Martanin Ahmed Isah Kan Bidiyon Hussaina Matar Seaman Abbas Kan Miliyan 20 - Brekete Family

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 7 ก.พ. 2025
  • Saƙon Hussaina Iliyasu Matar Seaman Abbas Zuwa Ga Al'umma Kan Halin Da Take Ciki Da Mijinta Da Danginsa: 👇
    • Saƙon Hussaina Matar S...
    -----------------------------------------------------------------
    Martanin Ahmed Isah - Ordinary President Ga Hussaina Matar Soja Seaman Abbas Kan Bidiyon Ta Game Da Batun Miliyan 20 Da Mota: 👇
    • Martanin Ahmed Isah Ka...
    ------------------------------------------------------------------
    Martanin Soja Seaman Abbas Haruna Mijin Hussaina Kan Abubuwan Da Su Ke Faruwa a Tsakanin Su: 👇
    • Martanin Soja Seaman A...

ความคิดเห็น • 102

  • @talatualiyu8215
    @talatualiyu8215 7 วันที่ผ่านมา +3

    Gaskiya ba ayi daidaiba. Kuma shi matsiyaci ko ka sashi cikin tandun mai ne haka zai fito a bushe! Seaman abbas da yau'uwansa ba suyi ba wallah.kai!!!

  • @Mujaheedsalah
    @Mujaheedsalah 3 วันที่ผ่านมา +2

    Allah yakarama lpy da nisan kwna dan annabi S A W dan allah kakeyi wlh kacigaba muna tare da kai in sha allah du wnd yakeso yaga ya tozartaka bi izinillah allah sai ya kunyatashi allah ya temakeka yakarama lpy

  • @lukmanAlHakeem-sy1kn
    @lukmanAlHakeem-sy1kn วันที่ผ่านมา +1

    Alla qara basira da nisan kwana ❤❤❤

  • @saanataala7472
    @saanataala7472 4 วันที่ผ่านมา +1

    Hasbunallahu waniimal wakil. Allah ya kyawta . Yawanci shiyasa akekin taimakawa wayanda shuka shiga matsala . Amman Allah shine Zaibiyaka don donshi kakeyi bazaka fasaba . Indai dan AREWA NEsai dai TOH .

  • @whitebird120
    @whitebird120 4 วันที่ผ่านมา +1

    My ordinary president! Please you're God sent and you're so helpul to the Peoples in general please. Contineou with your Good job. God will protect you all the times in sha Allah.

  • @KadijaAbdullahi-ee9zx
    @KadijaAbdullahi-ee9zx วันที่ผ่านมา

    Babah Dan tsarkin mulkin Allah dan darajar mahaifiya Kayi Hkr wlh shirinka yanada matukar Amfani idan Kadena mutane xasu shiga wani Hali😢😢

  • @zainabsaidubuhari2560
    @zainabsaidubuhari2560 4 วันที่ผ่านมา +2

    Allah ya biya ka ahmed you have win the world! You are a HERO! allah ya TAIMAKeka

  • @bilyaminumuhammad2222
    @bilyaminumuhammad2222 6 วันที่ผ่านมา +1

    don allah malam ahmad isah kayi haquri da yanayi na al umma kachi gaba da taimakon al umma allah shine zai wankeka da dud zargin muna hukai marasa son chiga marasa kishin arewa allah kakawo muna irerenku masu sonchi gaba

  • @MUSAADAMSALIHU
    @MUSAADAMSALIHU 4 วันที่ผ่านมา +2

    Wallahi in rai akebadawa sannan wannan shiri yaci gaba ganawa da na yarana yarana guda 5

  • @HadizaHassanAbubakar
    @HadizaHassanAbubakar วันที่ผ่านมา +1

    Baba kasan daman fa inde kanayin abu don Allah Daman se an Sami irin challenge s innan don haka baba kayi hakuri a cigaba da program mutane ne sukeso su bata maka suna ne don in zaka tashi president of Nigeria karmu zabeka Kuma insha Allahu zaka cimma burinka ko ince burinmu

  • @HabibuSalisu-j6l
    @HabibuSalisu-j6l 4 วันที่ผ่านมา +1

    Allah Yana Tare Dakai Bawan Allah
    Allah Ya Shige Maka Gaba Alfarmar Shugaba Alaihissalam

  • @jabirahmad273
    @jabirahmad273 7 วันที่ผ่านมา +1

    Slm alkm my ordinary president Don girman Allah kayi hankuri
    Samun irinka a wannan lokaci zaiyi wuya.
    Allah ya Kara Dau KaKa.

