Mallam, a aikin soja fa ba a yarda ayi disarming soja ba, Sai dai yaje ya maida makamı inda aka bashi. Saboda Idan ya bayar za a iya yin kisa da bindigar kuma dole shi za a daura wa. Kuma hauka da kayi magana ai sune suka haukata shi saboda Azaba da kuma rauni da wani soja Yace ya samu saka makon harbi. Kuma Mallam tsakani da Allah Idan ana jira ya warke ayi masa shariah, guard room na azaba ya kamata a kaishi ko asibiti?????
MAGANAN HAUKA KUMA, KO KAI ZAKA IYA HAUKACEWA INKASAN SHINE KAWAI YA RAGE MAKA MAFITAR MUTUWA. SABO IN BAKASANI BA , LAIFIN DA AKE ZARGIN SHI DA SHI HUKUNCIN SA MAFI SAUKI SHINE ZAMAN GIDAN YARI NA TSAWAN RAYUWAN SA. WALLAHI MALAM YA FAHINCI WANNAN MAGANAN FIYE DA DUK WANI DA YAYI MAGANA KAN WANNAN ALAMARI.
@@shuaibunuhu4611 Ai bayanına akan maganar Mallam ce ta cewa an ajiye shi a guard room saboda ana jira ya warke ya koma kotu. Shine Nace ai Asibiti Ya kamata a kaishi don Ya warke sannan a ci gaba da shariah. Karka manta su fa Navy a baya sun taba sakınsa har aka kaishi wajen aiki yana gari dalilin su kuwa shine sun tabbatar cewa laifin da ake tühumarsa dashi bai yi ba. Daga baya ne wasu suka bawa MS Adamu labarin an ga shi ABBAs a wajen aiki, shine yasa aka sake kamashi a ka külle. Shima Mallam din Yace iya bincikensu da sukayi. Ba Wai specialist buncike bane. Su manya suma sun iya murda abubuwa saboda su boye lafinsu. Saboda Akwai majiyar da mukaji ance Akwai abokan aikinsa da suka bugo waya cikin sırrı sukace so ake a qala masa attempted murder , alhali sakamakon qarfa qarfa da akayi masa don kwace bindiga ne bullet ya tashi. To Sai mu saurari tsananin bincike muji mai za a ce. Allah SWT Ya bayyana mai gaskiya kuma. Amin
Nikuma tambayata Dama agidan soja inqarami yayiwa babba laifi hukuncinsa shine akamashi akulle batareda anyibincike anyankewa mutum hukunciba
Merci beaucoup
I'm
Wannan ba nura Khalid bane yake magana,ka saurari background na video Nan.
Dama haka akeyi, idan mutum yanada Tabin hankali sai ayi ta tsareshi har saiya sami lafiya koda shekara dari zaiyi? 😎
Rainin hankali
Kuma an ci gaba da masa azaba fa a guard room inda ba wanda yake ganinsa. Ashe ba a asibiti ake neman lafiya ba???
Kana da Muna funci azuciyarka
Mallam, a aikin soja fa ba a yarda ayi disarming soja ba, Sai dai yaje ya maida makamı inda aka bashi. Saboda Idan ya bayar za a iya yin kisa da bindigar kuma dole shi za a daura wa.
Kuma hauka da kayi magana ai sune suka haukata shi saboda Azaba da kuma rauni da wani soja Yace ya samu saka makon harbi.
Kuma Mallam tsakani da Allah Idan ana jira ya warke ayi masa shariah, guard room na azaba ya kamata a kaishi ko asibiti?????
Wayagaya maka. Harhua da belt say anciremaka in har kayi laifin da zai kaika G/room. So malam ya yi magana nagaskiya.
MAGANAN HAUKA KUMA, KO KAI ZAKA IYA HAUKACEWA INKASAN SHINE KAWAI YA RAGE MAKA MAFITAR MUTUWA. SABO IN BAKASANI BA , LAIFIN DA AKE ZARGIN SHI DA SHI HUKUNCIN SA MAFI SAUKI SHINE ZAMAN GIDAN YARI NA TSAWAN RAYUWAN SA. WALLAHI MALAM YA FAHINCI WANNAN MAGANAN FIYE DA DUK WANI DA YAYI MAGANA KAN WANNAN ALAMARI.
@@shuaibunuhu4611
Ai bayanına akan maganar Mallam ce ta cewa an ajiye shi a guard room saboda ana jira ya warke ya koma kotu. Shine Nace ai Asibiti Ya kamata a kaishi don Ya warke sannan a ci gaba da shariah.
Karka manta su fa Navy a baya sun taba sakınsa har aka kaishi wajen aiki yana gari dalilin su kuwa shine sun tabbatar cewa laifin da ake tühumarsa dashi bai yi ba. Daga baya ne wasu suka bawa MS Adamu labarin an ga shi ABBAs a wajen aiki, shine yasa aka sake kamashi a ka külle.
Shima Mallam din Yace iya bincikensu da sukayi. Ba Wai specialist buncike bane.
Su manya suma sun iya murda abubuwa saboda su boye lafinsu. Saboda Akwai majiyar da mukaji ance Akwai abokan aikinsa da suka bugo waya cikin sırrı sukace so ake a qala masa attempted murder , alhali sakamakon qarfa qarfa da akayi masa don kwace bindiga ne bullet ya tashi. To Sai mu saurari tsananin bincike muji mai za a ce.
Allah SWT Ya bayyana mai gaskiya kuma.
Amin
Xxxx
what is this