Pls tambayar da zanyi anan shine, shin makaran tarnan albani ne ya gina da kudinsa ko waye? Idan albani ne ya gina da kudinsa to zamani ya canza, koda albani yana darai shima zai canza tafiyar, domin kuwa Allah shine zamani ba mutunba, ta yaya mutun zaiyi wahala kuma abar iyalansa acikin kunshi da talauci, habba jama'a muji tsoron Allah musam cewa inda yaje muma zamuje wajan 😭😭😭😭🤲
Kenan a basu Waqafin Toh suye ina dashi??? aba su makarantar kike nufi su raba??? kesani Ku ambasu chanyewa zasu yi wallahi wallahi walllahi Su da suke wannan me suka tsinana Mallam?? Wadanda ke riqe da makaranta Har TV sun buda suna aikin banxa ne suke ta zama hakan???
Gaskiya Allah, kuji soron Allah gameda iyalan mallam Albany, kuma kai Abdul Rahman kasan cewa mahaifiyarka tanada haki akanka, kada ka sata kuka. Allah ya jikan mallam.
@SheikhMuktharGhana WALLAHI mamarsa tace karya yake tana kuka da hawaye ,shima ya nemi yafiyarta yace ta yafeshi,tace ta yafeshi Amma yaje ya karyata abunda yace,yace mata baze iyaba , Amma ya yarda ita taje tace karya yake ya yarda
Good project
Allah ya saka ma da alkhairi Allah ya jiqan malam 😢
Masha Allah tabarakallah
Allah Yajikan Sheikh Albani Ameen 🤲
Allah sarki malan Albani yanzun sirrin gidanshi
Iyalanshi ne nan bisa Media amma yakamata malaman mu na sunna ace kun tallafa musu gaskiya
الشيخ الألباني رحمه الله تعالى
Allah sarki sai godiya
Allah yajikan shek albani Amman buku kautama malan ba
WAI TUN SHEKARA GOMA DA SUKA WUCE BABU WANNAN RIGIMAR SAI YANZU 😭
Masha allah 🥰
Dan Allah wayan nam maganganu bazakuyi Shi asiranche ba? Kuji soron Allah
ALLAHU AKBAR,
Allah yajikan mallam Zaria da iyayenmu
Dan kace uwarka nakarya bakai lefiba Dan izala kenan
Ya karantu kena😂 Allah ya kiyaye
Kaji tsoran Allah
Allahu Akbar kabeeran rahimahullah 😭😭
Kaidai kayi asarar rayuwarka wlh kuma karshenka bazaiyi kyawuba wlh mahaifiya tawuce wasa.
Wayace Maka akwai biyayya ga iyaye wajen sa6on ALLAH
Ba kowacce magana ce iyaye sukeyi akan gsky ba
Innalillilahi wa inna ilaihi raji'un
Gaskiya ne Allah ya biyaka ya cika burin mahaifinka mlm albani daliban malam Allah ya saka muku da alheri Allah ya dawo da iyalan mlm Kan tafarkin sa
Amin
Allah ubangiji yayi masa rahama
Amma dai wannan anyi babban banza!
Alhamdulillah❤❤❤🙏🏼🙏🏼🙏🏼💕💕💕
HUKUMAR MAKARANTA TANAKOKARI, ASGAR ALLAH YASAKA DA ALKHAIRI.
Alhamdulillah❤
Amma gaskiya Bawan Allah nan baya Tsoron Allah maganganusa gabaki daya Karya ce
ya akayi kasan karya ne
watau matsalar mu shine poor judgement duk Wanda yayi video yana kuka shine mai Gaskiya 😅😅
Hujja please!
Pls tambayar da zanyi anan shine, shin makaran tarnan albani ne ya gina da kudinsa ko waye? Idan albani ne ya gina da kudinsa to zamani ya canza, koda albani yana darai shima zai canza tafiyar, domin kuwa Allah shine zamani ba mutunba, ta yaya mutun zaiyi wahala kuma abar iyalansa acikin kunshi da talauci, habba jama'a muji tsoron Allah musam cewa inda yaje muma zamuje wajan 😭😭😭😭🤲
Kenan a basu Waqafin Toh suye ina dashi???
aba su makarantar kike nufi su raba???
kesani Ku ambasu chanyewa zasu yi wallahi wallahi walllahi
Su da suke wannan me suka tsinana Mallam?? Wadanda ke riqe da makaranta Har TV sun buda suna aikin banxa ne suke ta zama hakan???
😅sakarai wawa😂
Kaine babban Wawa gaja kawai
Haka kawai ka zage shi
Gaskiya Allah, kuji soron Allah gameda iyalan mallam Albany, kuma kai Abdul Rahman kasan cewa mahaifiyarka tanada haki akanka, kada ka sata kuka.
Allah ya jikan mallam.
Allah yajikan malan
Ask
Magana fa daya ne...
Mahaifiyar ku tana so iyalan malam su karbi Ragamar makarantar mahaifin su...
Gaskiya banyadda da wannan maganar ba,anawa tunanin
Karya yake....mamarsa ta karyata duk abunda yace a wani vedio
Zaka iya rantsewa cewa karia yake?
@SheikhMuktharGhana WALLAHI mamarsa tace karya yake tana kuka da hawaye ,shima ya nemi yafiyarta yace ta yafeshi,tace ta yafeshi Amma yaje ya karyata abunda yace,yace mata baze iyaba , Amma ya yarda ita taje tace karya yake ya yarda
Gaskiya karya kake duk wanda yake makotaka da iyalan malam yasan karya kake? Meye ribarka Abdurrahman?
@@zainab2816 kin burgeni Zainab
Kai dai shawara kabawa mamarka girmanta da hakkinta da Allah ya azama sannan su mutanenda mlm ya aminta dasu gaskiya sunci amanar mlm Allah ya kyauta
Kai kazama baban banza mara tunani wawa kadauko maganar gidanku kakawo waje
Gaskiya kunci Amanar malam Na Fidda sirrin iyalansa wa social media.
wanna ko mlm zakazama bazakayi adanciba uwa ba abar wasabaciba kakaryatasu kaji kunya
Lalle kai dan akuyane
ماهو فائدة هذا الفيديو؟ ليس في هذا الفيديو فائدة ولو مثقال ذرة
Gsky inde hkne qungiyar ixala bata kyautaba sbd tafi kowqcca kunhiya kudi
Munafikine kai