  • @FannaKami
    @FannaKami 4 วันที่ผ่านมา

    Dan Allah ka da ka bari kuma dama aikin Allah Yana da wahala wallahi insha allahu sunsan ka bazai Baci ba Allah Yana tare dakai

  • @shehusani7241
    @shehusani7241 4 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yah biyaka Ahmed isa karkadamu muna tare dakai

  • @ZUBAIRUMUHAMMED-fy9vv
    @ZUBAIRUMUHAMMED-fy9vv 7 วันที่ผ่านมา +2

    Allahuakbar Allah Yatshare Yakuma Taimakeka Ahmed

  • @saadatuabdulrahman914
    @saadatuabdulrahman914 6 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ykareka d dukkan sharri... Our ordinary president🎉🎉

  • @UMARYAHAYA-uj6dx
    @UMARYAHAYA-uj6dx 7 วันที่ผ่านมา +4

    Wanda keyi Don Allah, kalubalen da zabiyo baya bazesa yadenaba

  • @AliAdo-t4u
    @AliAdo-t4u 4 วันที่ผ่านมา +1

    Malam Ashamed Baba yabaka hakuri don Allah kaga girmansa Muma Muna Kara baka hakuri Ahmed kuma Allah yasakama da gidan Aljanna

  • @nabilausama-j5y
    @nabilausama-j5y 5 วันที่ผ่านมา

    Allah ya sawaqe mana halinmu. Allah ya baka ladanka, ya tsareka da zuri’ah baki daya.

  • @YusufMadawaki-z3p
    @YusufMadawaki-z3p 5 วันที่ผ่านมา

    Dan Allah kiyi hkr Allah ne zaibiyaka Kuma InSha Allah aljannar firddausi cema makomarka

  • @hauwabashir7440
    @hauwabashir7440 2 วันที่ผ่านมา +1

    Slm baba Don Allah karka daina kayi hakuri duk Mai fadin gaskiya Allah nasonshi Kuma Yana taredashi muma Muna maka addu a

  • @IbrahimIsah-k1e
    @IbrahimIsah-k1e 5 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya My ordinary president.Don ALLAH ka daina.Wallahi in dai Yan arewane,ni dama na fada ka kama harkar da baza ka iyaba.Wannan al'umman baza ka iyaba,Ahaji Ahmad Isah Wallahi baza ka iyaba.

  • @BinWakili
    @BinWakili 5 วันที่ผ่านมา

    Allah sarki Dr Ahmad isa Yan arewa basuda tunani ne kawai sai dai haquri

  • @baraatuahmad8380
    @baraatuahmad8380 4 วันที่ผ่านมา +1

    Allahu ya kara karemanaku babanmu

  • @sanibashirabdurahman8899
    @sanibashirabdurahman8899 6 วันที่ผ่านมา +1

    Ordinary president Allah ya biya ka da Aljanna kayi hakuri dan Allah

  • @AdamHauwau-v7x
    @AdamHauwau-v7x 5 วันที่ผ่านมา

    Ordinary Ahmad kayi haquri Dan girman Allah kar kayi fushi saboda wasu wawaye daga cikin mu Wanda basa son gaskiya ke furta maka maganganu marasa dadi,kayi haquri Allah Yana tare da Kai Allah ya Kara daukaka da daraja amin

  • @hadizausaini6589
    @hadizausaini6589 3 วันที่ผ่านมา

    Allah ya saka maka da alkhairi duk wanda ya nufe ka da sharri ya Allah ka maida masa

  • @MaryamAhmadSKifi
    @MaryamAhmadSKifi 7 วันที่ผ่านมา +2

    Allah ya cigaba da taimakon ka akan gaskiya da adalci da kakeyi daman saida mahassada ake cigaba karka damu

