Assalamualaikum warahmatullah wabaraka tuhu Malam tanbayata shine:idan mutum ya zauna bayan sallah Asuba Yana tasbihi ko karatun Alkur, ani har Rana ta fito sa yayi sallah raka,a biyu kamar za,a rubuta masa ladan aikin humra,shin malam daka karfe nawa Rana take fitowar Dan munsamu sabani wasu sunce 6:30,wasu sunce 7:00 shin malam menene gaskiya 2.sannan malam menene banbancin wannan sallar da salatul duha
Allah ya Kara wa malam lpy da ilimi Mai albarka ya jikan hajiya ya alqurani ya Cece mu ranar alqiyama Allah ya datar da mu da dukkan alkhairan cikin wannan watan
Masha Allah 🎉🎉❤❤😢😢
Mashaa Allah❤
Masha Allah
Ma Sha Allah❤❤
MashAllh❤❤❤From 🇮🇳India
Allahuakbar Allah bless you malam.
Masha Allah❤❤❤❤❤
Masha Allah ya saka ma da alkhairi malam inna kalo daga UK, Allah ya ba da lada ❤
Ma Sha Allah
Masha Allah Allah ya sakawa mlm da Alkairi
Allah ya sa amizani
Muna godiya malan ❤❤❤❤❤gaskiya ne❤🎉
Masha Allah.
Allah yakarawa malan lfy
Masha Allah
Allah yasakawa malam da gidan aljannar firdaucy Allah yajiqan magabatanmu amiin Ya Hayyu Ya Qayyum
Ameeeen ya hayyu ya Qayyum
Allah yajikan iyayan mlm
Allah ya saka da mafificin alkairi ❤
allah ya karawa mlm da arama lfiy da ne sakwan ameen ya rabbi 🇳🇬🇸🇦
Allah yabia Dr ilimi.
Assalamualaikum warahmatullah wabaraka tuhu
Malam tanbayata shine:idan mutum ya zauna bayan sallah Asuba Yana tasbihi ko karatun Alkur, ani har Rana ta fito sa yayi sallah raka,a biyu kamar za,a rubuta masa ladan aikin humra,shin malam daka karfe nawa Rana take fitowar Dan munsamu sabani wasu sunce 6:30,wasu sunce 7:00 shin malam menene gaskiya
2.sannan malam menene banbancin wannan sallar da salatul duha
Allah ya Kara wa malam lpy da ilimi Mai albarka ya jikan hajiya ya alqurani ya Cece mu ranar alqiyama Allah ya datar da mu da dukkan alkhairan cikin wannan watan
Amin suma Amin
Allah ya qara lfy da nisan kawna wa malam
Jazakallahu khairan
Macha Allah Allah ya kara basira Wai da Akwai groupe n'a whatsapp
Allah ya mudace da tsuron Allah
God bless mallam
Allah ya kara lafiya 👍❤️
Allah yasaka damafifi chin alkhairi🤲🏻
❤
Allah ya gafarta Mal. Tambiya ta itace sallah tarawi zan iyya rakkaah ashirin acikin jamyi, yanda su ke yi anan UK?
9:31
Malam xaka iyayi ai nafila batada iyaka
Ko masallacin saudiyyama ba 5sukeyi irinna Nigeria ba
Masha Allah