Rikadawa ya ce kudi ne kawai ya hana shi yi wa matarsa kishiya

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 26 ม.ค. 2025

ความคิดเห็น • 25

  • @sulaimanturai429
    @sulaimanturai429 2 ปีที่แล้ว +1

    wan nan magana hakatake Allah ya gara kusanci ga manzon Allah Sallallahu alaihi wasallam Masha Allah baba Dan audu very good

  • @aliyuamagaji1574
    @aliyuamagaji1574 2 ปีที่แล้ว

    Annabi Muhammad s.a.w.w ya yarda dakay Dan iman Ali s.a.w.w

  • @ibrahimabouba4644
    @ibrahimabouba4644 2 ปีที่แล้ว

    Allah kara baku Zaman lafiya 🥰🥰🇳🇪✨✨

  • @el-zeeyz8451
    @el-zeeyz8451 3 ปีที่แล้ว +3

    salam...i hv a few wordz to say.....bbc hausa,dan allah dis interview shld plz continue dis is d best way of known our actors.keep d good work nd stay blessd

  • @maryemmohamed5582
    @maryemmohamed5582 3 ปีที่แล้ว +1

    Masha Allah rabiu 😂😂👍🏻

  • @alfanda9971
    @alfanda9971 3 ปีที่แล้ว

    Allah y Kara daukaka

  • @deejahshub5192
    @deejahshub5192 4 ปีที่แล้ว +1

    Baba rabi'u Allah barka haka tunda baka rasa ci ko Sha ba

    • @adamusafiyanu9543
      @adamusafiyanu9543 4 ปีที่แล้ว

      😂😂😂😂
      Namijin Bahaushe ne,zai iya yin rance

    • @deejahshub5192
      @deejahshub5192 4 ปีที่แล้ว

      @@adamusafiyanu9543 ah lallai maraba talauci

    • @adamusafiyanu9543
      @adamusafiyanu9543 4 ปีที่แล้ว

      @@deejahshub5192
      Ki dai yi fatan zabin abinda yafi alkhairi...amma namiji yaso aure ba karamin talauci ne ze hana shi.
      Rikadawa kuwa da kyar in yana cikin irin wadannan matalautan.

  • @sulmankuwait2278
    @sulmankuwait2278 2 ปีที่แล้ว +1

    👌 👌 👌 👌 😂😂😂😂😂😂😂💕💕💕💕💕💕💕💕💕💕👍👍👍👍

  • @kabiruyaqub6893
    @kabiruyaqub6893 2 ปีที่แล้ว

    Ok

  • @saadahamza6651
    @saadahamza6651 3 ปีที่แล้ว +1

    kar Allah ya baka kudin da zakay kishiya

  • @auwalaboubakar3890
    @auwalaboubakar3890 4 ปีที่แล้ว

    Yayi

  • @nanfwangdabiring1520
    @nanfwangdabiring1520 4 ปีที่แล้ว +1

    Wallahi karya ne 😆😆 ka na da kudi.
    Malam Bello speecial meat seller.....
    Story story

  • @ALADUN_NIGER_TV
    @ALADUN_NIGER_TV 3 ปีที่แล้ว

    gaskiya katabomai inda yake mani kaikai

  • @rabiouchaibou1372
    @rabiouchaibou1372 3 ปีที่แล้ว

    Naji inasanka duda bakasanniba Kuma bansankaba adalilin maganar dakayi

  • @babaganaibrahim4817
    @babaganaibrahim4817 3 ปีที่แล้ว

    Kar kadamu ba ma sa la zan tu ramaka

  • @Drmaarufclinic
    @Drmaarufclinic 4 ปีที่แล้ว

    Kai rikadawa kana da sufa

  • @adamusafiyanu9543
    @adamusafiyanu9543 4 ปีที่แล้ว

    Matan nan sai addua suke yi wai Allah ya hana kudin da za ai auren😂😂😂

  • @hannatuyaro7830
    @hannatuyaro7830 4 ปีที่แล้ว +1

    Ubangiji ya hana wannan kudin da za a yi kishiyar