Masha'Allah! Mun Gaida ALHAJI BASHIR NAYAYA. Allah Ya Maidashi Gida Lafiya. Jinjina Ta Musamman Ga BBCHAUSA, Da Suka Yi Kokarin Gayyato Mana Wannan Bako Na Musamman. MUNGODE 🙏
Allah sarki Dan Magori. A late 90s mun sha kallon ka a CTV67. Lokacin dai bamusan ma'anar film bama kawai dai kalla muke idan an kunna TV. Allah sarki wannan lokaci kullum akwai wutar nepa.
Masha'Allah! Mun Gaida ALHAJI BASHIR NAYAYA. Allah Ya Maidashi Gida Lafiya.
Jinjina Ta Musamman Ga BBCHAUSA, Da Suka Yi Kokarin Gayyato Mana Wannan Bako Na Musamman.
MUNGODE 🙏
Allah sarki Dan Magori.
A late 90s mun sha kallon ka a CTV67. Lokacin dai bamusan ma'anar film bama kawai dai kalla muke idan an kunna TV.
Allah sarki wannan lokaci kullum akwai wutar nepa.
Allah ya kara sawon kwana baba cikin farin ciki da lafiya don matsayin annabi Muhammad (saw)...
Masha allah,allah ya kara rufamana asiri daga Dr Ruksy sabro tangaza dan sokoto mazauni kasar Ghana 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇬🇭🇬🇭🇬🇭🇳🇬🙏🙏🙏🙏💯💯
Mashaallah allah ya kara lafiya da nisan Bashir Nayaya kana sakamu farin cikin
Allah ya kara nisan kwana bashir nayaya
Allah sarki dattijon arzeki Allah yabada lfy danesan kwana
Allah ya Karawa rayuwa albarka
Babban mutum. Allah ya kara girma, daukaka, da karin lafiya. Ina matukar kaunar fina-finanka.
Allah ya kara tsawon rai baba
One of my favourite. Ina yinka sosai...
Aminé sou m'a amené ya Allah toh baba 🙏
Masha allahu ya kara lfy
Amin yahayyu ya qayyum
Masha Allah gaskiya ne tun ina karami nasan ka dan magori
Sadik dantata mijin Rashida 🇳🇪🇳🇪🇳🇪😄😄😄
Masha allah 🇸🇦🇸🇦🇸🇦
masha allah
Bashir na yaya Allah ya taimaka
Allah yakara lafiya
Jiya ba yau ba
Masha Allah
Masha Allah🙏
Mash Allah
Long live dear lovely father insha allha ❤️❤️❤️❤️
Haifaffen ina wai?
Meyasa ba Ai shira da fati washa
Isah ayagi
Ko shawara yake bayarwa a fim fada yake. Ina jin dadin fna-finansa.
Tun muna Yara nasanka asabuwar kofa gidan alhaji yawale
BBC HAUSA MUN GODE
Matsalata da yan kano fariya da son kai
Ko
Kai ware. Daukaka ce Allah ya bamu ya ranka?
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah
Masha Allah