Kemi Badenoch: matar data kwashe sati tana cin mutuncin kasar Nigeria. Mazauniya kuma haifaffiyar

แชร์
ฝัง
  • เผยแพร่เมื่อ 16 ธ.ค. 2024
  • Kemi Badenoch: matar data kwashe sati tana cin mutuncin kasar Nigeria. Mazauniya kuma haifaffiyar England… #abis_fulani #nigeria #hausa

ความคิดเห็น • 18

  • @Babangidaadamu-ey4ef
    @Babangidaadamu-ey4ef 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Gaskiya tagayi

  • @ibrhnanabila9287
    @ibrhnanabila9287 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Kai JAMA Ah🎉🎉🎉

  • @hamagopalalu8821
    @hamagopalalu8821 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Gaskiyane maganarta

  • @ishaqibrahimyerima3591
    @ishaqibrahimyerima3591 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา +2

    Ai dama da ganin katon bakin ta mun san Yoruba ce, saboda mu yan Arewa bamu da katon baki. A America nake da zama, amma bani da kasa kamar Nigeria kuma bani da yanki kamar Areawa.

  • @AmiraLabiro
    @AmiraLabiro 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Gaskiya tapada 😂😂

  • @AlyasaaFalalu
    @AlyasaaFalalu ชั่วโมงที่ผ่านมา

    True kalarta ta bayyana haka Yan'kudu suke dama inkaga dan kudu yana yabon Arewa to yanasamun kudine a yankin kawai amma babu soyayyah dama tsakanin mu dasu Mune muke daukar nigeria kasa daya dama mu Yan'Arewa musulmai

  • @بشرىمحمداحمدبشرىاحمدمحمد
    @بشرىمحمداحمدبشرىاحمدمحمد 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    😢😢😢😢😢😢😢

  • @RussiatvHausa
    @RussiatvHausa 7 นาทีที่ผ่านมา

    Muma wllh bamasanta mu 'yan Nigeria 🇳🇬🫡 uban uwatta jaka

  • @AhmedYousef-c8r
    @AhmedYousef-c8r 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    ❤❤❤❤❤❤

  • @رضوانربيع-خ5ض
    @رضوانربيع-خ5ض 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Ai mune yan Arewa muke kallon Nigeria a ƙasa ɗaya amma agurin yan kudu kowa ƙasar shi daban ai wlh talakawa a arewacin najeriya babban farin cikinmu Araba Nigeria kowa yakoma yankinsu yazauna muci noma da kiwo suci fetur sukuma

  • @UsainiySharif
    @UsainiySharif 3 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Batai daidaiba

  • @un__known11
    @un__known11 2 ชั่วโมงที่ผ่านมา +1

    Tayi mun daidai

  • @MusaYusuf-z6c
    @MusaYusuf-z6c 12 นาทีที่ผ่านมา

    Wlh kodayan biyu babu a cikin maganar tah gaskiya tafada wlh

  • @aminuidris6439
    @aminuidris6439 9 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Muma munyi tirr da ita kuma naji dadin amsar da vp shettima criticises her.

  • @NurNura-gp3qv
    @NurNura-gp3qv ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Gwara da ta fadawa kashim shatima haka saboda sugane mutanen kudu basu taba daukar a matsayin yan' uwa ba illa mikiya kwanaki ma haka wata kabila ta fadawa Ali nuhu magana

  • @yaanayn6033
    @yaanayn6033 8 ชั่วโมงที่ผ่านมา

    Zaki ci uwarki Dan uwar ki