Nima ina sha'awar yin wannan kiwon kajin. Saidai matsala na anan shine ban yi karatu ba. Tambaya na shine dole ne wannan sana'ar sai mutum Yayi karatu ko ya??? Don Allah ku taimaka min ku ban amsar tambaya na plsss
Masha Allah @@MUJALLARMATASHIYA gskya naji dadin hakan sosai. Sbd gskya na gamsu da dukkan bayanin Babban bakon ku. Ni yanzu ina a Kasar italiya da zama. Amma sbd ina son dogara da kai na shiyasa nake sha'awar komawa kasa ta domin na dogara da kai na. Gskya ina gdya sosai ba adadi buhu buhu.
Assalamu alaikum

Ko baka yi karatu ba za ka iya
Masha Allah @@MUJALLARMATASHIYA gskya naji dadin hakan sosai. Sbd gskya na gamsu da dukkan bayanin Babban bakon ku. Ni yanzu ina a Kasar italiya da zama. Amma sbd ina son dogara da kai na shiyasa nake sha'awar komawa kasa ta domin na dogara da kai na. Gskya ina gdya sosai ba adadi buhu buhu.
Ibrahim Abdul kadir wlh kai zamanka kada ka sake ka dawo.