Bosho tv (Gidan Gwagware 8)

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 3 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 48

  • @issaabdou9009
    @issaabdou9009 3 ปีที่แล้ว

    Gaskiya bosho kayodarri su mahamadou da da illi kudaouki mattaki da kanku

  • @johnmadu8225
    @johnmadu8225 3 ปีที่แล้ว +3

    Toh Bosho, yanzu fa, lokaci yayi da za'a tsige ka a matsayin damamusan sarkin bichi. za'a nada Da'ile, soboda damamusau bai kamata ya sa kansa a wannan harkar cuta ba. toh yanzu fa Da'ile sai ka shirya, kai ne damamusan sarkin bichi daga yanzu. sako daga naku Madu John a birnin maiduguri

  • @arewa1289
    @arewa1289 3 ปีที่แล้ว

    Gsky bosho Kana tsola tsiya fah Allah sarki da ile anshiga hannu sai yada Allah yayi

  • @ibrahim.elkaba1681
    @ibrahim.elkaba1681 3 ปีที่แล้ว

    Aslm barka da warhaka bosho tv
    Wai ina kayan bitsami ne oga bosho. bamu mantaba dan haka yan kara za'a yi duk wanda ya kama hukuncin shine zaiyi wata guda sanbisa

  • @ibrahim.elkaba1681
    @ibrahim.elkaba1681 3 ปีที่แล้ว

    Hhhhhhhhh mln bosho mai adashe asani A shafin kudi kuzo amma fa kazo misratah libya ka anshe zubi

  • @mdiakib1568
    @mdiakib1568 3 ปีที่แล้ว

    AbduAziz filasha bosho walahi kalkaya yarda ayi karara kakira matshami kasashi alogu kacemishi kaykado

  • @abubakaryahaya2266
    @abubakaryahaya2266 3 ปีที่แล้ว

    Slm Mai gida na inayimuku fatan alkairi a gareku Allah yasa a gama lafiya don annabi daga Abubakar yahaya abban raudat daga madina Garin Manzo S. A. W. Kuhuta lafiya

  • @manetura2184
    @manetura2184 3 ปีที่แล้ว

    Salm oga bosho kayi daidai
    Dama da ile yasaka agaba ku
    Dinsa yajeyanemiwasu amma
    Malam mahammadu abahinasa
    Fatan alkairi naku manetura
    Daga libya fumus

  • @arewa1289
    @arewa1289 3 ปีที่แล้ว

    Hhhh my bosho Nima ina son in shiga adashe Amman fah ni ban San asara ba in kai yarda nine farko dauka

  • @alkassoumamadou1773
    @alkassoumamadou1773 3 ปีที่แล้ว

    Salam alaikum malan bosho mu mutanen misrata muna tare daku koda yaushe.

  • @innosamaazu1416
    @innosamaazu1416 3 ปีที่แล้ว

    Aslm oga bocho barka da warhaka toh a gaskiya wanan da chin nafasa chiga sabida san kai yayi yawa walahi diqan chafikan na oga bocho sai godiya ama kai da ile kai nasan doli amiyar ma dana ka

  • @johnmadu8225
    @johnmadu8225 3 ปีที่แล้ว +1

    Amma dai Da'ile, banda kai ma da abinka, kace a sa ka cikin shafin innadillahi wa innadillahiraji'un, kuma kake neman a baka kudi? ai bashi yiwuwa. Bosho na gode maka da kake koya wa su da'ile hankali

  • @mohammedadam961
    @mohammedadam961 3 ปีที่แล้ว

    Bosho asani a shafin banjiba banganiba

  • @mohammedadam961
    @mohammedadam961 3 ปีที่แล้ว

    Bosho inna libya Tripoli idan zakazo kakirani

  • @oumaroumoussaabdoulkader5252
    @oumaroumoussaabdoulkader5252 3 ปีที่แล้ว

    Assalamaalaykum, wallay yaw Da'ile baka yi tinanin abinda zai faru , kaway kazo ka kwashi banza, wallay san banzan kou ne yayi yawa, ina bada shawara kaway ya biya ku ko ku tahi offishin gaskiya wato gurin Muhi Magaji

  • @umaradamu2581
    @umaradamu2581 3 ปีที่แล้ว

    Shima kuma wannan episode din, muna jiran ci gabansa

  • @TeretoRasta
    @TeretoRasta ปีที่แล้ว

    Daile kachiga ouku 😂😂

  • @ismailsaley2413
    @ismailsaley2413 3 ปีที่แล้ว

    Bosho anya wannan harkar badamfara maigidana allah ya qara lafia ina yinka way ina budurwa ta aïcha tsamiya ina santa sosai ka fadamita dan allah? Way yanzu yaza ay insamu lambarta ...

  • @alhkabirusuleiman6136
    @alhkabirusuleiman6136 ปีที่แล้ว

    Aslm
    Baba bosho ni Muhammad kabir suleiman ina sou asani danasani

  • @umaradamu2581
    @umaradamu2581 3 ปีที่แล้ว

    Kai jama'a, wata rigimar sai Bosho. Wai ina labarin kara-kara ne? Nima zan shiga dashin Bosho amma a shafin RIJIYA GABA DUBU. Da'ile meye ra'ayin ka?

