Don Allah idan da hali kayi mana uploading tsofaffin fina finai kamar su Daskin Da Ridi part 1 & 2, Saudatu part 1 & 2, Tsumagiya shima part 1&2, Ki yarda dani da kuma Saadatu Saar Mata. Muna godiya da irin kokarinka.
God bless Auwal Muhammad Sabo of Sarauniya... this is real hausa movie; depicting our traditional farming, the political intrigues involved in hausa traditional leadership. Sadly, qabilu sunyi dominating hausa film industry with filthy and trashy stuffs... check them out, the so called super stars are 99% not hausas, who is gonna bet?
Kaji matsalar bahaushe da anyi mgna yace qabilu shin kowa ma qabila ne kawai dai mun yada asalin mu mun dauki dabi un turawa mundora wa kan mu munaganin munci gaba
Masha Allah dis film remind me of my childhood
Gibiya kenan The old Films are the best ones
Nice classic movie. Please upload more like tsumagiya and Dan Adam butulu Tnx we love hausa movies
am happy to have the opportunity to rewatch this movie
sai ciroki
allura sa zare mes chers ce ficieux film me rappel mon passer .
Yanzu flim ya koma kudi
This film remind me of my childhood.
Pls can you upload sansani na Ahmed s nuhu thank you
Jiya ba yau ba
wow thnx 4 uploadin dis
pls can somebody upload gagare and daskin da ridi?
Very good movie's thanks for chiroky
wannan ya tunamin da gaskiyar yadda bahaushe yake. masha Allah.
Hakane
J'aime ça
😢😢😢🥰🥰🥺🥺🥺🙏🙏🙏🙏🙏🙏
thread and Needle 😄😃😄
This is the real Hausa royal family
i think akwai daskin da ridi, but i cnt recall the channel i watch the movie, jst check i blc u'll find it.
گهزقم
Tuna baya 😂
Please upload Yarimah. I don't know if got the name right.
more better than the existing ones
Pls upload ki yarda dani nd dawayya pls
Dis is good cinéma in hawsa
Allah sarki rayuwa
gaskiya muna matukar godiya da tuna baya da kuke, fatan allah ya saka.
Allah Mai ikon Jiya ba yaw ba Sarki kenan Zabia 🤣🤣🤣🤣
Allah ykbsr
😢😢😢😢😢😢😢
Mashaallah I really like modern Hausa films.
Don Allah idan da hali kayi mana uploading tsofaffin fina finai kamar su Daskin Da Ridi part 1 & 2, Saudatu part 1 & 2, Tsumagiya shima part 1&2, Ki yarda dani da kuma Saadatu Saar Mata. Muna godiya da irin kokarinka.
Vedio
Allah sarki duniya kenan
jamiri dangaske ciroki gsky hausa film bakara
دعاء الخوف من عدو الخاصة
masha Allah
Irin waxannan fina-finan na da suna kayatarwa matuka gaya, ya na da kyau ku tino da wadansu , ku sako mana su
God bless Auwal Muhammad Sabo of Sarauniya... this is real hausa movie; depicting our traditional farming, the political intrigues involved in hausa traditional leadership. Sadly, qabilu sunyi dominating hausa film industry with filthy and trashy stuffs... check them out, the so called super stars are 99% not hausas, who is gonna bet?
Wadannan fina finnai sune suka dace da Al, adunmu.
Yanzukam iskancin turawane kawai ake karantarda matasanmu.
Kaji matsalar bahaushe da anyi mgna yace qabilu shin kowa ma qabila ne kawai dai mun yada asalin mu mun dauki dabi un turawa mundora wa kan mu munaganin munci gaba
Rotfl @Bani Kajimuna, Tittiburi, Bani Lukumanu, Bani Likutuna
Allah yasaka fa alkhairi
هههههههه 🤣🤣🤣🤣🤣
I'm so happy
Real Hausa movie.
we need more old hausa films
pls bring us part 2
Sangayahausafi
nagode dakokari
Hassada ga mai rabo take ce
هوساجديد
Please muna bukatar shirin ado gwanja Dan malam
Ciroki
Gaskiya ne tuna baya!!!
OK
Sibuka
هوسا
P
Gaskiya Ciroki actor ne😊
gaskiya SARAUNIYA FILMS kunyi KOKARI sosai
هوساجديد