Wallahi akwai matsala. ƴara ƴan mata sun fara afkawa cikin harkar garkuwa da mutane

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 24 ธ.ค. 2024

ความคิดเห็น • 48

  • @hawalaminououmachaibourama6474
    @hawalaminououmachaibourama6474 5 หลายเดือนก่อน +5

    Karkuji tausayin su wallahi

  • @Abotagroup
    @Abotagroup 5 หลายเดือนก่อน +2

    Allah ubangiji yakawo karshenku.

  • @EeEe-jk2je
    @EeEe-jk2je 5 หลายเดือนก่อน +1

    Allah ya kara tona asirunsu aduk ida suke ya rabbi 🤲🤲

  • @fadilahmuhd680
    @fadilahmuhd680 5 หลายเดือนก่อน +4

    ALLAH yashirya jinjina da ga yan sandan katsina da local gvmt tare da yan kwamitin ALLAH yasaka alheri 🙏🏻ALLAH yatsareku 🙏🏻ALLAH yakara baku sa’a🙏🏻

  • @faridasaidu4733
    @faridasaidu4733 5 หลายเดือนก่อน +1

    Toh wai tambayo yin amfanin misukeyi tinda de ba abinda ke chanzawa Allah yayi mamu magani

  • @ShehuAdamu-ys4rv
    @ShehuAdamu-ys4rv 5 หลายเดือนก่อน

    Hmmm in sha Allahu,duk sai kun shiga hannu ,maciya amanar kasa da alumma ,Allah sa su kashe kih ,kowa ma y huta ,mamar sa amfani kawai

  • @FwggwgSggsggs
    @FwggwgSggsggs 4 หลายเดือนก่อน

    Allah yakara tonamasu asiri

  • @UmmySuddais
    @UmmySuddais 5 หลายเดือนก่อน +1

    Shigiya kamar mumina tana wata banzar magana

  • @FatimaMusaMuhd
    @FatimaMusaMuhd 3 หลายเดือนก่อน

    Allah kasa mudache

  • @rabiabdullahi151
    @rabiabdullahi151 5 หลายเดือนก่อน +1

    Subuhana da Allah adiga kashe su

  • @aliabubakar6606
    @aliabubakar6606 5 หลายเดือนก่อน

    😂😂😂wanan bakoyace

  • @mukhtarabdullahi4224
    @mukhtarabdullahi4224 5 หลายเดือนก่อน

    wasa kuke mata ku karya mata hannu da kafa suna nan dayawa ana tare dasu

  • @AboubakarMohammed-n7t
    @AboubakarMohammed-n7t 5 หลายเดือนก่อน

    Wallahi tsinuwa na tare daku

  • @binonigarba3596
    @binonigarba3596 4 หลายเดือนก่อน

    Wlhi wanenn ma aikatan basu san aikin suba sbd kamatayi su taget da ita sukamasu basu zu suna nuna sun kamata suma su chanza gurin zama

  • @SimaMuhammad-x7z
    @SimaMuhammad-x7z 3 หลายเดือนก่อน

    Wake da maiii da shinkafaaa da taliyaaaaaaaaaaa😂😂😂

  • @UmarMuhammad-vu9mj
    @UmarMuhammad-vu9mj 5 หลายเดือนก่อน

    Wannan anya cikin hankalinta take kuwa kamar tana shaye shaye

    • @HauwaUmar-p2e
      @HauwaUmar-p2e 5 หลายเดือนก่อน

      Iskanci ne so take ace batada hankali a sake ta

  • @CisséAbdul-s2h
    @CisséAbdul-s2h 5 หลายเดือนก่อน

    Wake da may da taliya 😂😂😂

  • @rukayyaabubakar6097
    @rukayyaabubakar6097 5 หลายเดือนก่อน

    حسبنا الله ونعم الوكيل

  • @DanLumo
    @DanLumo 5 หลายเดือนก่อน

    A tashi tsaye wajen ba matasa ingamtaccen ilimi da kuma sana'a, idan kaga mutum cikin irin wannan hali sai ka gode Allah daya kare ka ba kace a aibanta masa ba. Idan ana ba mutane kulawa daya kamata ba zamu kanmu cikin wannan mummunan hali ba. Masu fashi da biro ba mai taba su, ya kamata a gyara.

