Wato Al Ameen Dan Allah kuyima baba audu fada sakamakon abinda yakema Yan dambe idan Dan dambe yayi dambe yabashi kudi kadan yacemashi Mai rowa idanma baisamubama shidai yabashi yasani ranarda baibashiba Kuma yaringayimashi haibaici a waka Dan kukara wayarmashidakai Dan Allah dafatan zakutashi lfy Allah yakara daukaka daga Dan kt 1t tudu garin danmarna
Gaskiya nidai na bashi best dambe singer
Wato Al Ameen Dan Allah kuyima baba audu fada sakamakon abinda yakema Yan dambe idan Dan dambe yayi dambe yabashi kudi kadan yacemashi Mai rowa idanma baisamubama shidai yabashi yasani ranarda baibashiba Kuma yaringayimashi haibaici a waka Dan kukara wayarmashidakai Dan Allah dafatan zakutashi lfy Allah yakara daukaka daga Dan kt 1t tudu garin danmarna
Wato ni abinda yake bani mamaki wllh gangar da Yusuf yake amfani dasu kobanji wakarba akabuga dole sekasan shine
Wakar sai yusuf balaraben mawada daga balangada
To amma Kuma kafin abiyama dandanbe makka anbiyama mawaqa dayawa saudiyya koma ince duk mawaqama yankallone suka biya masu saudiyya
Dan Allah wakar waye pls
Gsky wannan wakar tayi dadi sosai al ameen
Masha Allahu wakar tayi dadi
Amma Al Amin yace Ramadan yanada kyauta meyasa ba’ayimai tasa wakar ba
Kaduba farkon shirar part 1 Kuma Yusuf waqa 2 yayiwa Ramadan
Bakada kunne kokuma tariya kayi😂
Kai sai kanuna raayika
Sa maza kunce hannu habu na inda mai karfi 😂😂
😂😂😂
@iPHONE-68 zakukai yarmage kubarosa kodama maja kuke wlh idan yanashigawa manya sai tsara nasa sunzo suna bugeshi 😀😀