This girl no get joy, so far its only Zuby from borno that has this much energy and straightforwardness but this Kaduna girl has matched it if not surpassed it😂😂😂
You're clearly skilled and knowledgeable. Keep it up! some that you are saying she did have manners sannun ku masu manners kunjiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiii.
Wai ka tambayeta ta baka biography nata amma kuma kana wani banzan shirme kace mata wai tazo cin arziki kano wannan sam kuskure aciki sannan mutum ko daka wata kasa yake yazo gurin ka yana da kyau ka bashi girma da respect daka gareka domin xuwan su wajan ka abinci kake samu dasu adviservily kaje kayi karatu koda diploma ce a bangaren journalist
ABDOUL gaya baka iya tambaya ba sam don gaskiya ka ringa ganin ta hadiza gabon yaya takeyi ga ita matche amma ta iya aikinta kaikuwa che dariya da mata ka iya
its her life and shi mai interview din yaga tana cin chewing gum bai ce ta cere ba , that means bakomi bane , kowa yana da rawan kai , bako masan mi akece ma rawan kai ba , you guys kona da matsala mutani wallahi ,
ke dake da tarbiya sai ka sammata take , kina macce kina nace ma yar uwar ki batada tarbiya , yanxu haka wani yana kallon ki a matsayin kima bakida tarbiya .
This girl no get joy, so far its only Zuby from borno that has this much energy and straightforwardness but this Kaduna girl has matched it if not surpassed it😂😂😂
yarinyar nan dope ce, i like her
Masha'Allah my favorite 😂❤
Ma sha Allah 🙏 Beautiful
wannafa mahaukaciya ce sha sha sha batada hankali sam
Meyayi zafi haka mutumina,ayi haquri,baka fashimceta bane shiyasa
Zahra aliyu tana birgeni wallashi, Allah Kara daukaka
Very excellent
Bakayi adaltchi bah on attend la suite😅😅😅😅
😂😂😂 masha allah barka asuba daga libya yau kam ka samo mai zafi tobara karrahaman 🇳🇬🫶🇳🇪. 🇱🇾
Umar M Shareef on top
Abdoul ka gaiya to mana wata yar uwar mu kar kace nanuna son kai wato Amina buzuwa
Allah ya shirye ka Abdul g
Gaskiya ne mai sana'a😅😅😅
MashaAlla
Am here for zarah
❤❤❤ thanks you
Abdul gaya sarwa ummi karama ba amata inntabiyuba
hahaha 😂😂😂 mai sana a tofa
Zahah best actrees
wow good ❤
Shegiya mai rawar kai
Aje gida akoyo tarbiyya
❤❤
Rawar kai
Wannan Sai kace Yar daba ce
Wlh yarinyan nan tafika bariki
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Good❤❤🎉🎉
this girl is very smart 👏 👌 👍 😍 🙌
❤❤❤
❤❤❤🎉
Inayin yarinyar nan kawai Tana burgeni wlh❤
Masha Allah
Michael Bloomberg 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂❤❤🎉🎉😂😂
❤❤❤❤❤
❤❤❤❤
You're clearly skilled and knowledgeable. Keep it up!
some that you are saying she did have manners sannun ku masu manners kunjiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiiii.
Rashin manners for mace ba Abu Mai dadi bane ay
Ko kema irin ta ce😮
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
Wow she chose the right person
Abdul yan film sun raina show Dinka wlh bahaka suke gabon ba😅😅😅😅
❤❤❤❤❤❤❤
Na fight zara toh
Fah
Wannan aii daman kasan bazata biyo ta hannun sarki ba sabida baya karbar irin wannan
😂
Ba fada bane fa hajia gskia kin kwapsa
Musa mai sanaa yayi kasuwa😅
Halin mutum jarinsa😮😮😮😮😮😮
❤❤❤❤ garzali miko
😂😂 musa mai sana'a
Rawa kai
Wannan yarinyar baya da kanya
Abdul gaya saura sadik saleh
😂😂😂😂😂😂😂😂😂
Wlh inasanki kina burgeni
Amman dai abdulgaya baka dubawa zarah ba.
