Weldon jaki alokacin da Ake warware ma kullin da yayi ma Kai lokacin kake Kara nutsewa sabida kwakwalwar kifi ce akanka addini fa don Allah Ake ba Dan Wani Kato ba
Maciya Amana Azzalimai, dole Adinga ganin bala'i a Nigeria, Ga hadisai barkatai na batanci Amma kunce wai babu shi Abduljabbar shi yafada, Ga samfur: akwai hadisai cewa Iyayen Annabi yan wutane, Annabi yana fitsari atasaye, Kan Annabi akwai Qwarkwata Kuma yana dora kansa kan cinyar matar wani Mace tana rike hanunsa suje wani guri yabiya mata bukata Da sauransu duk kundora masa laifin sabida akwai Gomnati hanunku Maciya amana
Allah Taála Ya saka da alkhairi Sheikh Kabir Bashir Abdul-Hamid, amin.
Masha Allah ❤❤❤
Sarki zaki kadena yaudarar mutane saboda kowa yagane kai munafukine kuma kasani duniya kowa yawaye yasan qarya kukayi dasunan muqabala ai anganoku mayaudara maqiyan Allah da annabi sawkunce za a muqabala gidan sarki Gaban kowa dakowa anyi koqaqa tokusani kune maqiyan annabi saw kuma duk Wanda yatahi ahakan saiyayi Kunya tunnan duniya sanan lahira wawaye munafukkai qarshen munafuki jinkunya
to malam dan Allah kasan zakayi karatu meyasa bakayi jajiba gaskiya badaidaibane
Allah y sakada alkairi Abu rumaisa
Masha allah
Shiekh Abdul Jabaru Ikon Allah 🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼🙏🏼
Weldon jaki alokacin da Ake warware ma kullin da yayi ma Kai lokacin kake Kara nutsewa sabida kwakwalwar kifi ce akanka addini fa don Allah Ake ba Dan Wani Kato ba
da sarki zaki da kabiru kubi A'hankali'fah kar kuci gaba da raina mana hankali
gaskiya bama tare da wanna mlm
yes
Amma gaskiya yaronnan Kabir baida hankali.
Sarki zaki babu wuta a waya😂😂😂😂 sauukeshe😂😂😂😂😂😂
Wani addini ne wannan😢😢😢😢
Maciya Amana Azzalimai, dole Adinga ganin bala'i a Nigeria,
Ga hadisai barkatai na batanci Amma kunce wai babu shi Abduljabbar shi yafada,
Ga samfur: akwai hadisai cewa Iyayen Annabi yan wutane,
Annabi yana fitsari atasaye, Kan Annabi akwai Qwarkwata
Kuma yana dora kansa kan cinyar matar wani
Mace tana rike hanunsa suje wani guri yabiya mata bukata
Da sauransu duk kundora masa laifin sabida akwai Gomnati hanunku
Maciya amana
Sarkii Zaki ba gaskia yakenemaba fitina yakéso yakawo tsakanin ahlu'sunna da Yan bidiâ
Ka dauki mutum day kawayyyy😅😅😅😅😅😅 sarki zaki haka aka yiwa Abdul jabbar?
Awa nawa sheik yayi da bada kariya Kansas?
Dan autan maja😅
Sarki zaki wallahi munafukine
Sarkib zaki sauke she 😂😂😂😂mudauki wani😂😂
Kabiru kifi yagudu
Sheik ba caji😂
Kai.yanzu.sokake.akache.malan
😂🎉❤🎉
Wayata ba chaji
Muna kallo daga camerun
Masha Allah❤❤❤
Masha allah