Tsokacin Audu Bulama Bukarti kan kalaman Janar Abdurhamane Tiani

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 15 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 82

  • @abdulmajidabdullahi5974
    @abdulmajidabdullahi5974 17 วันที่ผ่านมา

    Mu dai en Nigeria Saidai muce Allah ya issammana da wannan zargin da chani yi wallahi

  • @qaseemahmad1392
    @qaseemahmad1392 19 วันที่ผ่านมา +5

    Kaji maganar ilimi daga mutum mai ilimi

  • @h.h.a.4250
    @h.h.a.4250 19 วันที่ผ่านมา +3

    Shi jami'in tsarone ya sani kuma ya gani ba wanda ake kahoma takardune daya kenan don ya fadi kukoma kuna karyatawa saboda siyasa inda lokaci don Allah kukoma kusaurari bideyon so saurare nafahimta

  • @SaniAmadou-r1l
    @SaniAmadou-r1l 19 วันที่ผ่านมา +5

    Na zata wannan bulaman mutun ne mai adalci ashe baban dan siyasane

    • @drcapino
      @drcapino 19 วันที่ผ่านมา +4

      To adalci a nan shine shi shugaban ku ya nuna hujjar sa mana tunda najeriya tace abun da ya fada ba gaskiya bane. Ko kuwa Tciani annabi ne da ake ma wahayi da dole mu yarda da maganarsa ko ba hujja?

    • @mustersoul7136
      @mustersoul7136 19 วันที่ผ่านมา

      Ai korekuwa baka jiba yanasukar gomnatin Niger yanacewa susaki Bazum daganan nagane cewa dan siyasa ne nan goyan bayan democracy da turawan yamma, dan haka baze taba goyon bayan Shugaba Tiani koda yasan gaskiya ya fada.

    • @aboubakariddein
      @aboubakariddein 18 วันที่ผ่านมา

      Kai ma kagano haka ko gaskiya bulama arinka adaltchi banda sonray

  • @abubakara.marafa8455
    @abubakara.marafa8455 17 วันที่ผ่านมา

    Dama ku Matsalar ku Kenan, Dama DUK Wanda zai sanya ku Cikin Asusun Gwamnati baya laifi a Gaban ku, JAKIN BANZA SHUGABAN QASA YAYI MAGANA SAI KAI KA HAU WATA KUJERAR SAYAR DA MAGANIN QARFIN MAZA KANA BADA AMSA

  • @abdullahadamu9620
    @abdullahadamu9620 17 วันที่ผ่านมา

    Mufa tsakanin muda ku Allah ya isah

  • @h.h.a.4250
    @h.h.a.4250 19 วันที่ผ่านมา +1

    Don Allah don Allah ina kira ga wasu malamai na nageriya ku dinga tsayawa kuna bincike yayin da zaku magana bisa kan maganarda shugaban kasar na nijar yayyi

  • @HarunaBulamagadam
    @HarunaBulamagadam 13 วันที่ผ่านมา

    Mutane su Diana sanya siyasa chikin harksr tsaro Don Allah

  • @saiduishaqabbagana6997
    @saiduishaqabbagana6997 19 วันที่ผ่านมา +2

    Bulama kafadi Maganar gaskiya.
    Kawai chani na yakasa kawo cigaba ne yasa yake neman ɗorawa Nijeriya laifi.

  • @Kaigam
    @Kaigam 17 วันที่ผ่านมา

    Dan arewa akoy lalatattu ne. Saboda kudi komai suna iya yi.

  • @larabeibrahim9975
    @larabeibrahim9975 17 วันที่ผ่านมา

    Maqaryaci kaway

  • @issacHamid
    @issacHamid 19 วันที่ผ่านมา +1

    Ilmi bai ma anfani tunda zaka iya kariyata gaskiya sabada son zukiya tir da wannan hali kaji kunya

  • @IbrahimgaladimaUmar
    @IbrahimgaladimaUmar 12 วันที่ผ่านมา

    Wannan banzan malamin dabaisan komai ba waishine kare wani danyana jawoku jiki shine kawai hujjar bazai iya kulla lalataba👌 kudin wasu sahihaine? Bawanen kwadayin tsiya kuke sayar da mutuncin muba

  • @issayacouba8712
    @issayacouba8712 16 วันที่ผ่านมา

    Wannan da kuke ce ma zargi ai malaman ku na Nigeria su suka fara fada kafin Shugaba Tiani ya tabbatar ! Larabawa na cewa kunuka masu zuwa su za su bayyana gaskiya har in ka jahilci wata matsala !

