Yaushe ne Wanda yayi kokowa yasan dambe gaskiya Aminu yafi chan chanta yayi magana akan dambe asaurare shi, sabo da shi dambe yayi ba kokowa ba, kamin kifi ba kamin fara bane malam afadi gaskiya
assalamu alaikum alihu dan jarida nikam ramadan ne kawai dan dambe ina dogon shamsu ina bahagon zai yano ban taba jin dan liti yayi magana akansu ba suba mutane bane sai shi ramadan wallahi dan leti baida tunani rishin lafiyan bahagon ziyanu wallahi ta fita ramadan amma ko da wasa ban taɓa jin dan litti yayi magana akan bahagon zayyanu ba

Gaskiya aminu yafi gaskiya
Gaskiya aminu bashida gaskiya megida
@saduquhassan6321 to allah yasamudache
Maganar gaskiya sarki danliti shineya mutum nafarko dayakawowa cigaban da babuwanda yake a najeriya koma inayake dabesan wananba gaskiya aminu bakada tarbiyya