  • @musaaliyu9970
    @musaaliyu9970 5 หลายเดือนก่อน

    Allah ya shirya

  • @tukurbaguduambursa2545
    @tukurbaguduambursa2545 5 หลายเดือนก่อน

    Shin wai in ana gwadin wannan binciken afili sauran barayi ba za su gudu ba?

  • @ishaqsalisu7641
    @ishaqsalisu7641 5 หลายเดือนก่อน

    😮

  • @AboubakarMohammed-n7t
    @AboubakarMohammed-n7t 5 หลายเดือนก่อน

    Nageria kuna cikin musifa

  • @fatimaabdulrahman5461
    @fatimaabdulrahman5461 5 หลายเดือนก่อน

    😂😂😂😂😂😂

  • @mammasanimammasani4409
    @mammasanimammasani4409 5 หลายเดือนก่อน

    Kuci ouwar chegiya maciyar Amana Al'ouma

    • @fadilahmuhd680
      @fadilahmuhd680 5 หลายเดือนก่อน

      Stupid Dan iska har kana zaginsu suna kokari 🙏🏻kıla kai ma informer ne kai 🙏🏻ALLAH yakara tona maku asiri

  • @kalamu_waheed
    @kalamu_waheed 3 หลายเดือนก่อน

    Shegiya
    Nifa bata lokacin sauraron wadannan tsinannun haushi yake bani

  • @UmarMuhammad-vu9mj
    @UmarMuhammad-vu9mj 5 หลายเดือนก่อน

    Maganan ya kamata muna taimakon yan uwa da makota da wadanda iyayensu suka rasu kuma tarbiyya fa bana uwa da uba bane kawai harda sauran jama,an anguwa duk munyi sakaci da hakan shiyasa muke ta ganin munanan abubuwa sunata bibiyanmu

  • @IzakYoussouf-f1f
    @IzakYoussouf-f1f 5 หลายเดือนก่อน +2

    Hegiya Wani acte takeyi kamar barkada hakali

    • @aminuwali9458
      @aminuwali9458 5 หลายเดือนก่อน

      A buge take ne

  • @SanusiAbubakar-yp2wi
    @SanusiAbubakar-yp2wi 5 หลายเดือนก่อน +6

    Wannan fah munafuka ce!!!

    • @soufian6316
      @soufian6316 5 หลายเดือนก่อน +1

      Ssai

    • @fadilahmuhd680
      @fadilahmuhd680 5 หลายเดือนก่อน +3

      Wlhko sosai munafuka

    • @soufian6316
      @soufian6316 5 หลายเดือนก่อน

      @@fadilahmuhd680 kamar ma amaye take

  • @HauwaUmar-p2e
    @HauwaUmar-p2e 5 หลายเดือนก่อน

    So take ace batada hankali pha kar ku yadda ku dauki mataki a kanta wannan duk plan ne

  • @SafiyaMuktar-w8u
    @SafiyaMuktar-w8u 5 หลายเดือนก่อน +1

    Wllh da hankalin ta

  • @ayshbeny
    @ayshbeny 5 หลายเดือนก่อน

    Laifin na Yan sandan ne. Ku hada Baki. Duk Wanda aka kama a kulle. In dare Yayi ku bi ku kashe. In an tambaya ku CE baku Sani Ba. KO ku yi tambayan nan cikin Jamaa and allow jungle justice take place. Or suna Gama confessing ku harbe su ku CE sun so su gudu ne. AI bayan wani lokaci duk zasu daina.

  • @belloabdullahi9464
    @belloabdullahi9464 5 หลายเดือนก่อน

    Kufarakaita asibiti tukunnah

  • @SirajYousuf-m8z
    @SirajYousuf-m8z 5 หลายเดือนก่อน

    🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲😭😭😭😭😭

  • @aminuwali9458
    @aminuwali9458 5 หลายเดือนก่อน

    A buge take

  • @AbdulhamidAdamuAkar
    @AbdulhamidAdamuAkar 5 หลายเดือนก่อน +2

    Wannan yakamata kuci uwarta

  • @hamayehamsou4412
    @hamayehamsou4412 5 หลายเดือนก่อน

    Inna démocratia

  • @abubakarabba3919
    @abubakarabba3919 5 หลายเดือนก่อน

    Iya Takune ko tabitabi ce

  • @ibrahimabubakarzango9803
    @ibrahimabubakarzango9803 5 หลายเดือนก่อน

    Ji yanda ta zama so miserable