Mata ɗaya ya ke tare da ita zuwa lokacin rasuwar sa. Ta na nufin ita ce mata ta 3 da ya aura. Ya auri wata kamin ita kuma sun rabu, sannan bayan ita ya ƙara auren wata matar kuma dai ita ma sun rabu. Duka matan da ya rabu da su ɗin su na da ƴaƴa 3 tare da shi kowaccen su. Ita kuma ta haifi 9 da shi. Da fatan kin fahimta? Allah Ya jiƙan shi da rahamarSa.
Allahu akbar allah yajikansa yayimasa gafara yayafemasa zunubansa
Allah Yakai Haske Akabarinsa
Allah yajiqanshi da rahma
Allah ya jikansa da Rahama.
Allah ya jiqanshi da rahma yasa ya huta
Allah yayimash rahm
Allah yasaka masa da gidan Aljannah fifdausi 🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲💓💓💓💓💓💓💓
Allah yakai haske kabarinka
Ameen ya rabbi 🙏🙏🙏😭
Rayuwa Kenan
Allah Yabaiwa Iyalansa Hakurin Jure Wannan Babban Rashi
Allah ys kwanciya hutu ce Allah y haskk kabarinsa
Allahu'Akkubar
Ameen ya Rabbil Alameen 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
allah ya masa rahama
allah ya gikanshi
Allah ya jikan musulmi.
🙏🙏🙏💔💔
yaji dadi yasamu yabo
Batarsa daya? Ita kuma tace matan sa uku kuma yaran sa 15
Mata ɗaya ya ke tare da ita zuwa lokacin rasuwar sa. Ta na nufin ita ce mata ta 3 da ya aura. Ya auri wata kamin ita kuma sun rabu, sannan bayan ita ya ƙara auren wata matar kuma dai ita ma sun rabu. Duka matan da ya rabu da su ɗin su na da ƴaƴa 3 tare da shi kowaccen su. Ita kuma ta haifi 9 da shi.
Da fatan kin fahimta? Allah Ya jiƙan shi da rahamarSa.