Macha'allah #Abokiyar_hira sannu da kokari muna godiya 💯 Hum gaskiyar Aliyu 09:08 rahma bata da kunya gata da suna mai ƙyawo amma halinta baya da kyau. To Allah ya bamu ikon amfanuwa da darussan dake cikin wannan littafin dama rayuwa baki daya Allah ya chiryar damu ya gafarta mana kura-kuran mu ya jikan iyayen mu da malaman mu yasa aljannace mako marmu dasu baki daya.
Mizai hana kamal yasota inhar yasama ta musam man dam baisan ina takeba ne amma dai ninafi sotada aliyu yafi mata saidai kuma Allah ya kyeuta Ameeen mungode sosai
Ma’Saha’Allah ..is been long time I didn’t comment because of pregnancy but now Allhamdulilah I deliver.....but Abokiyar Hira🤝😘 ...Ataa is for Ali I vote for him In’Sha’Allah 🇬🇭🇬🇭🇬🇭
Alhamdulilla inataya ataa murna, Allah yasa ataa tabarson kamal dan agaskiya ni aliyu nake sifota, kuma allah yasa iyayen rahama sukashe aure ta tokinga dama tasamu
Allah ya ma Ataa zabin alkhairi. Gabad'aya na tsure da lamarin. Kai ka kai. Hmmmm akwai rigima. Ga kuma juya na yiwa lafiyayyen namiji gorin haihuwa, to ni fa zan fasa kwai in har Rahama bata kiyayeni ba.
Akwai Wani me tireda ne a kofar office dina kuma buzu ne, idan zan siya abu a wajenshi seya dinga mayar dani namiji, haka muke fada dashi nace mishi shine mace ni ba namiji bace🤣 so a wajenshi na dan koyi yanda suke magana... Lolz😅
Hajiya fiddausi. Gaskiya aliyu ya birgeni sosai wlh da ya nunawa rahama kuranta kuma munnirat kinsan ko yanzu baki daketa abanzaba kwara da yarama mata nana kuma barka sai dai muyi mata fatan alkairi yakara mata lafiya nana munajin dadi sosai yakara basira abokiyar hira
Macha'allah #Abokiyar_hira sannu da kokari muna godiya 💯
Hum gaskiyar Aliyu 09:08 rahma bata da kunya gata da suna mai ƙyawo amma halinta baya da kyau.
To Allah ya bamu ikon amfanuwa da darussan dake cikin wannan littafin dama rayuwa baki daya Allah ya chiryar damu ya gafarta mana kura-kuran mu ya jikan iyayen mu da malaman mu yasa aljannace mako marmu dasu baki daya.
Mizai hana kamal yasota inhar yasama ta musam man dam baisan ina takeba ne amma dai ninafi sotada aliyu yafi mata saidai kuma Allah ya kyeuta Ameeen mungode sosai
Ma’Saha’Allah ..is been long time I didn’t comment because of pregnancy but now Allhamdulilah I deliver.....but Abokiyar Hira🤝😘 ...Ataa is for Ali I vote for him In’Sha’Allah 🇬🇭🇬🇭🇬🇭
Congratulations Allah ya raya baby
@@Mardiyajibril1 Ameen yaa Allah🤲thanks
@@zainabsufy11130zainab 😍❤❤🇬🇭
Masha allah Allah ya Saka da alkairi ❤❤
Wlh ina jin dadin liffafinnan. Na dade banji liffafi wanda nake farin ciki in ina sauraronsa ba. Allah dai ya saka maki da alkairi
MAsha allah yayi wow good 👍
Nidai wallahi nafi Santa da aliyu sunfi dacewa
Masha Allah mugode sose Allah ya karabasira dadaukaka 👍👍😘😘💓💓💞🇸🇦🇳🇬💓💓
Masha allah mugode allah ya kara basira da hikima 👍🇸🇦🇸🇦
Alhamdulilla inataya ataa murna, Allah yasa ataa tabarson kamal dan agaskiya ni aliyu nake sifota, kuma allah yasa iyayen rahama sukashe aure ta tokinga dama tasamu
Masha Allah mun gd sosai 😍😘❤
masha Allah muna godiya so sei wallahi
Masha allah allah yaqara lfy
Masha Allah Allah ya kara basira
Masha allah tabarakallah anty zeee allah ya kara girma anty zeee muna godiya sosai
Masha allah Abuyayi dadi wlh
Allah sarki rayuwa ata
Allah sarki ata 😘😘😘
Masha Allah Allah ya barzumunci
Allah ya ma Ataa zabin alkhairi. Gabad'aya na tsure da lamarin. Kai ka kai. Hmmmm akwai rigima. Ga kuma juya na yiwa lafiyayyen namiji gorin haihuwa, to ni fa zan fasa kwai in har Rahama bata kiyayeni ba.
