Tabbas addini yayi tasiri a zukatan masu dawa, kana ganin yanda Alhaji Atukun Jabo ke kauce ma tambayar hana ruwa, saboda tasirin addini. Allah yasa mu samu ceton Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama
Tambayoyinka suna sauka daga hanyar daya dace. Ya kamata ka barsu subada labarin kalu ballan da suke fiskanta acikin dawa tare da dabbobin dawa. Ko kuma haduwa da iskokai.
mutum irin wannan aida kun dan tambayeshi ya taba artabu da iska? ya taba artabu da wani babban dabba ya bamu labari ? meya bashi tsoro ko mamaki a jeji? irin wadannan ne zasu bawa mutane nishadi
slm muna mika sakon gaisuwa ga shugabanin kungiyar mafarautan wannan gida amdadin shugabana Mustapha baba fatamus dake garin RINGIM
slm sakon godiya ga yan gidannan marar adadi domin munajin dadi
Allah kakaimu nejar Muna kabo
Tabbas addini yayi tasiri a zukatan masu dawa, kana ganin yanda Alhaji Atukun Jabo ke kauce ma tambayar hana ruwa, saboda tasirin addini.
Allah yasa mu samu ceton Manzon Allah Sallallahu Alaihi Wasallama
Masha'Allah
Allah ya ja kwanan Shugaba
Dawa dai
Gaisuwa ga Sarki Rabe Bichi, Kano State. Daga nan Jabo, Sokoto State.
Tambayoyinka suna sauka daga hanyar daya dace. Ya kamata ka barsu subada labarin kalu ballan da suke fiskanta acikin dawa tare da dabbobin dawa. Ko kuma haduwa da iskokai.
Muna godiya da wannan shawara in Allah ya yarda za,a isar da ita zuwa inda yadace mungode da cigaba da bibiyarmu
Dan yaro
mutum irin wannan aida kun dan tambayeshi ya taba artabu da iska? ya taba artabu da wani babban dabba ya bamu labari ? meya bashi tsoro ko mamaki a jeji? irin wadannan ne zasu bawa mutane nishadi