Zamo na kowa koda kowa bai zamo naka ba. Yiwa kowa fatan alheri koda akwai masu yima fatan sharri, saka dukkanin musulmi acikin addu arka koda babu mai sakaka acikin addu`arsa. Nufi kowa da alheri koda akwai masu nufarka da sharri. kyautata tsakaninka da Allah kada kadamu da abinda mutane suke cewa akanka. Allah ya kyautata rayuwarmu Amin

Kuna wuta 🔥 🔥 🔥
Nice one I like the creativity 👍👍👍
😂 😂 😂 😂 Mazaaaaaaaaaa.... Nice one
Nice ❤
Yayi kyau sosai fah
Wosh
Good 👍
Great
Nice
🎉
I’m impressed I love this act
🎉😢😢😮😮😮😮❤❤❤❤
Haryanzu music dinnan Ina Jin dadin su
😂😂😂
You guys really try
💔😆😆
Hhhh
🤣🤣🤣🤣
Hi
😂