😂😂😂😂
Wannan masifafiyace
Gaski ya kadaku mejara mata 👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍👍
anger issues
Kai dai wllh bakada tambaya saidai wa kazaba😂
Tabbbb
🤣🤣🤣👍👍
😂😂😂😂🎉🎉
Sai kace yaqi😂
why the interview short you didnt ask what we needed to hear
😂😂😂
Wai ka tambayeta ta baka biography nata amma kuma kana wani banzan shirme kace mata wai tazo cin arziki kano wannan sam kuskure aciki sannan mutum ko daka wata kasa yake yazo gurin ka yana da kyau ka bashi girma da respect daka gareka domin xuwan su wajan ka abinci kake samu dasu adviservily kaje kayi karatu koda diploma ce a bangaren journalist
😅😅😅😅
Abdul yakamata ka chanza yanda kake masu tambaya kaima you’re not serious about this your programme
Sam bata iya mgn ba
ABDOUL gaya baka iya tambaya ba sam don gaskiya ka ringa ganin ta hadiza gabon yaya takeyi ga ita matche amma ta iya aikinta kaikuwa che dariya da mata ka iya
Ba hankali
Kd ba wasa
Tazo garin mu kano cin arziki 😂😂
umar m sharif umar m sharif umar m sharif umar m sharif dallah sewani dauka mata kake
Dama haka take tsatsaye
dan shirirta
Ashe yarinyarnan shedaniyace itama
Wanan agigice take 🫣
Kina wani magana agadarance mishwwwwww shirmen banza kawaii😏
she is smart and she knows what she is doing shiyasa
Wlh bfr tana burgeni but tabani haushi anan wlh
Rawan Kai Phone Store
tunfarko kasan tana da rawankai kazo ka kallin video ta
Bai kamata tayi interview da cim gom ba
Ga kyau amma gaskiya akwai rawan kai sosai
its her life and shi mai interview din yaga tana cin chewing gum bai ce ta cere ba , that means bakomi bane , kowa yana da rawan kai , bako masan mi akece ma rawan kai ba , you guys kona da matsala mutani wallahi ,
Wannaan ba tarbiya gaskiya
uwarki ma haka babu tarbiya wlh, pwahahahahaa
ke dake da tarbiya sai ka sammata take , kina macce kina nace ma yar uwar ki batada tarbiya , yanxu haka wani yana kallon ki a matsayin kima bakida tarbiya .
Nidai wallhi zan ma liking ne sabida nasaba amma ba Dan yarinyar Nan Nan. I genuinely don't like her anymore
Wannan ko magana ma Bata iya ba!
Qatuwar Yar qaunye
subhanallah , kaima haka za acema matar ka ko wata yar uwar ka, gara ma wannan tasan abunda dakeyi
So beautiful but no manner
sannu masu manners
@@Rukayyatou Amma ai n yabeta sannan n fadi understanding na
Wannan diyarfa tananunamaka ta wayene yasin wannan idonta abude yake
kai kuma da idon ka bai budeba kazo kana kallo har kana comment
Gaskiya batada hankali 😊
Dasauki kam.. rawar Kai ce taimata yawa
@@khadijakhamismuhammad wlh 😁
Da alama dai akwai wata akasa tsakaninta da soja boy😅
She dey on colos
sannu mai hankali
mace da cin cingam kamar karuwa
Gaskiya banai miki murnar shiga Kennywood mahaifinki yanamuku kokari amma kuna masa butulci 😢 wlh muji tsoran Allah
Ina ruwan ka wani ya tambaye ka?
wlh nima banyi mata murna ba da akwai aiki d yawa a duniya ba lallai sai fim ba wlh harkar fim sana a ce ta zubar da mutunci da kima amma kuyi hakuri🙏
Kin santa be sia
Jahila mara tarbiya
Wannan bata da hankali wlh
She is not compostable at all am not enjoying this.......
❤❤
😂😂😂😂
😂😂😂😂