s sooo Heart warming🥰
😂😂😂😂
Wulakanci phone store 😂😂😂😂
@@AbidaSulaiman-mu5lh Da ta dan yi shi ta gefe yadda ah ke shiga! Kodayake maybe Shis portraying her character, not use to all the life! Shiyasa 😅
@@fatiabubakar4337 kema kin gaani ko? 😂
Nima nagani 😂😂
@Jamila 🤦🙆 Mai Rabon Shan Duka Bazai ji Bari ba🤔 Kwadayi Mabudin Wahala
Allah Ya Kare mu Daga Masu Hali Irin naki
Amin ya Allah,
Gaskiya karkusauka akan content na gaskiya dake cikin film din karku bawa jameela daman illata mai nasara don Allah😢🙏
Alhamdulillah ❤ Allah yaqara basira amen 😮But Jamila be careful oooo👊👈
allah ya bata lafiya da Kuma hakurin jarabtar da allah ya mata
Masha allah watching from dakata kawaji
Gaskiya labarina tayi ❤❤❤
Allah ya tsinewa Jamila son kudinta yayi yawa wllh😏
Mu saka Maryam waziri addu ah Allah ya Bata lafiya
Amin ya rabbi
Allahumma ameen ya rabbi
Ameen 🤲
Ameen Ya Rabbi Allah yasa kaffarane a gareta yasa taci jarabawan Ameen
Ma sha Allah
God go blessings with our wisdom and glory my lovely people's good acting Job ❤❤❤❤❤❤❤ much love
Dan allah kar mai nasara ya mutu. Nasan komai na iya faruwa. Amma ai yaga jarabawa dayawa a rayuwansa kamata yayi ace tunda ya samu mace ta gari yaji dadi ya kuma samu zuriah tare da ita. Kar Allah yasa Su Jamila suyi nasara so nake asirinsu ya tonu kowa ma ya fahimta ko suwaye Su. Shiri yana dadi. Allah ya kara basira Ameen
Macha Allah ya Allah ya kara bassira🎉🎉🎉🎉
Masha Allah Allah yakara basira da daukaka 🇸🇦🇳🇬♥️🌷💯😂😂😂😢😢🎉🎉🎉
Jtnxvtd
Masha Allah Watching from Saudi Arabia🇸🇦🇸🇦🇸🇦❤❤❤
Like me ❤
Annabi Mohammad s a w❤❤❤❤
Assalamu aleikum dan Allah dan annabi kada mei nassara ya mutu kuma a kama jamila da wadanda su kabasi aïcin
Director Likita fa ya canja riga lokacin da ya fito daga dakin Al'amin. Ya shiga da farar Kwat kuma ya fito da baka
Good Observation 👍
Ashe bani kadai na ganshi da farare a ciki ba fitowa kuma da bakake😅😅😅
Exactly my thoughts
Gaskiya kam
Kuma suka koma farare a office in likitan. A kula gaskia
Masha Allah Allah ya kara basira
Akwai cin amana nan 😭
Dan Allah inada tambaya meye hukunchin kirkiran labarin karya kuma ayadashi chikin Jama.a
Yah Rabbi Izzati Dan Alfarman Sayyidina Rassullillah sallal lahu Alayhi wassallam muma Allah ya tabbatar munada da mafarkinmu na samun muhalli Allah ya kawo wanda zai surprising dinmu da kyakyawan muhalli Alfarman Sayyidina Rassullillah sallal lahu Alayhi wassallam ameeeen
Dan Allah innasan Muhammad Hassan 😢
Masha Allah❤❤❤
Mash Allah watching from Niger 🇳🇪🇳🇪🇳🇪
Wallahi wannan labarin na burge sosai
Muna tan godiya daga Saudi arabie 🇸🇦
This girl jamila,she is to bad,may almighty God protect us from this tape of girl,god protect our nation from this can wife,to bad
Mash'allah ❤
Watching from USA 🇺🇸 enjoying the series so far!
Masha Allah.
But of a sudden kayan likita sun canja daga fari zuwa baqi... From first scene to second scene
I want to say it too
😂😂😂 this is the comment I was looking for
Allah ya kara basira aminu saira❤🎉
Maina nassara Allah yabaka lfy 🇳🇪🇳🇪❤️🇳🇪🇳🇪❤️❤️❤️❤️
Wai shi wannan Mainasaran yazo anguwar mu yataimaki bayin Allah mana KO DAI SAI A FILM ne kawai 😡
Macha Allah ❤❤❤cool
Ayi duk bala'in da za'ayi amma munsan Mainasara bazai mutu ba dan labarin akanshi ne😂wato malam Aminu Saira wannan season din na masoya ne koh,soyayyar abun burgewa😍
Amma kam. In ya mutu shirin ya kare kenan 😢 Haba dude has gone through a lot he deserve happiness again 😊
@@Nannahgirei ai bazai mutu bama sbda lbrn akanshi ne,but he go suffer
@@aishabukar8720 I can sense that already.
لقد اعجبتني هذه اللقطات الحلوه
MashaAllah❤❤❤❤
Allah ya sine wa duk Mai halin Jamila
😂😂😂😂😂😂
Muce Allah ya shirya duk mai hali irin nata
Domin muma iyayene bamusan ƴaƴan da Allah zai bamu ba.
Shawarace👌
Ameen y allah
❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉mashaAllah
Allah y tsine wa Jamila
Masha Allah Allah ya sa mu cika da imani Allah yakarawa annabi daraja 😊
Ameen Ya Hayyu Ya Qayyum