Gaskiyane malam wlh wancan bamalamibane saboda shiyanayin comedy ne kawai dan Allah Acikin yan Izala Kuzan tantancewa da dalibanku Kafin sufara hawan minbari dan Allah nagode mai maigana Safiyanu Muhammed wanda bayason Aljanna saidai Muhammadu rasulullahi
MAGANAR GASKIYA SHEIK BALALAU DA WANNAN GUDAN BASU SAURARI DUTSEN TANSHI DA KYAU BA! DA FARKO DAI DUTSEN TASHI YANAYIWA ' WANI MAICEWA ' ANNABI NE KE BADAWA KO KAREWA RADDI , SABODA HAKA BAWAI DUTSEN YAFARO MAGANARSA KAN ANNABI S A W:
Annabi ya kamata ka ba kariya ba wani malamiba kaga Kai ma da alamu ba ka saurari abun tin da farko ba ba a wasa da annabi ko isgili ga manzon Allah abunda abduljabar yai bekai wannan muni ba kuma duk muka la,ance shi Yau Dan abun yazo kan namu malamin se muyi wa abun gwaskwari ma wlh annabi mukasa gaba duk Wanda ya tabashi bazamu masa uzri ba
ANNABI MOUHMED RASULLULLAH S A W ❤️ ❤️
Allah yakarama son Annabi MUHAMMADU (SAW)❤❤❤
Ameen
Ameen
Gaskiyane malam wlh wancan bamalamibane saboda shiyanayin comedy ne kawai dan Allah Acikin yan Izala Kuzan tantancewa da dalibanku Kafin sufara hawan minbari dan Allah nagode mai maigana Safiyanu Muhammed wanda bayason Aljanna saidai Muhammadu rasulullahi
Jazakhumullah khairan
Allah yabiya
Allah yasakama d alkhairi, gaskiya kaburgeni abunda sauran Yan izala suka kasa fahimta
❤ma sha Allah
Ma sha allah sheikh balalau
Masha Allah
Masha Allah mln Allah ya karama lafiya kanakan gaskiya
Macha Allah ☝️🤲🇳🇪
صل الله عليه وسلم
kaji zancan gaskiya Allah ya yabiya
Allah dayyabiya
Kaji zancen gaskiya
👍👍👍
Malam kana kan Gaskiya amma yanda kayi magana ya kamata kako ma kakara waazi dan ka gyara gyaran da aka yin ma Allah yayi Albarka Amin
Gaskiyane
👍👍
ALLAH yayi maka albarka
Ameen
Exactly
Haka shi ne daidai
L'allé malaman izala Sun fadi gaskiya, Haka akeso yin Adalci
👍👍👍
Muna biye da Ku watching from Dakar Sénégal
Babuwanikafiri jaberi iwandabayso taymakon manzonalla saw harmayi kareshi kafirine allayatsine musualbarka
Toh maiyasa baku gayamishiba
Yanzu gashi sun fada
@@hausawatoptv Wallahi kam
MAGANAR GASKIYA SHEIK BALALAU DA WANNAN GUDAN BASU SAURARI DUTSEN TANSHI DA KYAU BA!
DA FARKO DAI DUTSEN TASHI YANAYIWA ' WANI MAICEWA '
ANNABI NE KE
BADAWA KO KAREWA RADDI , SABODA HAKA BAWAI DUTSEN YAFARO MAGANARSA KAN ANNABI S A W: