Dan Allah a cikin wannan shiri mai farin jini shawara zuwa ga masu shiryawa Allah taimake ku amma dan gane da batun sabara'ou a gani na da kwai gyara kamata yayyi kununa wa duniya cewa za ayi hada aure da karatu bawai kununa cewa karatu na sama da auren ya mace ba
Wannan episode Akan Adamawa State akayishi gaskiya. Don abinda yafaru sati biyu da ya wuce kenan Ankori sabbin malamai makaranta da sohuwar gwamnati ta dauka.
Dan Allah a cikin wannan shiri mai farin jini shawara zuwa ga masu shiryawa Allah taimake ku amma dan gane da batun sabara'ou a gani na da kwai gyara kamata yayyi kununa wa duniya cewa za ayi hada aure da karatu bawai kununa cewa karatu na sama da auren ya mace ba
Wayyo yau banzo da wuriba Amman muna godiya sosai Kuna nishadantar damu arewa Allah yayi jagora
Masha Allah muna godiya Allah ya kara basira hindatu kin birgeni walla good su raiya an shiga tasko fa
Masha Allah muna godiya arewa 24 Allah yakara daukakah ameen
Masha allah allah yakara dauka kada basira dahazaka
Gaskiya mungode anma kuna jinkiri wajan sakomana ita cikin youtube ko meyasa
Mallam Yusuf dan Kaduna...I really enjoyed this movie 👍.
Gaskiya wannan ba dede bane ace in anyi kwana casa.In a t.V mumasu waya bamu ganinshi harsai bayan kwana biyu
Wow masha allah muna godiya allah yakara basira
Gaskiya inaji dadin wannan sirin
Kai Kai raiyah kina bandariya fa Allah yakara basira
Dan Allah kusaman a TH-cam gaskiya a wancan tsarin naku babba ne
A ina sokasashi...???
Wow wow wow I've been waiting for this.much luv♥️💯
Salut
كل التحية لاهلنا الهوسا
Mashan Allah muna gdy sosai arewa 24 tamuce
nice dawo bawa mai kada
Masha allah
Allah yakara daukaka AREWA24
Masha Allah so we have alot of Nigerians who love kwana casa in 😜😜
Yeap
Yakub Umar جزاك الله خير يا اخي
Salm da fatakowa dakowa yanalafiya
Superb 💗💗💗💗 Abba nd lukman
Dan Allah kusamana kashina takwas
Wannan episode Akan Adamawa State akayishi gaskiya. Don abinda yafaru sati biyu da ya wuce kenan
Ankori sabbin malamai makaranta da sohuwar gwamnati ta dauka.
Nice ta 10 yau gaskiya nai kunmin wayo kunrigani to nima narama nice ☝️ 😂😂💃🏻
Gaskiya yau kinyi kukari
Ayaw che kouma😁
ووووووووووز
Allah ya kara muku basira
Allah sarki sahabi kenan namajin duniya
Masha Allahu mungode Sosai daga new York city
kadi Diallo nima daga can nake 🥰
Kuma gaskiya wanan abinda ke faruwa ne a government alla yasa su gyara
Rayya yar gwamna kina ban dariya gaskiya anba ki roll mai sa mutane ban dariya wallahi
I love safarau
Me too
Masha Allah a dawomana da bawa maikada kawai
Haka take sae bawa mai kada
Goood Arewa so nice👍👌
Wannan matawallen bashida wani anfani acikin wannan film dinnan ba saboda kullum yana cewa zai dauki mataki amma yakasa yin komai har yanxu
shikena arewa sai wata rana
Aslm dakyau shiri yana kyau sosai arewa 24 Abba kamfa ftn alkhairi
Yau nariga kowa duk na daya kuyimin like
Nikuma fa?
