Za sure taro saboda su nunawa duniya kaman ana zaman lafiya a Nigeria alhali karya ne. Taron Gwamnati ne zataye biyasu. Izali zata fara bidiya. Ina masu cewa mallam Gombe shine dodon bidiya. Yanzu kuma bidi'a sak Sai ku fara festival anniversary na yen siyasa Gombe, Taraba da Jo's. Allahu akbar. Ku huta lapiya
Tabbas abin da ka fada gaskiyane! Kuma Kalmar festival tana da ma,ana kamar haka: 1- a day or period of celebration, typically for religious reasons. Wata ma,anar ta 2- an organized series of concerts, plays or films, typically one held annually in the same place. Dan haka duba da ma,anar da ace iran taran idine da wasu bukukuwan na addini jingina Kalmar ba shi da aibu, Amma jinginaw Qur,ani festival ba karamin kuskure neba! Idan ance Qur,anic festival ana nufin bikin Qur,Ani. To wannan ya sabawa ka,ida gaskiya
Allah Sarki Duniya. Ubangiji ya Shiryemu Shirin Musulunci ya Kuma sa mufi karfin Zuciyarmu Amin.
Malam Allah ubangiji yasaka da Alkairy
Allah ubangiji ya karamana karfin Imani da tsoron Allah S.W.A🙌🙏
Allah hi saka ma d alkhairi Malm Nura Khalid.
Malam ka fahinci kome Allah ya Kara arziki
Masha Allah Allahu Akbar. Allah ya ilimi malam
❤❤❤ mashaallah ❤❤❤
Gaskiya ne Mallan.
Allah ya kara ilimi. Ya kuma hada kan musulmi baki daya
Gaskiya m. Allah yasah kachigaba daganewa karabuda izalah
Masha Allah
Kaji gaskiya ka Ahalusunna na gaskiaya Allah ya qara maka daukaka jiditil Imam shiyasa nake kaunarka wallahi.
Za sure taro saboda su nunawa duniya kaman ana zaman lafiya a Nigeria alhali karya ne.
Taron Gwamnati ne zataye biyasu.
Izali zata fara bidiya.
Ina masu cewa mallam Gombe shine dodon bidiya.
Yanzu kuma bidi'a sak
Sai ku fara festival anniversary na yen siyasa Gombe, Taraba da Jo's.
Allahu akbar. Ku huta lapiya
Malam Allah yasaka da alkhairi
Ameen ya hayyu ya qayyun
Ma sha Allah yasakada Alkhairi
❤❤
😢Kaji gaskiya
Tabbas abin da ka fada gaskiyane! Kuma Kalmar festival tana da ma,ana kamar haka: 1- a day or period of celebration, typically for religious reasons. Wata ma,anar ta 2- an organized series of concerts, plays or films, typically one held annually in the same place. Dan haka duba da ma,anar da ace iran taran idine da wasu bukukuwan na addini jingina Kalmar ba shi da aibu, Amma jinginaw Qur,ani festival ba karamin kuskure neba! Idan ance Qur,anic festival ana nufin bikin Qur,Ani. To wannan ya sabawa ka,ida gaskiya
Ka gama lfy malam wlh kai baka da son zuciya irin sauran malaman
Allah ya kare mana mallam
Malaman area kuji tsoron Allah.Ga bayani Mallan yayi
Agama lfy
Qur,anic festival ba Addinibane Amma Abu maikyaune kaman taron saukan qur,ani ko musabaqa duk Addini baizo dashiba Amma Anayi
Saura kadan ku ka rage cikin malamai masu fadin gaskiya sauran duk sun zama yan siyasa
Tunda akoi France aciki tokiji tsoroñ wannan harkar
Idan har zaa ware wasu malamai ace wai kada a gayyacesu, to taron yazama na siyasa ne banana addinin musulunci ba
Laye kam an fara. Basuda kima ko kadan Giman su ya fadi. Ba abinda sukeye sai su karbi kudi su
Festival mean funny
To idan ba ayi haka ba, ai KUDIN (THE MONEY) ba za su fito ba.
Kuma ayi kokari a rabu da harkan interfaith
To Shi kuma gaskiyan da yake fada ma iyayen gidan ka su Bala lau fa