  • @musaameenu2569
    @musaameenu2569 3 ปีที่แล้ว

    Ja’ile kada kayarda Bosho akwai danfara a wannan littafin na fadama daganan Zhejiang Yiwu

  • @djafaroumar6748
    @djafaroumar6748 3 ปีที่แล้ว

    To kai da ile in ali nuhu ya sai mota a wanan adache to kai ko na kaza baka samu ama zan zo da in sanda daga libiya a kama bosho saboda barawona

  • @comedyskitsworld3896
    @comedyskitsworld3896 3 ปีที่แล้ว

    😂 Bosho hasari 😂 Bosho mugun mutum

  • @massaoudbachir4568
    @massaoudbachir4568 3 ปีที่แล้ว

    Muna godiya wani shafin za'a sani

  • @haqabuhaqabu9393
    @haqabuhaqabu9393 3 ปีที่แล้ว

    Aslm kai oga bosho zalunci badadifa

  • @mdabdullah-qx6wf
    @mdabdullah-qx6wf 21 วันที่ผ่านมา

    😂😂😂🇸🇦🇸🇦🇸🇦🇳🇬 mukuma Yan saudiyya fa

  • @mohammedadam961
    @mohammedadam961 3 ปีที่แล้ว

    Bosho maï adashe watodaï za a sha haraka😂

  • @umaryahaya4953
    @umaryahaya4953 3 ปีที่แล้ว

    Slm gaskiyane nima Ina so nayi zubi a adashin ni bama da yawa nake nemaba kudin rago kawaiy

  • @m0hamedawali458
    @m0hamedawali458 3 ปีที่แล้ว

    hhhhh ba a layya da kudin cuta oga bocho ni asani chafin allah hida a'i daga rogo aman ka zo nan misurata Libya ka amchi kudin

  • @issaabdou9009
    @issaabdou9009 3 ปีที่แล้ว

    Slm alk bosho ina sont kazo sambisa wassant
    Sallah

  • @salissououmarnazoumou2635
    @salissououmarnazoumou2635 3 ปีที่แล้ว

    Waga adashe ba za'a Kare ta ba lafiya sai an yi cuta da rigima

  • @m0hamedawali458
    @m0hamedawali458 3 ปีที่แล้ว

    da ilai kada kayarda da wanan adache ba a kwacheta lafiya saboda bocho macucina kayi hankali da hankada maikantu ruwa daga misurata Libya

  • @Sanusihamza-rj8hd
    @Sanusihamza-rj8hd 10 หลายเดือนก่อน

    Assala alaykoum plat bonjour pas tarder criminal daelim

  • @ksmjmj2687
    @ksmjmj2687 3 ปีที่แล้ว

    Asani ashafin bansan asaraba

  • @haladunidyia6480
    @haladunidyia6480 2 ปีที่แล้ว

    Asim🙏🙏🤲🤲🤝

  • @MusaAlhsan
    @MusaAlhsan 3 ปีที่แล้ว

    hhhhh toallah yarufa asiri

  • @rabiuabdullah3231
    @rabiuabdullah3231 3 ปีที่แล้ว

    Bosho bantaba ganin dakinka arufeba

  • @aminouadou9250
    @aminouadou9250 3 ปีที่แล้ว

    Barka

  • @IsyakaMuhammad-q2r
    @IsyakaMuhammad-q2r 8 หลายเดือนก่อน

    ❤❤❤

  • @Gido24tv
    @Gido24tv 3 ปีที่แล้ว

    Hahahaha

  • @HiHi-ty1qiaisha
    @HiHi-ty1qiaisha 3 ปีที่แล้ว

    🤙🤙🤙😂😂🤫

  • @salissououmarnazoumou2635
    @salissououmarnazoumou2635 3 ปีที่แล้ว

    Ai bosho ba ya aza Abu akare lafiya sai an yi cuta da zalinci dama bosho in be yi SATA ba sai yayi kirkiro Salo Na cuta

  • @adamsyyaronigertv1212
    @adamsyyaronigertv1212 3 ปีที่แล้ว

    Hhhhhh

  • @mdiakib1568
    @mdiakib1568 3 ปีที่แล้ว

    karrjamaasigana

  • @AbbasAli-vj5sb
    @AbbasAli-vj5sb 3 ปีที่แล้ว

    Abass kurus nijer bocho meyasa kaida daiile kunafada kokunaso kuawu budurwa dayane merisi inanan libiya aluss

  • @johnmadu8225
    @johnmadu8225 3 หลายเดือนก่อน +1

    Toh Bosho, yanzu fa, lokaci yayi da za'a tsige ka a matsayin damamusan sarkin bichi. za'a nada Da'ile, soboda damamusau bai kamata ya sa kansa a wannan harkar cuta ba. toh yanzu fa Da'ile sai ka shirya, kai ne damamusan sarkin bichi daga yanzu. sako daga naku Madu John a birnin Maiduguri

  • @johnmadu8225
    @johnmadu8225 3 หลายเดือนก่อน

    Amma dai Da'ile, banda kai ma da abinka, kace a sa ka cikin shafin innadillahi wa innadillahiraji'un, kuma kake neman a baka kudi? ai bashi yiwuwa. Bosho na gode maka da kake koya wa su da'ile hankali