  • @AishaAhmed-u7j
    @AishaAhmed-u7j 2 วันที่ผ่านมา +1

    Aslam banana Dan Allah da son manzonmu Kar kabari Yan arewa Sai ahan kali. Kasan dadin dan na san bakowa yake Jin turancin ba shiya sa .😅kasan Daka fara na Hausa mai ban haushi shiyasa muka sanka Kuma muna jin dadin abin sosai😢yan uwana yan arewa zamu cutu inkabari .FATAN ALHERI GA DUKANIN BREKATE FAMILY musaman kiy banana dan banana yafi nakowa❤ Daga yarka Aisha Ahmad

  • @sagirsulaimandanjuma4327
    @sagirsulaimandanjuma4327 7 วันที่ผ่านมา +1

    Hakuri ya kashe mutanen kirki, Allah ya baka lafiya Dan Alfarmar Manzon Allah Sallallahu Allaihi Wasallaam Marsha Allah

  • @bellobarade7460
    @bellobarade7460 23 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Aslm. Don Allah kayi hankuri. Wannan abin saboda Allah kakeyi badan wani munafiki ba. Don Allah, my president kayi hankuri.
    Muna dai tare da kai my President

  • @adamumusa7813
    @adamumusa7813 7 วันที่ผ่านมา

    Malam Ahmad don Allah SWT kayi hakuri.Allah SWT zai yi maka sakamako na alkhairi insha Allahu Taalah kuma mana rokon Allah Ya yi maka kariya daga dukkan sharrin masu sharri.

  • @saanataala7472
    @saanataala7472 4 วันที่ผ่านมา

    Allah ya kara tsareka da imaninka dawa yanda kuke tarw amin

  • @sadiyadunama2476
    @sadiyadunama2476 7 วันที่ผ่านมา +1

    Assalamu alaikum ,ordinary President ,Don Allah karabu da maganar barin wannan aiki, mazajen arewa basa son a taimakawa matane. Innal laha ma 'asabirin.

  • @SanoussiAdamou-i7z
    @SanoussiAdamou-i7z 3 วันที่ผ่านมา +1

    Kayi hakuri baba dan allah

  • @WASILAIBRAHIM-sg1bn
    @WASILAIBRAHIM-sg1bn 6 วันที่ผ่านมา

    Allah zaibiyaka duniya tasan abinda kakeyi Allah yayimana sakayya ta alkhairi

  • @HarunaKabiru-x7c
    @HarunaKabiru-x7c 7 วันที่ผ่านมา

    Dan Allah karkabiye musu Dan manzon Allah abinda kakeyi Allahne kawai zaibiyaka dama kanayi Dan Allahne Kuma Dan talakawa Dan Allah kacigaba dayi Dan Allah pls 🙏🙏

  • @MunirahIshaq-n3z
    @MunirahIshaq-n3z 7 วันที่ผ่านมา +1

    Allah ya cigaba da shiga lammuran ka 😢😢

  • @MMMM-lj7ry
    @MMMM-lj7ry 7 วันที่ผ่านมา +1

    ❤❤❤❤aslm.baba.ahamai.isas.kayehakurai.walahi

  • @IsahAbdulsalamisah
    @IsahAbdulsalamisah 6 วันที่ผ่านมา

    Assalamu alaikum kayi hakuri dan Allah kasan duk abinda za ayi saboda Allah sai anyi hakuri za ayta haduwa da shedanu amma dan Allah kayi hakuri In sha Allahu Allah zai sakamaka daga Siraja Muhammad kurmin mashi kaduna

  • @imamimam-ww3pq
    @imamimam-ww3pq 6 วันที่ผ่านมา

    Mutanen arewa kenan. Idan zakai mu'amala da mutumen arewa kawai kayi amma wallahi mutanen arewa baka taba yimasu daidai.

