ZAZZAFAN MUQABALA SHEIKH ALKANAWI DA ƊAN ƊARIKA A ISHA FM

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 20 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 14

  • @aliyukoko4861
    @aliyukoko4861 5 หลายเดือนก่อน +3

    Malam Alkanawi dodon 'yan bidi'a.
    Allah ya tabbatardamu akan sunna, amin.

  • @sadiqhassan863
    @sadiqhassan863 5 หลายเดือนก่อน +2

    Modibbo Allah ya Isa data na

  • @MurtalaMuhd9919
    @MurtalaMuhd9919 5 หลายเดือนก่อน +1

    Gidan hujja
    Malam Muhammad In bai Iyyawa amsawa ya sauka .

  • @AliKhaidar-gy1xv
    @AliKhaidar-gy1xv 5 หลายเดือนก่อน +2

    Gaskiya wannan malamin mahaukaci ne

  • @cybertech1935
    @cybertech1935 5 หลายเดือนก่อน +1

    Assalamualaikum kaidama bakazu kare dariqa bakenan tunda bazaka iyaba Maiya kawuka

  • @ZainabAdamMuhammad-eq6td
    @ZainabAdamMuhammad-eq6td 5 หลายเดือนก่อน +1

    To la amsa tambayar malam Alkanawi mana

  • @zainababdulkadir29484
    @zainababdulkadir29484 5 หลายเดือนก่อน +1

    Yanzu wannan abinda kukeyi wallahi akwai darasi aciki agaban abokinka dan Adam baka iyakare abinda kake akai yakake gani in agaban ubangijine gaskiya yakamata ace kunada hankalinda zaku gane halinda akeciki musamman mabiyanku

  • @MohammedharunaTela
    @MohammedharunaTela 3 หลายเดือนก่อน

    Malam kabamu kunya
    Haryanzu kakasa kareshehu

  • @ChafayeIbrahim-z9j
    @ChafayeIbrahim-z9j 4 หลายเดือนก่อน +1

    Gaskiya wannan malan yaban dariya😂😂😂😂😂😂😂😂😂

  • @aliyukoko4861
    @aliyukoko4861 5 หลายเดือนก่อน +2

    Tijjaniya tana rushewa, inyasiyya tana damewa, babu hujja.

  • @musaauwalrahma1511
    @musaauwalrahma1511 5 หลายเดือนก่อน +1

    gaskia wannan malamin na Gombe taqare masa yakasa amsa Tambaya😅😅😅

  • @Mahamadou-f2r
    @Mahamadou-f2r 5 หลายเดือนก่อน +1

    Tiatre kakayi darika Babou houja