  • @AnafiDialloAboubakar
    @AnafiDialloAboubakar 19 วันที่ผ่านมา +1

    daman dole ka ce haka, arewa babu wani fanni a Nigeria da cin hanci bai lalata ba,

  • @babangayougayou1094
    @babangayougayou1094 19 วันที่ผ่านมา +2

    Ranar wanka ba'a ɓoyon cibiya hannun ku mai sanda domin tunanin ɗan siyasa daban da tunanin kowa ku zura ido ya ishi mai hankali 👀

  • @issakatahirou2126
    @issakatahirou2126 19 วันที่ผ่านมา +1

    Bulama karya kayi game da saro ancthi gaba

  • @DjamilouSale-x2c
    @DjamilouSale-x2c 18 วันที่ผ่านมา

    Wannan suna yan Nigeria da malamansu

  • @SamailaBulaye
    @SamailaBulaye 19 วันที่ผ่านมา

    Karku manta a gwamnati baya bada yan Arewa akayi wa'yanda ta kudin makamaiba

  • @musterphaabdullahi
    @musterphaabdullahi 18 วันที่ผ่านมา

    Bulama bafa a Nigeria yace akabasu wann abunfa

  • @moussarabe-xd9eu
    @moussarabe-xd9eu 19 วันที่ผ่านมา

    Akwaii vidéos satellite. Sai ku cha mamaki . Karnakan tourawa da Malaman siyassa macutan Nigeria.

  • @issaoumarou105
    @issaoumarou105 19 วันที่ผ่านมา

    Barawo bai taba tchewa shi barawo neba.

  • @abubakarnmusa7068
    @abubakarnmusa7068 18 วันที่ผ่านมา

    Duka maganganunku karyane
    Ina result amatsayin tinubu na shugaban kasa idan yaga dama a zama daya zai iya gamawa da matsalar tsaro

  • @Mohamed-cd6kf
    @Mohamed-cd6kf 18 วันที่ผ่านมา

    Bulama makaryachin banza ne dan siyasa

  • @ArabiyaMahaman
    @ArabiyaMahaman 18 วันที่ผ่านมา

    qarya kake barista bilama wlly wlly wlly

  • @abubakarnmusa7068
    @abubakarnmusa7068 18 วันที่ผ่านมา

    Ba zargi bane TINUBU munafuki ne Kuma munsani

  • @AbubakarIssaka-sy4hs
    @AbubakarIssaka-sy4hs 19 วันที่ผ่านมา +1

    Bulamabukaraci maganaka karakakeyi musamucigaba

  • @SoufiyanouAuwal
    @SoufiyanouAuwal 19 วันที่ผ่านมา +1

    Nijar fa bamuda ko takin kafa gude ahannu in ta'adda

    • @abufulan1732
      @abufulan1732 19 วันที่ผ่านมา +1

      daga ina lakurawa suke?

    • @SoufiyanouAuwal
      @SoufiyanouAuwal 18 วันที่ผ่านมา

      Naji daga nijer suke amma miyasa suka koma Najeriya?

  • @bilyakutawa9247
    @bilyakutawa9247 18 วันที่ผ่านมา

    A ƴan mintuna ƙalilan Tchiani ya ci Arewawa da yaƙi. Wannan babban abin takaici ne!
    Yakamata ku gane cewa ƙyamar mummunan mulkin Tinibu daban, kishin Najetiya kuma daban.
    Duniyar yau tsarin "nation states" ta ke, ba addini ko ƙabila ko saraki ta kewa biyayya ba. Yakamata Arewawa mu gane wannan ka da sakarcinmu ya kaimu ya baro mu a siyasar ƙasa da ƙasa.
    Abin kunya ne a ce bayan sarakai da makumman Gabas ta Tsakiya sun ci mu da yaƙi a ƙwaƙwale da makarantu da masallatanmu, a ce kuma wani bugaggen sojin Nijar ne zai cinye mu da yaƙi a mintuna ƙalilan.
    Imaninku ga Uwa Najeriya ba zai cika ba har sai ka so ta fiye da yanda ka ke som Saudi Arabia, da Iran, da Isra'ila ko Amurika ko Ingila Nijar, ko Sinigal ko Bagadaza, koma wacce ƙasa ce.
    Idan yaƙi ya ɓarke tsakanin Najeriya da Nijar (Allah Ya kiyaye), to zan goyi bayan ƙasa Najeriya ne iyakar iyawata.
    Tsarin irin ruɗanin da azzaluman shugabanni su ka jefa ƙasar nan ya sa talakawanta sun fi ƙaunar ɗan kama karya, Tchiani, fiye da shugabanninsu. Wannan yakamata ya zama darasi ga shugabanninmu da kuma hukumomin tsaronmu. Domin farfaganda ta na iya fin makamai illa a sha'anin yaƙi, musamman a wannan zamani.
    Jinjina ga Uwa Najeriya!