Idan namijine namaka kyautar rayya tunda kainefarko
Hajiya Salma baby mace ce ya kk
@@fffaummuabdurraufaishatgwu6597 to nabaki kafi gwamna🤣🤣🤣
Nikuma nabaki Bawa Mai kada Kinga gaki ga fulani Sai ta koya miki yawan ci😝
masha Allah shiri yayi kyau sosai
I really enjoyed dis movie
ماشاءالله حبيت المسلسل😘😘
Masha.allah muna.godiya sosai
Arewa 24 Allah yasaka da Alkhairi muna Jin Dadi wannan Shirin sosai
C
Yg
Masha Allah barka da zuwa
nifa kariyar rayya tana burgeni
Kaje gifansa
Arewa 24gsky mudai ba,ayi mana adalciba to shi kenan mun hkr da shirinku tunda ba kwason mu ke kallah ammah meyasa baza Ku bude a TH-cam din ba
allah ya kara basira arewa24
Allah ya kara Isma'il fatan Alkairi💯 arewa 24🙏🙏
Mun gode sasai Allah ya kara daukaka
Gaskiya film dinnan yana ilmantarwa da nishadantarwa.
Ina San kallon cigaban shirin wato zango na biyu kashi na takwas. I can't find it here. thanks
Habibi sahabi allah yakara basira
Like U wai Dan Allah yaza.yi Naga zango na 8
Haba raiya er gomna karya bakyau
Nine napharko wow naji dadi
Narigaku
Woooooooh nice ta 1
Thanks you arewa we a together
😂😂😂 raiya and lukman
Asako mana kashi na 8 & 9
Allah sarki safarawu
Muna jin dadin shirinku dari bisa dari saidai jinkirin azashi dakuke a youtub
Me yasa babu kashi n 8
Raiiiyaaah ina rabaki amma kunnen qashi gareki koh
Slm Yaya zamuyi musamu da mar kallon shirye shirye ku ta manhajar nagode
Adamou Boube bawan ALLAH in kasamo katuromin dan ALLAH dan ALLAH
Menene zan turamaka
Masha allah gaskiya munajin dadi sosai
Saratu yakyau
👍👍👍👍👍
😆👏
Shi ice cream din bashida cokali nee. Rayya🙄🙄🙄
Muna gdy Allah y kara basira
dan Allah meyasa kuka cire kidan nabaya
pls kumayar mana dashi yafi dadi dakuma dacewa
Masha Allah hilwa miya miya
Tohhfahhh anan kuma 😮😮
Masha allah Nina na 19 kumin like 😜😜🤣😂
Ai kamakara
@@hajaramuhammadisah8424 a haba dai ai nima ina gaban na 99 ko kunga naci Amin like 😜🤣😂
Wannan episode yayi kyau, amma jaruma Safara'u a dena bleaching.
Hahhaha
Masha Allah
Gaskiya raiyya kin kwabsa
Masha Allah très cool 👍
صلو على نبي الرحمة
S.A.w
Gaskiya darakta aktindin rayyya yayi over yakamata yadan rago
Masha Allah nice movie
arewa 24 ALLAH Y Saka muku da Alkhairii.👌👍
Mugode
Dakyau
Number 1
Yar uwa narigaki
Yayikyau sosai mungode
Ni wallahi bana son malamin nan nafison Bawa mai kada din ma yafi shi iya acting
Wlh nima natsaneshi
Ilham Galadima nimadai nafison bawa maikada, yafi kyau a kujerar
Mashallah
Masha Allah
Asim Ykk
Auwalu yakubu muhamadu
Nice ta 142
Yanan yayi
ansaimun result
karya nikeye Kalmar
أجمل فلم
Aslm ma challah Allah. Allah yakara bassira
Masha Allah
Masha Allah 👍👍
Rayyah is still the best actress!
Ma sha Allah
دووس لايك
Yayi kyau indatou karkikula soulayman makya amana
Da kyau
Rain on ta zanyi
Masha Allah mungode sosai
hahaha raiya yar kauye
Kishiyata
مساء الخير
مساء الورد
Raiya hoooo
Allah ya Kara daukaka.
👍👍👍
Nima haka