ขนาดวิดีโอ: 1280 X 720853 X 480640 X 360
แสดงแผงควบคุมโปรแกรมเล่น
เล่นอัตโนมัติ
เล่นใหม่
Masha Allah wannan Sune Al'adunmu na Hausa
wallahi kun biyani har jikina yafara Tsima ga Al'adunmu na Hausawa amma muna neman barinsu
Dan Allah kawo mana wasan alh Auwalu chiromawa
Masha Allah
Dafi Dai Shagari adahama Allah Buda
Masha Allah wuri yayi wurifa Allah kasa mugama lafiya .
Bawai bane sarki me layin kosai
Gangi Kidan Maza, Allah Kara lafiya Duna
kaicooo Girma Yakama Sarki amma haryanzu wallahi Zuciyar mai ƙarfice irince ta ƙananun matasa
Kanawan Dabo....Yaro kodame kazo....Amfika
Nide adahama yana birgeni
Bura Uba a Hakura Haka Sarki Nasan Tsimi gaskiyane kamar yanda yake gudana a jikin mutum haka tsimi yake gudana
Assalamu alaikum shamsuddeen dashi barka da kokari. Naseer A Ajiwa ne Wlhi video nan babu sauti, ko matsalar daga wayatace nagode
Daga wayar kace gsky
Namu ba iri Basu bane Allah ya Kara lfy shagari adahama
KAI KANAWA DABO
wanene Dabo kuma ?? tun kafin ƙabilar Dabo tashigo Nigeria Hausawa suke wannan Wasan Yaushe Aka Haifi Dabon harda zai zama mai Kano ??
Masha Allah wannan Sune Al'adunmu na Hausa
wallahi kun biyani har jikina yafara Tsima ga Al'adunmu na Hausawa amma muna neman barinsu
Dan Allah kawo mana wasan alh Auwalu chiromawa
Masha Allah
Dafi Dai Shagari adahama Allah Buda
Masha Allah wuri yayi wurifa Allah kasa mugama lafiya .
Bawai bane sarki me layin kosai
Gangi Kidan Maza, Allah Kara lafiya Duna
kaicooo Girma Yakama Sarki amma haryanzu wallahi Zuciyar mai ƙarfice irince ta ƙananun matasa
Kanawan Dabo....Yaro kodame kazo....Amfika
Nide adahama yana birgeni
Bura Uba a Hakura Haka Sarki Nasan Tsimi gaskiyane kamar yanda yake gudana a jikin mutum haka tsimi yake gudana
Assalamu alaikum shamsuddeen dashi barka da kokari. Naseer A Ajiwa ne
Wlhi video nan babu sauti, ko matsalar daga wayatace nagode