  • @MuddansirGhali
    @MuddansirGhali 7 วันที่ผ่านมา +1

    Allah yataimaki Mai temako na alkhari

  • @ubaidabalamuhammad
    @ubaidabalamuhammad 7 วันที่ผ่านมา

    Assalamualaikum Dady Dan Allah Dan Annabi kayi haquri kadubi girman Allah kadaure kasan fa makiya da mahassada suhar kullun burinsu sutozarta me tausayi da taimakon Al,umma in kayi haka makiya dasuyi dariya

  • @ummiabdallah3488
    @ummiabdallah3488 6 วันที่ผ่านมา

    Allah ydafamaka in sha Allah zakagama lfy

  • @maryamkabir5819
    @maryamkabir5819 5 วันที่ผ่านมา

    Ordinary president kayi hakuri. Wanan jarabta ce daga Allah. Allah na tare da Mai gasikya, Kai Mai gaskiya ne ba za ka tabe ba. Allah na Iya jarabtan ka ta hanyan husseina , Kuma Satan na aiki a inda ake aikin ladah fa. Allah na son irin ku, dole ya jarabce ka. Yi hakuri, ka ci gababa, ama ka dau darasi a ciki. Allah sa ka Gama da duniya lafiya.

  • @bamaiyisaiallah6155
    @bamaiyisaiallah6155 7 วันที่ผ่านมา

    Malam wllh abin alkairi haka yake da kalo bale malam kar kabari ALLAH ya temaka ameen summa ameen

  • @IbrahimIsah-k1e
    @IbrahimIsah-k1e 5 วันที่ผ่านมา

    'Yan arewa kenan

  • @hammajodaibrahim8794
    @hammajodaibrahim8794 7 วันที่ผ่านมา +1

    Haba Ordinary Ahmed,Ka ga challenges daban daban har da barazanan rayuwanka,wacece Hussaina kuma wanene Abbas?Ba irin characters da baka gani ba a wannan program.Hussaina da mijinta are ingrate.
    Don Allah kar ka bar program na Hausa domin su.Allah ya kare ka kuma ya kara maka daukaka.

  • @MdThohel-fi3nw
    @MdThohel-fi3nw 5 วันที่ผ่านมา

    ماشاء الله

  • @JamilaUsman-o9v
    @JamilaUsman-o9v 7 วันที่ผ่านมา +2

    Allah yai mata sakaiya

  • @HarunaGarbaZamani
    @HarunaGarbaZamani 6 วันที่ผ่านมา

    So sorry my ordinary president, keep on doing good thinks. May Almighty Allàh grant you good health. Pls exercises patients.... May Almighty Allah reward you.

  • @MahamanSalisu-k1d
    @MahamanSalisu-k1d 5 วันที่ผ่านมา

    Allah kara karfin gwiwa

  • @BabangidaABUBAKARyahaya-d8u
    @BabangidaABUBAKARyahaya-d8u 7 วันที่ผ่านมา

    Assalamu alaikum, Maigidannu maganin kukanmu , dodon azzalimai , Ina Mai Baki hakuri akan cewa kada ka damu da fadar maganganun Wawa yan cikinmu don Allah kayi hakuri kada ka dakatar da wannan shiri domin Muna amfanarsa Kuma Muna Taya ka da addu'ar samun nasara da ci gaba a rayuwarka.

  • @murjanatuSaid-k2m
    @murjanatuSaid-k2m 7 วันที่ผ่านมา

    Insha Allahu Allah yanasonka kuma Allah yayafemaka

  • @murtalashuaib
    @murtalashuaib 7 วันที่ผ่านมา

    Allah ya shiryi mutane Arewa

  • @USMANBULAMA-o4u
    @USMANBULAMA-o4u 3 วันที่ผ่านมา

    Sir ordinary president Allah biyaka amen

  • @ummiabdallah3488
    @ummiabdallah3488 6 วันที่ผ่านมา +1

    Don Allah taya zansamu magada dawann bawan Allah

    • @nagudutv
      @nagudutv  6 วันที่ผ่านมา +1

      @@ummiabdallah3488 Gidan Rediyon sa na Kaduna ko Abuja. Idan kin tambayi Brekete Family za a kai ki.