Oyoyo anty zeze barka da zuwa 😍😍😍
Masha Allah yana kyau mungode sosai 🇳🇪🇳🇪🇳🇪
واو واو مره حماس القصه اليوم الله يعطيك العافية اختي زنيب👍👍👍
ina ina ina hj zee wanan zafin na atah ko agefen gelen ai sai zaki da wanan matsayin
Maacha Allah antee zee Godiya muke Allah ya barmuna ke
Masha Allah
شكرا لك وجذاك الله خير
Masha Allah yau kam nashigo da wuri🙌🏻🙌🏻🙌🏻🙌🏻
Masha Allah 😍Allah TAMAKA
MashaAllah mugode Allah ya kara basira 👍💞😘
Masha Allah mungode sosai kakata Allah ya saka da alkhairi
Mashaa Allah godiya muke sossai
Ma cha Allah Sista Mu gode Allah ya saka dan alheri
Masha allah 👌
اللهم صلي وسلم وبارك على نبينا محمد
👍 Masha Allah
Masah Allah mugode aunty zee zaki 😂😂😂❤❤
Masha allah
Allah yabiyaki jazakallahu kair
Masha Allah Nana Allah yakara lfy
Way ni anty zee ina kika koyi hausan buzayé😍😍😘😘
Akwai Wani me tireda ne a kofar office dina kuma buzu ne, idan zan siya abu a wajenshi seya dinga mayar dani namiji, haka muke fada dashi nace mishi shine mace ni ba namiji bace🤣 so a wajenshi na dan koyi yanda suke magana... Lolz😅
Masha allah mungode
Slm Masha Allah 👏👏👏👏👏👏
Ma sha allah
Masha allah 😍
Kunji kuma fa hmmm gaskiya dai anty zeee
Masha Allah 😍💞🤩
Masha Allah 👍
Godiya muke #abokiyar hira Allah ya Kara daukaka da lfy 🙏
Masha Allah💖💞💯👍
masha allah ata allah yabaki kamal
Hajiya fiddausi.
Gaskiya aliyu ya birgeni sosai wlh da ya nunawa rahama kuranta kuma munnirat kinsan ko yanzu baki daketa abanzaba kwara da yarama mata nana kuma barka sai dai muyi mata fatan alkairi yakara mata lafiya nana munajin dadi sosai yakara basira abokiyar hira
😲الله سركي
Masha Allah ❤️❤️😘jazakiallahu khairan
ماشاء الله
macha allah godiya muke
Yaa sallm 🇺🇸🇺🇸🇺🇸🇺🇸
Jazaakillaahu bi khairin
Macha allah
Masha Allah ❤️
Masha alla mungode alla yakarabasira
Interesting thanks so much sis
ما شاء الله
Shukuran Habibty 💋💋💋 please Al Adun wasu
Wllh Abokiyar hira kan banidariya sosai wllh yarin mahafiya ri At
مشاء الله
Masha Allah oyoyo
Allah Sarki
Mâcha allah😍😍😍😍
masha Allah nice sister
احلا شي علي سوا صقع منيره مره عجبني
Masha Allah ❤️❤️❤️👍👍👍
Asalam aleykoum Mashallah
Macha Allah
Masha Allaah muna godiya
Masha.allah
Inamiki fatan alkhairi abokiyar hira
Ai ita ata bayasan so ba shirmene kawai Allah ya sa ka da alheri mungode
Muna godiya aunty saboda kina nishadantar damu. Allah ya Kara maki girma
Nice ta farko
ماشاء الله تبارك الله 🥰👍😳😳
JazakaAllahu khairan
nima tu tuni na fison Kamal 💃💃
Masha Allah ni dai aliyu nake son ta aura
jazakallah khair 💖
Allah dai yabiya
Salam oyoyo kakus Allah yayi albarka
Masha Allah, muna godiya, Amma fa nidai haryanzu ina bayan Aliyu 😅
Thank you so much my sister😍😍😍😍
Muna godiya sosai
MarshaAllah ✨🤍✨😎😢☹️
Masha allah abokiyar hira wllh kin iya zancin nasu kuwa
Tayi min daidai wlh
Macha Allah 💃
Jazakallahu khairan
Masha Allan 😁😁😁🥰👍
مشاءلله 🤔🤛🙆♀️
Godiya mai tarin yawa
Mun gode abokiyar hira
Nikam ina baya Muhsine ama Yada labiri yake ina gani Aliyu za ta aura.
شكرآ اختي😘❤️