  • @حمزةحمزة-ق7ه3ك
    @حمزةحمزة-ق7ه3ك 19 วันที่ผ่านมา

    Kai bulama kare

  • @AbdoulHamidOusman-e8u
    @AbdoulHamidOusman-e8u 19 วันที่ผ่านมา +1

    Bulama, son zuciar ka ya bayyana karara

  • @NafiuahmadNakowa-wm5pr
    @NafiuahmadNakowa-wm5pr 19 วันที่ผ่านมา

    Gaskiya nihu ribado bayason zaman lafiyar arewa ? Meyasa ya daure gindan yin sarakinu biyu a Kano dan asamu tashin hankali

  • @nasirmuhammadkwaifa1076
    @nasirmuhammadkwaifa1076 19 วันที่ผ่านมา +1

    Wannan Bulama din ashe va ya da Alkibla haka ?

    • @drcapino
      @drcapino 19 วันที่ผ่านมา

      Saboda bai bi raayin ka ba? Shi shugaban nijar ya nuna hujjar sa mana.

  • @HarunaabduHarunaabdu-w7v
    @HarunaabduHarunaabdu-w7v 19 วันที่ผ่านมา

    Makaryacin banza

  • @IbrahimM-h5v
    @IbrahimM-h5v 18 วันที่ผ่านมา

    Dama aiku démocratique diyace agabanku ba al umma ba

  • @AbdurrahmanDawud
    @AbdurrahmanDawud 19 วันที่ผ่านมา

    Audu bulama wawa naikai

  • @SouleyMoussa-x1l
    @SouleyMoussa-x1l 19 วันที่ผ่านมา

    Talakawa Nigeria sai kun tashi tsé ku tchetchi kanku.bakarti dan siasa né ba masanin tsaro bane.tunubu ya san wanan kudin basu kusua matukar bai basu rabon su ba

  • @NaziruMurtala-si2lk
    @NaziruMurtala-si2lk 19 วันที่ผ่านมา

    Mutane kar ku wahalar da kan ku akan bulama dan takardane, Kuma fa Yana can turai yake wannan maganar! Ka zo ka je ka ganewa idanunka!

  • @ShapiuShapiuIbrahim
    @ShapiuShapiuIbrahim 19 วันที่ผ่านมา

    Wly kabani mamaki Allah tsinema yawon duniar naka karya kake muna fiki munsan manu farka kuma mun samu cigaba wajen tsaro kai Dan democracy

  • @BashirIbrahim-s8k
    @BashirIbrahim-s8k 18 วันที่ผ่านมา

    Ajabba

  • @BruceEnohRighteous
    @BruceEnohRighteous 19 วันที่ผ่านมา

    Wannan soji tun farko bai kamata ku dawki maganarsa da ma hin manciba domin da ka saurareshi zaka gane baisan ma a binda yake fada ba

  • @IbrahimgaladimaUmar
    @IbrahimgaladimaUmar 12 วันที่ผ่านมา

    Kaitafican wawan banza dakune ake amfani wajen cutar damu mutanen arewa kai agidan uwarwa kasan abunda ake acikin dajin? Haka kawai baku bincike sai cikabaki dasunan ku masu Ilimi

  • @AchirouMahamadou-jh6uu
    @AchirouMahamadou-jh6uu 18 วันที่ผ่านมา

    Kai de munafikiné

  • @MammanLawwali
    @MammanLawwali 19 วันที่ผ่านมา

    👍❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪❤❤❤🇳🇪🇳🇪✌✌✌✌

  • @MangouhadizaGanahassane
    @MangouhadizaGanahassane 18 วันที่ผ่านมา

    Allah ya isne
    ma mai karya albarka
    Shame on you

  • @MuhammadHarisuUsaini
    @MuhammadHarisuUsaini 19 วันที่ผ่านมา +1

    Yaya barista ya San makaman da ke hannun Boko Haram, Su na tare da su ne? Ya San siirinsu SOSAI

  • @am-yk2eg
    @am-yk2eg 17 วันที่ผ่านมา

    jakin banza jahili

  • @IdrissouSani
    @IdrissouSani 19 วันที่ผ่านมา

    😂😂😂😂

  • @abubakarali5369
    @abubakarali5369 18 วันที่ผ่านมา

    Kai barista soja ne ? Munafikin Allah, bakada labarin abinda Gwamnatin Faransa a tarihi ???

  • @LaoualiEnok
    @LaoualiEnok 19 วันที่ผ่านมา

    Karya kouke

  • @HarunaabduHarunaabdu-w7v
    @HarunaabduHarunaabdu-w7v 19 วันที่ผ่านมา

    Makaryacin banza

  • @IdrissouSani
    @IdrissouSani 19 วันที่ผ่านมา

    😂😂😂😂😂

  • @HarunaabduHarunaabdu-w7v
    @HarunaabduHarunaabdu-w7v 19 วันที่ผ่านมา

    Makaryacin banza

  • @IdrissouSani
    @IdrissouSani 19 วันที่ผ่านมา

    😂😂😂😂

  • @HarunaabduHarunaabdu-w7v
    @HarunaabduHarunaabdu-w7v 19 วันที่ผ่านมา

    Makaryacin banza

  • @IdrissouSani
    @IdrissouSani 19 วันที่ผ่านมา

    😂😂😂😂😂