Wannan yana daya dagachikin Abinda Manzan Allah yafada chewa karshan Duniya za'aita kashemu amma gamu dayawa amma yawan namu yazamo taran tsin-tsiya babu shara,, saboda Muma munkoma san Duniya da tsoran Mutuwa Allah kashiryardamu kan tafarki madai-daichi.
Wallahi malam nayi mafarki da ranar al qiyama, wallahi inna son na baka wannan labari, yanda annabi (Mohamed) ya ceceni da azabar wuta, wallahi malam, ku bani number ku domin na bayana muku, domin akwai darassi sosai a cikin wanna mafarki
Masha Allah fatan alheri izuwa gare kou 🎉🎉🎉🎉🎉
Allah yasa moudatue 🤲
Machallh sheikh abou aïcha allha y'a bada lada 🤲
Allah managafara
🤝 ماشاء الله الله يبارك الله ما شاء الله عليك ان شاء الله رب تفتح على خير ان شاء الله باذن الله تعالى
Jazakallahu khairan
ALLAH ya samu dace Amin ya ALLAH ya yafema na
Allah ya Kara basira Malam
My tuba ya iyanuwa muslmai.Ya Rabbi ka yafemana da shiriya tabbatatciya
Wannan yana daya dagachikin Abinda Manzan Allah yafada chewa karshan Duniya za'aita kashemu amma gamu dayawa amma yawan namu yazamo taran tsin-tsiya babu shara,, saboda Muma munkoma san Duniya da tsoran Mutuwa Allah kashiryardamu kan tafarki madai-daichi.
يا الرحمن الرحيم، الله ارحمنابرحمتك👏😢
☝️🙄🙄🤲🤲🤲Ameeen
أللهم امين يارب العالمين
👍🇳🇪
muna godiya sosai
Assalamu alaikum malam kyakyawan fata zuwa gareka malam allah yakara basira
Allah Yabada Lada
Wallahi malam nayi mafarki da ranar al qiyama, wallahi inna son na baka wannan labari, yanda annabi (Mohamed) ya ceceni da azabar wuta, wallahi malam, ku bani number ku domin na bayana muku, domin akwai darassi sosai a cikin wanna mafarki
AI DA KIN AJIYE NUMBERKI KIRANI TA WANNAN NUMBER 09064095046
YA kabamu zaman lafiya
ASSALAMA ALAIKUM DUBUN GAISUWA DA FATAN ALHERI ZUWA GAREKU BAKI DAYA MAIMAGANA HAROUNA IDRISSA DAN NIGER DAMAGARAM ZANDAR MAZAUNIN KASR LIBYA BIRNIN TIRPOLI INA MUKU FATAN ALHERI 🇱🇾🇱🇾🇱🇾🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪👌🙏👈
malam Harouna Idris godiya tare da ptn alkhairi
@@al-furqanwalhudatv nagode so sai malan muna tare da ku kai tsaye daga libya muna tare kowa ni lokaci insha Allah nagode so sai ?
Muna amsawa daga kasar oman
حسبي الله ونعم الوكيل
Barka da warhaka
Allah yakar ma malma lfy
🙏🙏🙏
AslmYkk
Macala
Malam ai saidai mujira kawai lokaci yakure jahille sun nada kansu a matsayin malame suna yanke hukuncin yanda suke so tofa jiki magaye
😭😭😭😭
Assalam aleikom malan allah yaqara ilmi godiya mouke est bonsoir les marabout CV et les travailler
Wanna gaskiya ne