    • @ummiabdallah3488
      @ummiabdallah3488 6 วันที่ผ่านมา

      @@nagudutv masha Allah nadode sosai

  • @MuhammadNafisa-e4e
    @MuhammadNafisa-e4e 5 วันที่ผ่านมา

    Allah ya kyauta,Allah yabaka Lada ordinary president

  • @MUSASALIHU-hk7nk
    @MUSASALIHU-hk7nk 7 วันที่ผ่านมา

    Allah yabada hakuri
    Wanan jarabawa daga Allah

  • @AuwaluIsyaku-o1c
    @AuwaluIsyaku-o1c 7 วันที่ผ่านมา

    Mehakuri yanatare da ALLAH

  • @AHLI1440
    @AHLI1440 8 วันที่ผ่านมา +1

    Allahu Akbar

  • @ZaharaddeenHarbau
    @ZaharaddeenHarbau 6 วันที่ผ่านมา

    Mu fa Yan arewa haka muke halin wasu daga cikin mu sai addu'a
    Wannan bawan Allah yayi kokarin da a tarihin Nigeria ba zai manta dashi ba qalilan ne irin a wannan kasar Amma a hakan zamu ga wasu daga Yan arewar mu suna neman laifin sa domin tallatawa
    Allah ya jiqan sheikh jafar da yace idan ka san dai dai Kuma kana son ayi dai dai sannan Allah ya halicce ka a Nigeria to ya so ne jarabce ka
    Ordinary president Allah ya saka maka da alkhairi Amin

  • @harunamusaakko
    @harunamusaakko 7 วันที่ผ่านมา

    Aslm ordinary president don allah karkabari tunda kace don allah ne kakeyi tohkacigaba da aikin allah dama itanasara tanada shelen

  • @MohammedZIbrahim
    @MohammedZIbrahim 7 วันที่ผ่านมา

    Allah yatemaki barkate family

  • @AminuMuhammad-t2i
    @AminuMuhammad-t2i 4 วันที่ผ่านมา

    God bless the ordinary president

  • @JoshuaOlaleye-v3f
    @JoshuaOlaleye-v3f 4 วันที่ผ่านมา +1

    Ayi hakuri all pls

  • @simplelife-b7y
    @simplelife-b7y 6 วันที่ผ่านมา

    Akwai Yan hau a yankin arewa abin ba,a magana 😢

  • @MaryamAhmadSKifi
    @MaryamAhmadSKifi 7 วันที่ผ่านมา

    Abun tausayi allah ya zama gatanta

  • @abdullahiharuna1896
    @abdullahiharuna1896 7 วันที่ผ่านมา +1

    Ordinary President
    Dan Allah ka Kara hakuri,ita macece dole a sameta da rauni wata kila ta dauka videon shine maslaha akan zargin da ake maka.
    In za'a gyara a gyara!
    In za'a gyara a gyara!!
    In za'a gyara a gyara! !!!

    • @nagudutv
      @nagudutv  7 วันที่ผ่านมา +1

      @@abdullahiharuna1896 Haka ne kuma wallahi.

  • @HafsahKallah
    @HafsahKallah 6 วันที่ผ่านมา

    Hasbunallah wa ni'imal wakeel
    Wannan burin masu bakin hali ya cika a dena program ga 'yan arewa
    Don Allah kar a dena

  • @SAGIRYUSHAU-l3y
    @SAGIRYUSHAU-l3y 6 วันที่ผ่านมา

    Abune mesauki kaima Dan Adam halacci yaima butulci sabida haka Kai hakuri don Allah wannan sharrin Dan Adam kaimai alkhairi yamaida ma da Sheri to Allah yasakama da alkhairi

  • @ibrahimmuhammad2765
    @ibrahimmuhammad2765 6 วันที่ผ่านมา

    Arewa Arewa Arewa 😂😂😂😂

  • @KhadijaSulaiman-p9f
    @KhadijaSulaiman-p9f 7 วันที่ผ่านมา

    Allah yabiyaka da mafificin alkairi duniya da lahira

  • @faruqishaqsolarenergy7154
    @faruqishaqsolarenergy7154 3 วันที่ผ่านมา +1

    slm rankai da de please kada ka Daina Allah ya baka ladan da kake nema Dan Allah please 🙏

