Tafsir Raddul Azhan ila Ma'anul Qur'an DAY (09) - Sheikh Abubakar Gummi
ฝัง
- เผยแพร่เมื่อ 6 ต.ค. 2024
- Suratul Bakara
Mai gabatarwa: Sheikh Haruna Bawa Magaji.
Babban Limamin Masallacin Jumu'a na Khalid Bn Walid, bayan Tsohuwar Makabarta , Tudun wada Area Sokoto
A kowace ranar Jumu'a, bayan sallar Magariba zuwa Isha'i.
Daga Masllacin U. A Technical dake Flyover Rijiyar Doruwa Sokoto
Dan Allah Idan kun kalla kuyi Shere, domin kusamu ladan wadanda suka kalla. mun gode.!
JAIZ BANK
ACCT. No: 0010792931
ACCT.NAME: SAUTUL HUDA TV AND MULTI MEDIA
Bayar da gudummawarka a Sautul Huda TV na nufin yin tarayya da kai a cikin Ayukkanmu na samun Lada.