Allah yakare manashi baba Gana zulom, Mude yan maidugari babu abida zamuce saigodiyar allah, Zanceka gaskiyane malam, Allah yabiyaka dagida aljinna fardawsi ameen suma ameen
Salam in uwa musulmi da gaisuwata ga sauran kiristotin nageria in har dagaskene to mu fito mu tsada wannan govnana a nageria. Don ci gaban kasarmu da jikokinmu
Muna rukon Allah yabaka tsawon Rai Allah ya baka lafiya don Allah karike apc don Allah koba wannan karonba ka tsaya shugaban kasa kasha mamaki saudaki gozon namiji Mai ban mamaki Allah yakareka Allah 🤲👍ya maimata ka Amin👍❤️💛💚❤️
Gaskiya magana ni dan Nijer kuma. Wlh na yaba da wannn ba wan allah. Allah ya kara tsare shi da kuma kasashenmu na Africa baki daya ameen
This is true definition of leadership. May Almighty Allah in his infinite mercy continue to guide n protect you sir
Jzkallah kairan malam muna gdy ssai Allah yasaka da
Masha Allah, Allah ya taimaka ya Kuma tsareka a duk inda kake 👍👍👍
Masha Allahu Allah ya kare ka kuma Allah ya saka maka da alkhairi duniya da lahira alfarman annabi rahma ( SAW) amine ya rabbi 🤲🤲🤲
Masha Allah Alhamdulillah Allah Kakara Kare Gwamna Zulum Aduk Inda Yake Ameeeen🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼
Wllh gaskiyane allah yadubamu yasayazamo mana shugabanqasa tareda taimakon allah
macha allah allah yafimu yabawa garechi kuma allah yakare mana chi allahu akbar
Amen,Allah yatsareshi dga sharrin masu sharri
ameen yar uwa
Allah y yimaka albarka baba zulum👍🇳🇬❤️❤️
Allah yabada sa ah
Allah yakare manashi baba Gana zulom, Mude yan maidugari babu abida zamuce saigodiyar allah, Zanceka gaskiyane malam, Allah yabiyaka dagida aljinna fardawsi ameen suma ameen
Masha Allah Allah ya kara basira malam
Gskyne Malam ALLAH yasaka muku da alheri shikuma muna masa fatan alheri ALLAH yatsareshi yaja kwanansa
Ameen ya Allah Allah ya ni yar Janice Amman ni inarokon Allah Allah ya tsareshi Dan Arxikin manzon Allah
Allah yaduba gabanka da bayanka yaa hayyu yaa qayyum
Macha allah allah ya tsare ka yakara ma lfy da karfin imani
Gaskiya ne wannan. Allah Ya saka da alkhairi
Wallahi haka ne Allah yasa yafi to shugaban kasa
May Allah make him more successful nd may HE protect him
Salam in uwa musulmi da gaisuwata ga sauran kiristotin nageria in har dagaskene to mu fito mu tsada wannan govnana a nageria. Don ci gaban kasarmu da jikokinmu
Alhmdllh mu yan borno sai godiya ga Allah yakuma bamu ikon yin biyayya
Amin
Masha'allah Allah ya kareshi
Allah ya tsare shi daga sharrin mahassada
Allah ya qara tsare shi damu baki daya allahumma amin ya rabbi
Allah ya saka mashi da alkhairy
Halima abdallh from Saudia
Masha allh. Allah kareem
Allah ya saka ma zulum da alhairi ya kareshi
May Allah protect the governor of borno
Ameen ya rabbil alameen
Kaiii Allah ya qara lpa da tsoron Allah
Allah Sarki Allah ya kareka daga sharrin maqiya
kai Allah yasaka masa da alkairi kaima malam Allah yasaka maka da aljanna
mallam maganarka gaskiyane allah yakara masa lafiya da nisan kwana
Allah yakaramasa lfy da nisan kwana zulum
Gaskiyane malan
Jazakallahu khairan malam
ماشاءالله الله يحفظك ويبارك بعمرك يارب العالمين
Muna rukon Allah yabaka tsawon Rai Allah ya baka lafiya don Allah karike apc don Allah koba wannan karonba ka tsaya shugaban kasa kasha mamaki saudaki gozon namiji Mai ban mamaki Allah yakareka Allah 🤲👍ya maimata ka Amin👍❤️💛💚❤️
Asslamu.alekum
wlh gwamnan barno yayi sosai Allah kara bashi ikon riki talakawa da amana
Asslam
Asslam
Allhamdullilahi
Governor Mai gaskiya
Governor Mai tareda gaskiya Kuma Mai immani
Is a best answer to a beautiful tomorrow
Allah ya saremanashi
الحمدلله رب العالمين ربنا يحفظكم جميعا يارب العالمين برنوع فلاته هوسا كلالكم
Gsky ne
May allah protect the governor of borno
Allah ya tsare gwamna zulum
Allah yataimaki Mai taimako
Aslm
Mashalla tabarakallah
Inama ace anraba Nigeria dashine zedinga yimana mulki a arewa samun kamarshi a Nigeria ayanzu wlh babu
Masha Allah Allah yaqara tsare shi
Allah yasaka masa
Allah yatai make shi
God bless you Sir
Masha allahu
Good luck
Macha Allah ❤️
ماشاءالله اللهم احفظ حياته
Haka ne Allah ya taimaka masa ameen
macha allah allah ya biya chi
Allah yasa ka gama lafiya.
Good 💃💃💃💃👌👌👌👌👌🤲🤲🤲🇧🇴
Macha Allah
ماشاء الله
Masha allah
Fatan alkairi
Allah yakareku kuduka
Wai me yasa kuke nuna malaman izala amatsayin malaman addin da ace zakusasu achikin sahun masu chi da addini dama yafimuku alkhairi.
Allah ka tsare zulum🤲
Ameen
Amen ya Allah bless your time is the best answer from the choices provided you doing for Thanksgiving and soon as possible thanks God bless you Sir
Ameen malan
MashaAllah
Allah ya samu
👍👍👍👍
👍
👍👍👍🤲🤲🤲👍
Tabbas
malamai kuma zunzama yan maula Allah ya kyauta
Muna yinka over
.
؟.
.
😭 😭 😭
Gskyne Malam ALLAH yasaka muku da alheri shikuma muna masa fatan alheri ALLAH yatsareshi yaja kwanansa