Wallahi malam , ba gaskiya kake fadaba, kowa yaga yadda zaman yakaya, wallahi kowa yaga yadda ka kwashi kunya agaban duniya, Amma wallahi kaban kunya, da har kazo kana yabon kanka.
Ai kaga shi mamalan Anas din yabari mutane suyi alkalanci,baizo Yana yabon kansaba, dama Mafi yawan ku , kunayin abune domin asan kunyi, ai kaga shi har yanzu baice komaiba, Amma yanzu Kaine zakasa shi yafito yace Wani Abu dangane da zaman da kukayi. Allah yashiryeki, uaganar da ku gaskiya.
Mahaukaci Mahaukacine Da Kanada Hankali Kuma Da Ace Addinin Musuluncin Kakeyi Da Gaske Da Tuni Kabar Dariqa Yadda Aka Titsiyeka Da Zindiqin Shehunku Wanda Yayiwa Annabi Karya Mushirikai Allah Ya Kara Tona Muku Asiri
Gaskiya kaide jahili ne wannan mutumin.kaikaji zindiqi.hujja nakafurchi dake littantafanku zakakawo wanda kakore, kazo kana ta wani gyaran larabchi da karya da hofi.meyasa baka samanadede gurin ba.sekace alakinna kukakafa muqabalan😂😂😂
Allah ya karama fahimta malan albarka Annabin rahama ❤❤❤dun.allah mln.❤❤❤abarkullama.jahillay baza.su. ganebane say hayaniya❤da ha.inchi
❤❤gaskia mungode sosay sosay❤
Allah yasaka da alkhairi malam mai barota❤❤❤❤❤❤❤
Kai wallahi nifa naji dadin mukabalarna wallahi bantaba jin dadin wata mukabalaba kamar yadda kayi haka 🎉🎉🎉🎉🎉❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ shek Ibrahim dakayi yayi kyau sosay kuma Muna makafatan alheri maiyawa dakuma karin kusanci maras adadi munajin dadin karatu
Masha allah Sai godiya ga allah
Sha-sha sha maganar ka shirme ne kaway
Malan Allah ya biya
Nagode da Allah
Allah yasakamakada alkhairi
Wallahi malam , ba gaskiya kake fadaba, kowa yaga yadda zaman yakaya, wallahi kowa yaga yadda ka kwashi kunya agaban duniya, Amma wallahi kaban kunya, da har kazo kana yabon kanka.
Ml Kaji tsoran Allah karyadai bakyau
Ihu bayan hari, bayan anyi maka bijibiji a idan duniya
26:46 Gaskiya daya ce hmmm
Tijjanawa gidan karya
Wllh da ina maka kallon malami ashe makaryaci ne kaikam
Ai kaga shi mamalan Anas din yabari mutane suyi alkalanci,baizo Yana yabon kansaba, dama Mafi yawan ku , kunayin abune domin asan kunyi, ai kaga shi har yanzu baice komaiba, Amma yanzu Kaine zakasa shi yafito yace Wani Abu dangane da zaman da kukayi. Allah yashiryeki, uaganar da ku gaskiya.
Mai barota
😂😂😂😂😂😂😂😂😂, wato ka bugu kenan. Wuya, kasan baka shiryaba meyesaka yadda
Hhhhhhhh hhhhh abun dariya! Gsky kasha kashi ahanun malam Anas, ashe kai dan comedy ne da gaske.
Munafikina kay.wawa
Mahaukaci Mahaukacine Da Kanada Hankali Kuma Da Ace Addinin Musuluncin Kakeyi Da Gaske Da Tuni Kabar Dariqa Yadda Aka Titsiyeka Da Zindiqin Shehunku Wanda Yayiwa Annabi Karya Mushirikai Allah Ya Kara Tona Muku Asiri
Wawanekan Allah ya shiyeka
Kai Mallam wannan magananka akan M bashir ba dai dai bane
Nide naso ace kayi hƙr kabi hanyar gsky Sbd tabbas Kanada ilimi amma wlh sharrin bidi'a ce ta baibaye ka Ftn Allah yasa kanada rabon shiriya Ameen 👏
Bokane bokane mushriki
Waye yagayama izala che a.dai.dai Allah ya shiyeka
@@AssoumanabouvacarIssoufouAllah ya shiyeka wawa.adini day ne.allah.ne
Mungode mujtaba maibarota
Sai godiya Syd maibarota da aka barsu kowai sbd ba paice karatu suke so ba
Da Ni Dan dariqa ne! Amma sbd karya irin taku yasa na guda
Meakey dasufawa bailimi
Hakasuke wahabiyawa
Sharri kayan kwalba
Gaskiya kaide jahili ne wannan mutumin.kaikaji zindiqi.hujja nakafurchi dake littantafanku zakakawo wanda kakore, kazo kana ta wani gyaran larabchi da karya da hofi.meyasa baka samanadede gurin ba.sekace alakinna kukakafa muqabalan😂😂😂
Kay munapiki ne,Mai baro hauka. Anas cewa yayi lokacin yanada rai
26:46 Gaskiya daya ce hmmm