  • @UmarAbubakar-z9c
    @UmarAbubakar-z9c 7 วันที่ผ่านมา

    Duk wanda take alkhairi sai anbatashi Allah zaibiyaka

  • @Rabiu-f2c
    @Rabiu-f2c 3 วันที่ผ่านมา

    Allah ya saka maka da alkeri

  • @MaryamTijjani-d9b
    @MaryamTijjani-d9b 7 วันที่ผ่านมา

    Daddy kayihakuri kacigaba dayin abin alkairi

  • @MurtalaMusa-rb6ot
    @MurtalaMusa-rb6ot 5 วันที่ผ่านมา

    Please and please sir kayi hakuri da zargin suyi maka please and please sir allah zai biya ka sir wallahi idan ka daina mannyan sun samu abin da suke so wallahi sir kayi hakuri kayi hakuri sir

  • @BelloDikko-c6w
    @BelloDikko-c6w 5 วันที่ผ่านมา +1

    Bai kamata ayima mutanen Arewa bugun goro ba.Akwai na kwarai akwai bata gari.Saboda haka kayi hankuri.

  • @sanahatoumijiyawa742
    @sanahatoumijiyawa742 7 วันที่ผ่านมา

    ❤❤❤❤❤❤

  • @JoshuaOlaleye-v3f
    @JoshuaOlaleye-v3f 4 วันที่ผ่านมา

    Slm ,pls be patient With all tins ,ladah ne Aykinka Allahbsah mi girba

  • @KaribullahiIbrahim-cm2kc
    @KaribullahiIbrahim-cm2kc 7 วันที่ผ่านมา

    Bahaushe mai ban haushi.
    Dalilan da suka hana ƙasar nan ci gaba a cikinmu yake fa, kuma jahilci da son zuciya ne kan gaba.

  • @ManiruAbubakar-j2j
    @ManiruAbubakar-j2j 6 วันที่ผ่านมา

    Kaye hanquri Mun nagodia

  • @fagachihamza1581
    @fagachihamza1581 6 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya kar ka bari don abunda Wasu makiya ke so kenan

  • @mustaphalawan16
    @mustaphalawan16 4 วันที่ผ่านมา

    Malam Bahaushe Mai ban haushi

    • @Sirajo-dm1if
      @Sirajo-dm1if วันที่ผ่านมา

      Ubanka ne Mai ban haushi

  • @IsahAbdulsalamisah
    @IsahAbdulsalamisah 6 วันที่ผ่านมา

    Malam baba Allah ya kara daukaka amma Kowa ya Sani ko alokacinma kace kar atura kudi ta account dinka atura ta account dinta Allah ya huci zuciyarka Allah kuma yasa albarka Allah yasa akan mizani Allah kuma yashiga stakanin nagari da mugu in kace zaka bari dama wasu basaso dan Allah kayi hakuri 😢daga taku Siraja Muhammad kurmin mashi kaduna

  • @DorcasJohn-y9m
    @DorcasJohn-y9m 7 วันที่ผ่านมา

    Very sorry Daddy

  • @TasiuIdris-j9o
    @TasiuIdris-j9o 5 วันที่ผ่านมา

    Ranka yadade kayi hakuri wadancan dadi zasuji

  • @fadimatuahmad2211
    @fadimatuahmad2211 5 วันที่ผ่านมา

    😅

  • @asalinyadotv9135
    @asalinyadotv9135 7 วันที่ผ่านมา

    AREWAN KENAN

  • @HajaraUsman-f9v
    @HajaraUsman-f9v 5 วันที่ผ่านมา

    Slm suna hajara ukasha nima inada matsala ammabansan yanda zansamu zuwaba saboda banida hanya

  • @SadeeqAliyu-c3k
    @SadeeqAliyu-c3k 6 วันที่ผ่านมา

    Ai duk Wanda yaga laifinka dan akuya ne wlh

  • @rukayyasulaiman2552
    @rukayyasulaiman2552 5 วันที่ผ่านมา

    Hausawa munada matsala wlhi

  • @LYDIAYOHANNAGAMBO
    @LYDIAYOHANNAGAMBO 6 วันที่ผ่านมา

    No sir she said kaduna state governor sir not you .